SHEK MAIBAROTA YA AIKA ZAZZAFAN SAQO ZUWAGA YAR FILM NAFISA ABDULLAHI AKAN MAGANGANU DA TA FADA

  Рет қаралды 30,030

TAZKIYA TV

TAZKIYA TV

Күн бұрын

Пікірлер: 50
@salimmusa3332
@salimmusa3332 12 күн бұрын
Masha Allah. Allah Ya kara ganar damu. Jazakallahu khair ya sheikh...
@AishaAbdulrahman-g8z
@AishaAbdulrahman-g8z 6 күн бұрын
YAA ALLAAH❤S A W❤
@smgcom2908
@smgcom2908 14 күн бұрын
Allah ya saka da alheri. yau ina tarai kai
@UkashatuAbdullahi-l8g
@UkashatuAbdullahi-l8g 10 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya mlm allahu Akbar wanna gaskaya ne mahaukaceya
@IshaqKabir-e1n
@IshaqKabir-e1n 8 күн бұрын
Masha Allah. Allah yaka da alkhairi ya sheikh. Allah yakara fahimta da hikmah na da awa.
@yahayashuaibu2920
@yahayashuaibu2920 17 күн бұрын
Jazakallah bi Khairan Malam
@abubakarumar4146
@abubakarumar4146 17 күн бұрын
Ma cha Allah tabarakallah Allah ya shiryeki
@muhammadsani6118
@muhammadsani6118 12 күн бұрын
Allah Ya saka da Alkhairi
@سعيدصديقالسعيدصالح
@سعيدصديقالسعيدصالح 16 күн бұрын
ماشاءالله تبارك الله ايوهاشيخ ❤❤❤نصيحانصيحا🎉🎉🎉❤
@hajrNagr
@hajrNagr 18 күн бұрын
Gaskiyane' mallan
@MaimunaAbubakar-yr7fd
@MaimunaAbubakar-yr7fd 16 күн бұрын
Allah yashiryeki nafisa
@Ameina-y2y
@Ameina-y2y 14 күн бұрын
Gaskiya kan
@MouhamedSaliou-f8q
@MouhamedSaliou-f8q 6 күн бұрын
❤❤🎉🎉❤❤
@MustaphaLawal-t5j
@MustaphaLawal-t5j 17 күн бұрын
Allah ya shiryar da ita
@HassanBala-v3e
@HassanBala-v3e 16 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi mln
@ibrahimmadjid-qv8qi
@ibrahimmadjid-qv8qi 16 күн бұрын
Alla yakaralafia malan Alla yasamudaci
@AbubakarSulaiman-w7r
@AbubakarSulaiman-w7r 15 күн бұрын
S. A. W
@AbdoulAzizAdebayor
@AbdoulAzizAdebayor 15 күн бұрын
Gaskiya Nafisat kinjanwoma kanki abun magana.
@Babangidaadamu-ey4ef
@Babangidaadamu-ey4ef 16 күн бұрын
Allah shirya
@manirmaidabara6705
@manirmaidabara6705 17 күн бұрын
Na Daga Cikin Babban Dalilin Da Ya Sanya Jurumi [Adam A Zango] Ya Fasa Aurenta. Sai Dai Wanchan Lokacin Ba'a Fahimce Shiba. Allah ya kara shiryaddamu 🤲
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 13 күн бұрын
Gsky kan shi Adam Zango yana kar6ar gsky kan, kuma yasan yana kuskure har yace yana rokon Allah ya canja masu sanaa yace kar Allah ya kashe shi yana cikin film. Allah ya kar6i addu'arsa ta alkhairi damu Amin
@SalisuSabiu-kh9go
@SalisuSabiu-kh9go 9 күн бұрын
muna godiya da fadar gaskiyarda kuke akan ire iren wayan marasa tarbiyar
@سعيدصديقالسعيدصالح
@سعيدصديقالسعيدصالح 16 күн бұрын
نفيسةعبدالله انااحبك والله بيني وبين الله ان شاءالله❤❤❤
@NuraSharifbala
@NuraSharifbala 18 күн бұрын
Allah yakyauta Nafisa ta Sami matsala Yanzu jahilcine yake tasiri Arayuwarta
@FaridaNasiru-b1j
@FaridaNasiru-b1j 14 күн бұрын
Gaskiya ki aje rayuwar turawa ki dawo ga addinin ki Allah yasamudace
@hajrNagr
@hajrNagr 18 күн бұрын
Allah ya chiryeta
@MagajiHky
@MagajiHky 14 күн бұрын
Good morning
@AbbanSadik-v8f
@AbbanSadik-v8f 17 күн бұрын
Mâcha allah
@umarlawali3154
@umarlawali3154 13 күн бұрын
Kayi qoqari gaskiya Allah yabiyaka, But already ku maluman bidi'a kune kuke basu lasisin yin harkan film Kuna tayasu iskancinsu
@KawuManchi-f6i
@KawuManchi-f6i 12 күн бұрын
matsiyaci ubanka ne Dan bidi,'an.tsinennen banza
@Abubakar-h8d
@Abubakar-h8d 16 күн бұрын
Malam allahyasaka daalkhairi
@idris305
@idris305 12 күн бұрын
Wanne irin wayewa ne wannan
@HafsatAhmadRufai-k3e
@HafsatAhmadRufai-k3e 14 күн бұрын
Nafisa kin zama jaka jahila Allah ya shirya zuriar annabi Muhammad sallallahu alaihi wassalam 🎉
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 17 күн бұрын
🙏🏼🙏🏼🙏🏼💞💞💞
@sahuramaidokialhassan1160
@sahuramaidokialhassan1160 18 күн бұрын
Wallahi malaman mu ku yi mata raddi don jahilace, wannan mai aurenta sai jahili irin ta.
@MaryamDahiru-l6r
@MaryamDahiru-l6r 3 күн бұрын
Allahu gafurur rahim
@nananigeria6685
@nananigeria6685 Күн бұрын
AMMAFiDUNiYANARUDAkiammafakibari
@muzzammilAbubakar
@muzzammilAbubakar 13 күн бұрын
Kai mai barota.... Ashe sufanci ma akwai bin shari'ah?....... Na dauka hakika .......... Kawai gareku ai ... Duk ku ke daura ma irin wadannan karuwan gindi ai
@BilkisuAliyu-d3b
@BilkisuAliyu-d3b 15 күн бұрын
Banza addini ba ganin dama bane,ku giji يوم تبلي سراعب
@NafiuGarba-y5b
@NafiuGarba-y5b 17 күн бұрын
Makafadi gaskiya sunyikokari amma akwai karan cin sani atare dasu nafahimci tananeman kuresune wanilokaci
@OkashaRabiu-m6c
@OkashaRabiu-m6c 16 күн бұрын
Hmmm ni banga abinda tafada ba Amma Kuna ta zuzutawa mits.
@HauwauIsah-b7c
@HauwauIsah-b7c 14 күн бұрын
Haba
@bashirabubakar713
@bashirabubakar713 17 күн бұрын
Wallahi gwanda ita da tijjani da inyas da kai boka
@FaridaNasiru-b1j
@FaridaNasiru-b1j 14 күн бұрын
To kanada tabbas nacewa shi bokane?
@FaridaNasiru-b1j
@FaridaNasiru-b1j 14 күн бұрын
Sbd kafirtashi kayi Kai tsaye
@MalanNamadinaNamadina
@MalanNamadinaNamadina 12 күн бұрын
Bokancin sa afili yake ai​@@FaridaNasiru-b1j
@MoussaKabirou-fw8xh
@MoussaKabirou-fw8xh 16 күн бұрын
🙏🤝☝️🤲🤲🤲🤲🤲👏🇳🇪👈💪🥱🤔
@sahuramaidokialhassan1160
@sahuramaidokialhassan1160 18 күн бұрын
Is culture is religion and there are some culture that is complementing religion. Do you guys should tell her the exact truth because tana yi wa umurnin Allah kamar yadda yahudawa ke daukan umarnin Allah. Nafisa! Nafisa!! Wallahi ki bi abun da Allah ya umar e ki da yi ki bar abun da Allah ya hane ki da shi. Wallahi ki saki ra'ayin feminist, ni din nan a jami'a tun daga aji na, na farko har zuwa karshe na yo kwasdin ferminism, i work with some ferninist, wallahi duk shirme ne musulumci ya yi wa mace gata shi ne addinin da ya yi wa mata gata da ba su ' yanci. Do research you will understand cewar turawa yahudawa da kike tutiya da su wajan nemawa mace ' yamci wallahi duk karya ce, mu tuni musulunci ya yi mana gata. Turawannan da ki ke ko yi da su, da kinn san yadda suka ci mutunci 'ya macce wallahi da kin guji yahudawa da kokarin da suke yi na batar da iri- irin ku.
@JoshuaOlaleye-v3f
@JoshuaOlaleye-v3f 16 күн бұрын
Masha Allah sakallahu khair
Sabon Hirar Nafeesat Abdullahi Da Nasiru Ali koki.
20:32
SD CREATIVE
Рет қаралды 39 М.
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
Sako Zuwaga Yar Film
8:42
Malam Ahmad Tijjani Gurumtum Tv
Рет қаралды 61 М.