Shin Allah yana sama ? mukabalar darika da izala

  Рет қаралды 28,893

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

3 ай бұрын

Mukabalar darikar da Izala akan makani da siffar Allah , sheikh sharif sale , sheikh kabiru haruna gwambe,sheikh Jafar Adam Kano
Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a KZbin channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, Izala, darikar tijjaniyya salafiyya,

Пікірлер: 42
@YusufAbdullahi-zk2ev
@YusufAbdullahi-zk2ev 2 ай бұрын
Shinwai kudiba kugani maganar allah qur ani mgn allah ne kuma shi yacche yana sama shin ko bakuji
@user-no1ii9ok8b
@user-no1ii9ok8b 3 ай бұрын
Malam ja'far na kan gaskiya. Allah taalaa ya karbi shahadarsa.
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 15 күн бұрын
Amin.
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 3 ай бұрын
Allah ya jikan malaman suna
@muhammedrabiuabubakar7531
@muhammedrabiuabubakar7531 3 ай бұрын
Shk Allah ye shiryeku juwa teferke suna de fehimta sunna Dalla Dalla. ba de kwata ce kwatance
@yusufsbasullube
@yusufsbasullube 2 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi maulana sherrif Ibrahim sale wlh ilimi kogine Allah yasaka maka da alkairi
@babanazir862
@babanazir862 3 ай бұрын
Sunna gidan hujja Allah ya jikan malaman sunna
@salafi5018
@salafi5018 3 ай бұрын
Wallahi D'an Bid'a duk irin hujjar da zaka kawo masa seyayi kwana Allah ya tabbatarma kansa Abu sekuma kakore kuma karinga jayayya, Allah shiryeku B'atattu
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 15 күн бұрын
Sharrif salwh ba hujja sai kame kame
@bilyaminuabubakar9907
@bilyaminuabubakar9907 3 ай бұрын
Jazakhallahu khairan abu nusaiba
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 3 ай бұрын
Muna godiya
@uthmanabdullahi3063
@uthmanabdullahi3063 3 ай бұрын
Masha Allah Allah Allah yakara shiryar damu bakiɗaya
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 3 ай бұрын
Ameen Dan uwa
@user-ep3vb5fv7j
@user-ep3vb5fv7j 2 ай бұрын
Allah yakarawa maulana Shaikh sharef Ibrahim sale lfy danisan kewna da kusanci Alfarman kakanka Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam Kaji masu Abu da abun su Kaji yadda Ake zuba ruwan hujjoji Allah yasaka da Alkairi
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 15 күн бұрын
Ruwan hujjojin ai a kanshi ya koma! Hujja ce ya kafa ma kanshi!
@ZakariZakari-wy4eb
@ZakariZakari-wy4eb 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@user-dh4sl8es8h
@user-dh4sl8es8h 3 ай бұрын
Allah iliminsa yakewaye ko iña
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 3 ай бұрын
Sunnah sak bidi,a cen Kabi sunnar Manzon Allah S A w ka hutar da kanka
@NazirAbdulaziz
@NazirAbdulaziz 2 ай бұрын
الله اكبر
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 3 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi mlm yagafarta maka shek jafar sunna gidan hujja
@user-df9dg4kn7i
@user-df9dg4kn7i 3 ай бұрын
Don girman ALLAH MALAM MAI RIGASA KU FADAKAR WA MALAM DR IMMAMU IDRISS YA DAINA KARATU ASHAFIN fu,adu aiki yakeyi wa yan tijjaniyya da yan shi,a DR YAYI HATTARA DA. fu,adu
@user-oe5iw8hi4t
@user-oe5iw8hi4t 3 ай бұрын
Aslmbarakd
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 3 ай бұрын
Zamu kokarta
@muhammadsabo853
@muhammadsabo853 3 ай бұрын
Aslm. Mal. Cewa akayi ALLAH ya daidaita a kan Al arshi Amma kana cewa ance Yana zaune wa yace maka Yana zaune? Mal. A rika adalci. Sheikh Jaafar yafika hujja Mal.
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 3 ай бұрын
Ni inna mamaki basurutu bamusu Allah dakansa Yanuna da kakira Allah kanka dakanshi zai daga sama meyasa komai Ake Neman gun Allah sama Ake fiskanta an Bude hannu addua bayawo akeda hannu ba Bude hanun yafiskanci sama anyị adia kudai shehu sai baban makari ci
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 3 ай бұрын
❤❤❤
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 3 ай бұрын
Hmm nashe askarawan India 😂😅😮😊Allah yashirya
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 3 ай бұрын
Izala business center dariqa jayaya
@musaumart4407
@musaumart4407 2 ай бұрын
To idan shi malamin ya fita izalah sai me? shi zai sa shi shiga aljanna sauran 'yan izalalah sun shiga wuta. Sannan me yasa izalah ta tsone wa mutane ido? dole ne malam sai yayi addinin musulunci a matsayin sa dan izalah? sauran musulmi da suka gabace mu sunyi izalah? kai ba dariqa ko ina zai koma wannan ruwansa ne.
@uthmanAhmad-uy2ub
@uthmanAhmad-uy2ub 3 ай бұрын
Akwai munafikai masu take Gaskiya Allah Kaji kan Malam jafar
@aboubacarmahamadou2309
@aboubacarmahamadou2309 3 ай бұрын
Darikar tijaniya ku aya goda bey kawu ba da hadisi
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 3 ай бұрын
Se gaddama
@abubakarabba3919
@abubakarabba3919 3 ай бұрын
Allah dai a sama yake kadubi tarihin zuwan manzon Allah SAW sama zaka fahimci haka
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 3 ай бұрын
Ai bazasu yadda ba da wan nan indai yan bidia ne
@auwalarmy2158
@auwalarmy2158 2 ай бұрын
@@user-ez8ki5xp6b uhm Allah sarki, shi Kuma Annabi musa fa ko Shima saman ya je
@user-gb3sy5qb9x
@user-gb3sy5qb9x 2 ай бұрын
Qarya malamin ku Ja'afar yayi menene yasa baya kawo ayoyin Alkur'ani da suke nuna Allah yana qasa ba 😂
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 15 күн бұрын
Ayoyin da ya kawo Yana sama qaryane? An kawo muku hujja ku kuma kun kasa kawowa sai kame kame.
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 3 ай бұрын
Malaman tijaniya bukusan Allah ba jahilanbanza 😂😂😅
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 3 ай бұрын
Daku yan izala da tijaniya duk yan iskane
@sulemaneidrisa6077
@sulemaneidrisa6077 3 ай бұрын
Shérif salé meduguri wly dakikiné jahilin banza😂😂
@abubakarabba3919
@abubakarabba3919 3 ай бұрын
Ba azagin mallami pls fix
@yusufsbasullube
@yusufsbasullube 2 ай бұрын
Kai kam wane irin jahilin banza ne sheriff yakawo hujjoji acikin Qur ani Amman jafaru ba abunda yasani sai karya
Watermelon Cat?! 🙀 #cat #cute #kitten
00:56
Stocat
Рет қаралды 22 МЛН
Sabon rikici tsakanin sarki zaki da asadul islam darika da izala
24:45
Hasalin abinda ya haɗa Dr Idris da gomnan bauchi.
18:02
Zauren Sunnah
Рет қаралды 12 М.
Raddin Malam Lawan Triumph ga kalaman Abul-Fatahi na cewa Allah yana ko ina.
21:21
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 36 М.
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM KHUDUBAH KAN RIKICIN LAGOS
38:09
Gombe State Media Online TV
Рет қаралды 40 М.