Allah ya Kara Daukaka Harshen Hausa Da Hausawa ❤❤❤ Ameen suma Ameen
@axelle1234 Жыл бұрын
Allah y’a kara daukaka harshin hausa.
@gaskiyace Жыл бұрын
Masha'Allah naji dadin wannan bayanin. Allah ya kara wa Hausawa daukaka.
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
MashaAllah
@yushausani5612 Жыл бұрын
Allah ya Kara daukaka Hausa da Al'umar hasusawa
@habibyunus6973 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah ubangiji ya ƙara ɗaukaka harshen Hausa da Hausawa
@saidumohammed845 Жыл бұрын
Proud Bahaushe From Ghana🇬🇭🇬🇭🇬🇭,But Our Origin is from Katsina Nigeria,Our Grandfather came to Ghana in 1840s And was appointmented as the Imam Of Gold Coast By The British Governor At That Time #WorldHausaDay🥰🥰🥰🥰
@InuwaaliyuInuwa2 ай бұрын
Masha Allah tabarakallah Muhammad bunza Allah ya kara basira da daukaka
@AbdullahiGarba-pb2wl Жыл бұрын
Allah yakara daukaka harshen hausa
@Isaayouba9 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@shamsiyyabasiru1192 Жыл бұрын
Masha Allah❤❤
@PracticalEvans Жыл бұрын
🎉
@ExcitedCorgi-bk7od3 ай бұрын
Allah yatemaka mallam
@babangidamusabauch1157 Жыл бұрын
Muna alfahari da harshen Hausa
@bukaryorisadikmaimota90392 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@k2finaltouche775 Жыл бұрын
Hausa tafi ko wanne yare a Africa
@belloumarmilgoma32242 ай бұрын
No kaje ka sake bincike dai
@muhammadmuhammadnur5854 Жыл бұрын
😂 bahausa, amma akwai arna haryanzu?
@AUWALUMARBALA-yh7dk Жыл бұрын
Yakamata Ku samuwa Yaren Hausa Harufa Nak'anshin kai
@InuwaaliyuInuwa2 ай бұрын
Akwai abokina
@AUWALUMARBALA-yh7dk2 ай бұрын
Harshen Hausa baya da Harufa sai dai English Alphabet ko Harufan Arabia