Allah yaka homana sawki da kwantchian hankali da zama lafiya tsakanin kasashen mu ❤❤
@ابراهيمالانصاري-ص6ن13 күн бұрын
Allah yabamu zama lfy
@IsahMuhammad-zf7ee13 күн бұрын
Wanna gaskiya ne 😔
@Sadiyamk15 күн бұрын
Yo wannan har wani abun mamaki ne, kowa ya dade da sanin gwamnatin mu yan ta'adda ne, idan yanzu kayi maganar da batayi masu ba tuni zaa kamoka ko ina ka shiga a Kasar nan, amma yan ta'adda har live suke a tik tok, amma ba, asan inda suke ba, Allah ya kiyaye mu da sharrin azzaluman shugabanni ameen
@mahamoudnouhou477815 күн бұрын
Ameen
@umarmaimunabinji385615 күн бұрын
Malam jzklh khair
@MahamadouMahamadouismael11 күн бұрын
111111111111111
@usainirzaki602115 күн бұрын
Ya Tunubu dillalin kwaya yaji tausayin Al-umma, dan tasha yayan zinah.
@SixZakari-v4o15 күн бұрын
Malan basa gane allah fa sonfi gane Kodi da gobe fatanmo allah yadibe bayonsa da basoji basoganiba
@MahamadouMahamadouismael11 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@HamisLarry15 күн бұрын
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuun 😢😢
@NurudeenIbrahim-tq8nq12 күн бұрын
Wallahi bazargibane wandayasann Tinubu. Zirga-zirga sa a France munafucine
@yunusadubu33615 күн бұрын
Ai dama mun san Martanin BA zai wuce su Musan ta ba.
@MahamadouYacouba-vj9zr14 күн бұрын
Ay kowa ya san in siyassa ke bassou makamay saboda wani thikin in taadane ko abouja bay sani ba
@HadizaMamaneGarbaHMG15 күн бұрын
Wlh ku shako su nuhu ribado su gayamuku gaskiya
@abdoulkaderlam762715 күн бұрын
Tinbou ba shugaba bane yadai haukaragar mulkine sabida bukatun francs
@HabouHabou-cp2rb15 күн бұрын
malm allah saka da alkairi shuwa gabannin najry ba yadda zasufuto suce gaiskiya
Shuwagabannin Nigeria sun riga sun mayar da insecurities hayar biyan bukatun su General Abdulrahmane fah ba dan Democraɗiya ne ba Ba abin da zai sa mu an yiwa Nijeriya ƙarya Shi tchani fah masa ni ne akan tsaro kuma kwarare akan harakar tsaro Tchani yayi aikin jagorancin rundunar tsaro ta kawo karshen boko haram Yayi aiki cikin jahar Borno kuma yana bincike akan harakar tsaro dare da rana
@HadizaMamaneGarbaHMG15 күн бұрын
Banyi mamaki ba tinibu zai iya aikata komai wlh yan arewa ku falka
@عبدالكريمتنيم15 күн бұрын
Wayiku yanzuma ganikuke Zargine bagaskiya
@IbrahimmusaMuktar15 күн бұрын
wane zargi baka yar da bane kokuwa
@ismaeelbashir985415 күн бұрын
Gsky ne malam
@mamaneoumarou54315 күн бұрын
En tout cas Tinubu vous cache beaucoup des choses. J'ai jamais eu confiance en lui.