Ba wai a Abuja kadai ba, Wallahi ya kamata a hana wannan muguwar sana'a a dukkan fadin Nigeria...Duk inda ka shiga a lunguna da sakunan kasar nan zaka samu ana wannan sana'a, amma wallahi magidanta maza da mata kowa kuka shike da ita, saboda sace-sacen kayan amfanin gidaje da akeyi ana kaiwa'Yan Bola jari.