Kawu dai yaci taliyar karshe dama dai baya aikin komai kama gashi Allah yasa yayi butulci
@salihusalisu-j8u8 сағат бұрын
kawu kayi hakuri. wlh yanzu na gane kwankwasawa makafine. Allah ya kyauta!
@Usmansani-j1lСағат бұрын
Gaskiya ne kawu sanatan redio kullum Kaine kakeda gaskiya
@nuraaminu23312 сағат бұрын
Kawu Allah ya yi ma albarka, da ma fa ba gidanku daya ba, ba akidarku daya ba,kawai Allah ne ya jarrabekabku ma ya jarrabe mu, amma in Allah ya yarda za ka dawo gidanka na gaskiya ka rabu da wadannan shashashan marasa amana
@nuraddeenumardaurawa30023 сағат бұрын
Allah yayi jagora limamin turnuku
@sjafarakoyamusutv23178 сағат бұрын
Dan Allah kawu ka tafi amma wlh 2027 sai idon ka ya raina fata tunda kazama butulu)
@nuraali28486 сағат бұрын
Idan Kawu ya fita daga NNPP, sai Abba ya faɗi zaɓen 2027. Ka rubuta ka ajiye
@AlhassanMusa-y8t5 сағат бұрын
Kuma karaina allah kullum kanaso karika nuna Kai na allahne Kuma karya kakeyi
@Hasneem5284 сағат бұрын
Kwankwaso mugu ne azzalumi Duk shine silar wannan rigingimun
@nuraali28486 сағат бұрын
Kawu mutumin kirki, Kwankwasiyya bata iya riƙe mutanen kirki. Allah ya ƙara daga darajar ka bawan Allah
@MustaphaGaya-o2xСағат бұрын
Kayi masa Butulci shine kake tsoran zuwa
@nasirmaikudi8506Сағат бұрын
Hmmm Allah yasawake
@nuraaminu23312 сағат бұрын
Ba su da abin yi sai zagi ko da ayar kurani ko hadisi kawu ya ja sai sunyi izgilanci saboda tarin jahilai ne yan kwankwasiyya,Allah ya shiryesu
@MoustoAtt-w5h10 сағат бұрын
Kawu dan Allah katafi mungaji dasuru tonan naka
@MustaphaGaya-o2xСағат бұрын
Wanda baisan kawu sumaila ba ya tsuceshi
@NuhuSulaimanmikail13 сағат бұрын
Allah yahada kanmu yabamu hakurin zama dajuna lfy domin taimakon Al umma
@AnasIbrahimmuhammad-n7x7 минут бұрын
Duk me rubutu yasan mai zai rubuta Allah yabawa kawu abunda yake nema saboda nawani dan siyasa dayake fadar abuda ke faruwa a majalisa balata fadin gaskiya ta siyasa Allah yabada ikon adalci acikin siyasar ka kawu na kanawa
@danfodiotv10 сағат бұрын
Ka fiye surutu Wallahi kawu sumaila
@mammasanimammasani440910 сағат бұрын
Wadan su yan siyasa arewacin Nigéria basa kichin talakawan su da kuma jahar su sunfi biyan bukatar su ta kansu Azalumai né Kawai zala
@isayusuf59562 сағат бұрын
Aslm malam Zaradeen da Allah duniya tana galin ka da mutun chi Amma kana abinda duniya basasu Sabida Hira da rara a kan abinda be da sani ko kada wllh da Allah a gyara na gode
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x10 сағат бұрын
Allah abaki fir auna a zuciya tirda irin halinka wlh
Waini abinda nakeso natanbayi kawu iyya abba kabir Allah yadorawa nawine a kano kokuma haddasu shifa sanatane ba rep baneshi yafada wajan local government 15 a karkashinsa duyamanta sai maganar governor yakeyi waishi yasauke nasa nawinne????