SOJA ASHAKA YA FUSATA YAYIWA TINUBU DA MUQARRABAN SA KACA KACA AKAN ABUNDA YAKE FARUWA, MALAMIN.....

  Рет қаралды 17,764

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 64
@SalisuMuhammad-r6n
@SalisuMuhammad-r6n 6 минут бұрын
Gaskiya malam tunubu yafiqar finku
@Sadiyamk
@Sadiyamk 2 күн бұрын
Shugaba barawo mukarraban sa barayi, jingir Shima zuciyar barayi gareshi bata malam ba sai dai fatan Allah ya shiryar da musulmi Ameen
@moubarrekayoober
@moubarrekayoober 2 күн бұрын
Malam kayi haquri Amma wallahi Babu abinda kukeyimana agameda abunda akeyimana mu Yan,arewa wallahi yafi qarfiku
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 2 күн бұрын
Gaskiya maganar achaka kafadi gaskiya zala Allah yasakama da Alkhairi Saboda kichin talakawan arewacin Nigéria
@oustazjamalmorangatv8443
@oustazjamalmorangatv8443 2 күн бұрын
kay allah ya chiryee ka wallahi
@muhammadabubakardangombe8370
@muhammadabubakardangombe8370 2 күн бұрын
Gaskiya ne malam Allah ya.kara daukaka malam
@AbumahfuzAbubakar
@AbumahfuzAbubakar 2 күн бұрын
Wallahi malam maganar ka akeI kuskure wanban ayar tabtunimbu ne da ku kuke kauna kuma ayar ajanka take wallahi malammai baku ganin laifin shigabanku saboda son rai
@LpvCxxdf
@LpvCxxdf 2 күн бұрын
MLN Allah ya shiryaka
@SalisuMuhammad-r6n
@SalisuMuhammad-r6n 4 минут бұрын
Malam qaryane kenan kuda tunubu abudayane kenan
@usmansaheed9421
@usmansaheed9421 Күн бұрын
Kai mai magana karyakake
@Sani-d3f
@Sani-d3f 2 күн бұрын
Sai Tiani! Sai Tiani!
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 2 күн бұрын
Wallahi malam gara yafada
@ahmadadamu5601
@ahmadadamu5601 2 күн бұрын
Allah ga tinubu
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 2 күн бұрын
Soja Ashaka Allah saka da alheri kafadi gaskiya
@Yusufbabbanyaromezamani
@Yusufbabbanyaromezamani 22 сағат бұрын
Walhi malan bakafadigaskiyaba kaimakudin garin kwaki akabaka
@usmansaheed9421
@usmansaheed9421 Күн бұрын
Mahaukaci
@AigleRaphael
@AigleRaphael Күн бұрын
Gaskiya malan kaji kunya yazu kaïke cewa a sakaya magana hada goyan baya a yi karya malan mubaza mu goyibayan kaba sabonda kaïma dan siyasa ne tsantsa !??
@SarajiAlhaji
@SarajiAlhaji Күн бұрын
Wannan malamin na biyu Chima yana cikin karnan siyasa kuma Chima anbachi yaci yacha
@tahiroubeidou6793
@tahiroubeidou6793 2 күн бұрын
Wai dans Allah minene chtani ya yi ?kai malami na gaban Adam Chaka bakayi adalciba saboda chtani ya fadi gaskiyane malami amah kayi hakuri da maganata Dan Allah.
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr Күн бұрын
MALAM.SAIDAIKAMUTU.ALLHA.YARUSA.SHIRINKU.SAIDAI.KUYIHAKURI.GASKIYA.SAITATABATA..KUMA.SAI.ANDENA.KATALAKAWAN.AREWA.DOLE.DOLE.DOLE..SAIANDENAKASHE.TALAKAWAN.AREWACIN.NIGERIA.EENSHA.ALLHA.
@am-yk2eg
@am-yk2eg Күн бұрын
Nigeria 🇳🇬 sai Bello turji 😂😂😂
@usmanyusuf677
@usmanyusuf677 2 күн бұрын
Malam Tinubu gan gan ci yake yi, yana jin maganar ku amma kullum cutar da arewa ya ke? baza Mu ce da ku yaƙe cutar mu ba, amma aji zo ron Allah
@bilalidris8304
@bilalidris8304 Күн бұрын
Tab ashaka karshenka a gidan soji yazo. Domin korarka zasuyi tabbas
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 2 күн бұрын
Wai miyasa Duk mllm da yafito Baya Jan Hankalin Tulumbu Sai Dai Tiani shi Tulumbu Bai San Allah Bane
@AbumahfuzAbubakar
@AbumahfuzAbubakar 2 күн бұрын
Ku kyalesu Allah zai Yi muna maganin su
@AbumahfuzAbubakar
@AbumahfuzAbubakar 2 күн бұрын
Me malam ke fadi ne???
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 2 күн бұрын
Wannan mllm yaci kudi kawai
@HarounMaman-j5w
@HarounMaman-j5w 2 күн бұрын
yanzu ko kumiya bakaji kana wanan magaganun kana matsayi malami haba haba
@AbumahfuzAbubakar
@AbumahfuzAbubakar 2 күн бұрын
Allah zai Yi maganinka
@Darijomaïga-b1s
@Darijomaïga-b1s 2 күн бұрын
Munafuki da sunnan malam
@AbumahfuzAbubakar
@AbumahfuzAbubakar 2 күн бұрын
Akwai abinda kuka hashi ya fasa??kayima Allah kabar magana domin bakada ilimin abinda ya fadi bakada hujjan yin magana akan wannan matsalar domin inda akayi daban inda kayi daban
@ahmedrufai6545
@ahmedrufai6545 2 күн бұрын
Sabuwar kwangila?
@AigleRaphael
@AigleRaphael Күн бұрын
Malan kazi tsoron Allah kafinda bakinka shikin magana nan .chani ya kalubalanci tunubu da makarrabansa kubarsu sukare kanssu .in gaskiya ne ???
@yssfbnmhd
@yssfbnmhd 3 сағат бұрын
Wallahi ni abin mamaki yabani,shugaban kasa tshani fa ba fa zagin in Nigéria yayi ba gwomnatin tunubu ya zarga da hada Kai da France don a ci gaba tarwace Al uma,amma mutanen Nigeria dan rishin sanin ciyon kansu dakuma dumewa wai Sun tashi sunata hauka yanzu n'a raida cewa in Nigeria ba su fahimci guguwar da ke tunkararsu ba,maganar kishin kasa bakuda shi Kai bakuma fahimci mi ake nufi dahakan ba
@AigleRaphael
@AigleRaphael 2 сағат бұрын
Salam abokina barka da yau yagari ya kauna biyu . Macha Allah a she kaïma ka fa in shi jawabin chani sosaï . Waï daga fada musu matsalar da ta ke shirin tunkarar su kawey saï kuhau zagi .ba dan jarida ne ba yayi Magana ba balekuce dan neman abincine a a a sugaban runduna sojo ji kuma sugaban kasa jeneral chani !?
@ayshbeny
@ayshbeny 2 күн бұрын
Ban GA laifin Tian ba. Ai Gara DA ya fada a Fili. DA bamu Sani ba Sai manyan haka zaa rufe maganan. Ko yyanzu DA aka Ji, manyan arewa me sukayi Banda surutu. Baku Iya Tashi Ku je wajensa Ku CE Kar a kuskura a kawo Base Na France ba. Ba a arewa ba, Nigeria gabadaya bamu son su
@HounainiZaberou
@HounainiZaberou 2 күн бұрын
KO yanzu in za'a zabe' tunubu zaya ci zabe' domin jagorin kongiyoyin adini zaya saye'
@AbumahfuzAbubakar
@AbumahfuzAbubakar 2 күн бұрын
Yaushe yake saurarensu?????
@amadouwassila3561
@amadouwassila3561 22 сағат бұрын
Malam ambaka hujoji kajekabine chika inda kuna aiki da musulumtchinku da bintchike zakuyi ba zargiba.kaje kayiwa tinibu magana.kukarnan kora.yinekatanga yafi alferi dazama da irine ku.kanaone akayanke muna wuta akarufe muna iyaka kuna kallo.kuma Kaye malam kaji soron Allah.amasayinka na malami chine kabintchiki abinda tciani ya fada ?harkake wanan zalumtchi namagana ?
@Lallaharouna
@Lallaharouna 2 күн бұрын
Waï Tiani laïhin mi ya yi? Ana neman takoura ma kassan shi ku tché ya yi shuru? Baï tché za a takura ma Nigeria ba? Karé kassan shi né ya ke yi Ku tché ba zaï maganta ba! Malaman Tinubu ku ji tsoron Allah.
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 2 күн бұрын
Tinda ku kunkifada wasunku sunfada amma yaki ji
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr Күн бұрын
WANNAN.MALAMI..ZANYIMAKA.TAMBAYA.SHEKARU.15.ANA.CINZARAFINE.TALAKAWAN.AREWACIN.NIGERIA.KATABAHITOWA.KAYIMAGANA.?
@Darijomaïga-b1s
@Darijomaïga-b1s 2 күн бұрын
Zumunta tabanza Dan iska da sunnan malam
@Muhammed_Star_ceepy
@Muhammed_Star_ceepy 2 күн бұрын
Subhannallah, Wlh mallamin nan yafi ubanka da danginka 🤷‍♂️
@moussarabe-xd9eu
@moussarabe-xd9eu 2 күн бұрын
Kun nemi mafita. Démocratie= barahicratie=satacratie=talakamutuacratie.
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 2 күн бұрын
Shiba munafikibane garada yafada kowa yasan makomarsa
@UmarfarukUsman-hh6yj
@UmarfarukUsman-hh6yj Күн бұрын
malam Kai munafikine kaji tsoron Allah
@sanimohammed2122
@sanimohammed2122 2 күн бұрын
Adamu Ashaka are you still a serving soldier? I don't think so, a soldier speak under guidance.
@MoMz-oe1rd
@MoMz-oe1rd 2 күн бұрын
Karya kaké
@DjeliliLawani
@DjeliliLawani 2 күн бұрын
Kai day munafikine makaryaci malamin wasan kwaikwayo
@UmarfarukUsman-hh6yj
@UmarfarukUsman-hh6yj Күн бұрын
Kai munafikine kaji tsoron Allah
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h 2 күн бұрын
aikin banxa kawai kai ko kunyama bakaji wai harka fito ka nunawa diuniya cewa wai kunada malumai kunada shuwa gabani kokunya bakaji sanan maganarda kake cewa wai tunubu yana sauraran malumai Kuma dik abinda ake fadamai yanaji shi dan Allah kai malami tunubu bakaji kunyar yi wanan maganar ba zance kayi qariyaba akan cewa tunubu yanaji maganar maluman nijeria shi dan Allah bakaji nauyi wanan maganar ba shi maluman nijeria idan har tunubu yanaji maganar da suke shi tunubu yana ina dik kisankan da ake aciki nijeria 😂😂bai iya komi ba sai kara kudi haraji da zuwa franca 😂😂😂😂kai maluman nijeria sai ahankali amma ba dukaba to amadai mafi yawanciku ku zama maluman gwamnati san kudi dik yayi rijaye agareku sanan maganar katanga da kayi ai idan katangar nan itace mafi alhairi to ai qara yita
@AbdoulazizFousseiniada-qx4kw
@AbdoulazizFousseiniada-qx4kw 2 күн бұрын
👑🏅🇳🇪🇧🇫🇬🇳🇷🇺🕋🕋🕋
Fashin Baki (29-12-24) a kan Kalaman Janar Tchiani da Harin Bom a Sokoto
1:56:41
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
The Best Band 😅 #toshleh #viralshort
00:11
Toshleh
Рет қаралды 22 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Sabon Tonon Asiri Daga Bakin Malamai Daban daban Nigeria 😭
11:54
Kanawa one Tv
Рет қаралды 10 М.
31 ديسمبر، 2024
30:13
Jaruma Hausa T
Рет қаралды 1,8 М.