Idan duk duniya zasu hadu su walakanta sunan muhammadu ALLAH zai sakasu wuta gabakidaya.Yanda yake alfahari da sunansa muhammadu haka yadace yagirmama sunan batakashiba.ALLAH zaiyi Alfarma agobe kiyama akan maisuna muhammadu da ahmadu saboda grman sunan agurinsa.don hs
@abdulgsm126Ай бұрын
Wlh na kasa fahimta wanna mutumi wani iri soko ne
@LawalDalla-c8kАй бұрын
Gaskiya susaki su yi wune binchiki de. Ba a yo hankan dun chin muntunchin Anabi Mohamed sala lahu alaihi wasalam .
@sanimatazu3232Ай бұрын
Gasikiyanai malan mutane sunajuyama mutane sunajuyama mutanemagana Allah yakeuta
@Ysf-tx7oeАй бұрын
Kounsan da Haka kouka zalounci Abdoul jabar Mouna fikkay
@sulaimanzakari1703Ай бұрын
malam agas Kiya nidakai akan wanna maganan munsaba gaskiya dann asharr Daman haramunne Kuma taka suna koakuma Wani Abu Mai mtunci Shima bayi dakeu ballantanama SUNA Mai daraja Kuma ni anawa gani suna Kona wane bazan takashiba domin ba yin haka ba mutun tawa bane
@aishaaliyu9495Ай бұрын
gaskia malan ka fara sakin layi cos wannafa takawa yake yi
@bosamarketbosamarket1110Ай бұрын
Idan duk duniya zasu hadu su walakanta sunan muhammadu ALLAH zai sakasu wuta gabakidaya.Yanda yake alfahari da sunansa muhammadu haka yadace yagirmama sunan batakashiba.ALLAH zaiyi Alfarma agobe kiyama akan maisuna muhammadu da ahmadu saboda grman sunan agurinsa.don h