Masha Allah Allhdllh A gaskiya nafahimci wannan film 🎥🎥 sosai da sosai
@abubakarmuhammad8668Күн бұрын
Kai jama'a 😅😂auren hadi wallahi ba dadi😢😢tsiyar mutum kaifi daya kenan 😮😢
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Hahahaha
@ibrahimlawaltambari8389Күн бұрын
In akayi biyayya ga mahaifa zaki ga Allah ya sa albatka kuma ya sa soyayya da kauna
@MubarakMutaka-d2kКүн бұрын
Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a W
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Ameen ya Allah
@AuwalSulaiman-q4pКүн бұрын
Masha allah yakara basira oga ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MuhammedMandara3 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@YussufHussein-g9jКүн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉👍👍👍👍 oga oga oga neh Sultan Masha Allah
@JafarYahuza-p6qКүн бұрын
Masha Allah 🇳🇬 muna godiya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@SaminouZabeirouAmadou-b5bСағат бұрын
Masha allahu masha allahu masha allahu A Gaskiya sultan muna matuƙar alfahari daku sosai, Wlh na jima banga film irin wannan mai sosa zuciyoyin masu kallo. Saboda haka muke Fatan yadda Allah ya nunamana farkon wannan film Allah shigwadama karshen sa lafiya dan darajar ANNABI MUHAMADU SAW
@DjabirMaaru19 сағат бұрын
Alhamdullilah Allah ya kara basira ❤❤❤❤🎉🎉🎉
@ManmaduBaniwatkiКүн бұрын
Masha Allah ❤❤ gaskiya wannan shirin yayi
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
Thanks
@abdullahigarba9884Күн бұрын
❤❤❤❤ masha Allah allah ya kara daukaka
@YacoubaLawali-q6g18 сағат бұрын
❤macha allah sulta muna gadiya
@UmarAdamu-g9sКүн бұрын
Masha Allah munagodiya Allah yakaradaukaka yabarmutare daku
@ibrahimzakariyya8779Күн бұрын
Gaskiya maigida sultan wannan series film din na sone shine the best of the best bantaba kallon series mai rikitarwa da sa mutum cikin wani mood na musamman.yau dai film ya fara bayyanar mana da duk wani rudani da aka fara Samu a season 1.yanzu gashi yadda soyayyar zahra takewa alamin kuma shima yana matukar sonta sannan kuma ga soyayyar da imrana yake wa hairana wadda batama San yanayi ba gaskiya wannan situation din da Alhaji marafa yasaka su ya jefa su cikin gagarumar chakwakiya.sannan kuma gashi hairana taji labe tajiyo ainayin labarin asalinta Dana iyayenta da yadda mahaifiyarta sukai accident har ta Mutu gaskiya I am eager to see mai zai faru in season 3 allah Kara basira maigida sultan
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
Gaskiya Ai Akwai Kura
@AdamUsman-s1rКүн бұрын
masha allah Sultan film muna jin dadi Allah yakara basira a fasssara da shirin sone mun gode
@ShayibuyusufAdamuКүн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤yayi wan lahi yahahu
@NUHOUBANDIКүн бұрын
Mausa allah da nuhu shareef ceto ďlvoire ❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😂😂😂😂🎉❤
@Hisham-pk6ovКүн бұрын
ماشاء الله تبارك الله القادم افضل الله ان شاء الله 🎉❤
@مالكمحمدبنمحمدالغرام19 сағат бұрын
ماشاء الله تبارك الله ولا حول ولاقوة الابالله ❤❤❤جميل جدا والله الحمدلله ❤❤❤
@YahayaHussaini-do3evКүн бұрын
Mu dai yaya sultan ba abunda zamuce saidai mashallah, Alhamdulillah gaskiya film yana tafiya yanda ake so allah kara basira yaya sultan allah kara sa albarka.tabbas yaya sultan hakika duk wanda yake da hankali da tunani indai yaga wannan film in yasan tabbas akwai babban darasi a ciki. Inda ace yawancin masu kannywood zasuyi koyi da kallan wannan film in tabbas da kannywood ya wuce yanda ake tsammani.tabbas yaya sultan na yadda da maganan ka wanda kace( THE REAL GAME START NOW) wannan haka yake gaskiya a rayuwa duk wanda ya guje yan uwansa tabbas yayi babban rashi dun wlh duk duniya ba wanda zasu soka fiye da yan uwan ka.kuma yaya sultan tabbas soyayya gaskiya ne in allah yasama soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Mudai fatan mu a ko da yaushe shine yanda aka fara film nan lfy agama lfy.Ameen summa Ameen muna godia sossai ya sultan 🙏🙏
@babangidaBaba-b4yКүн бұрын
Masha Allah sultan godiya ❤❤❤Muna tare Allah Ya kara lLman❤❤❤
@NazirDayyabu-p3xКүн бұрын
Gaskiya ba,ataba yim film din dayashia raina ba kamar wañnan mashahurun filim Muna godiya da kokarin faranta mana da kakeyi Allah yaqara daukaka da basira 👌❤️
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
Ameen ya Allah
@SultanFilmFactory16 сағат бұрын
Ameen ya Allah
@HamisuBreaker-wk4ee12 сағат бұрын
Saime gida Allah yakara basira oga sultan Sai da Kai wllh muna jindadin film din nan wllh oga Sai da kai
@AnasATajoКүн бұрын
Masha Allah Oga sultan Film yayi kyau,Allah ya kara basira. Wannan Film a taƙaice ya koyar damu girmama mutane da ƙaskantar da kai.Batate da duban dukiyar da Allah ya baka ba.
@HambaliHambalinouhouКүн бұрын
Allah yabiya Sultan kakamu kwarai
@Dini_s_boyКүн бұрын
Kakaimu😅
@KamaladineAbdoulwahab-d5fКүн бұрын
Mashallah Alhamdoulah ❤❤❤❤
@AlaminuS-t5eКүн бұрын
Masha Allah Sultan film good
@Mustaphaalhassan-v9sКүн бұрын
Harna zaku a saki efison 3 ❤so ne ❤❤❤
@malanbosstv3 сағат бұрын
Sone sone ❤❤ Masha Allah na wannan satin yakayatar sosai abin birgewa sosai shine yadda aka gwado 2000 batare da wata wahala ba kumasu kallon zasu fahimci abin ake nufi musamman in muka hade ah sati nagaba 🎉🎉ina jin jina ta Musamman oga Sultan
@sirajihharuna-tvКүн бұрын
Masha Allah gaskiya ne Allah yabiya ❤❤❤❤❤mu na tare dakon insha Allah❤❤❤
@A1sha.63623 сағат бұрын
Omo bana kallon hausa film iya Korea drama nake gani amma yau wai gani anan KZbin sun mun recommending dinsa kuma wlh yatafi dani😍😍what a twist plot and amazing love story❤ we're team Hairana and Driver✌️❣️
@AuwalSani-vr4foКүн бұрын
Hadiza kabara from budurwa to mata gida promotion
@MoustaphahalilouEtudiant2 сағат бұрын
Macha Allah gaskiya wannan chiri Yana kayatar dani saboda na ga akoy darassi na rayuwa da kuma rikon amana Allah ya taimaka
@WorldFootBall-ng15 сағат бұрын
Gaskiya a film din nan ba abin dariya sama da sultan. Wannan ae shine son maso wani
🎉🎉🎉 MORE LOVE TO #SULTAN ABDULRAZAQ ❤❤❤❤❤ INA YINKA
@mamanesanimahamadou859Күн бұрын
MASHA ALLAH sultan kamar yanda akafara kallo da mu Allah yasa muna cikin ma su ganin karshensa
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
Ameen ya Allah
@SGR_TVКүн бұрын
Muna nan muna jiran best series dinmu 2024
@babangidaBaba-b4yКүн бұрын
SLM gaskiya Sultan wanan so Nima danake kallo yataɓamu Zuciya sosey
@FatimaRabiu8193 сағат бұрын
Masha Allah abin yayi❤❤❤
@abubakarMuhammad-y1dКүн бұрын
❤❤❤ Marsha Allah 🎉
@Yusufabdullahiauta4414 сағат бұрын
gaskiya wannan satin kamar nayi kuka banji dadin abinda aka ma ba ..mai gida. 😢😢😢😢😢 Amma dan Allah A dawo daga tunaninnan /1❤❤❤❤❤🎉
@SultanFilmFactory13 сағат бұрын
Allah Sarki
@MoussaTidjani-yq5voКүн бұрын
Macha Allah ❤🎉🎉
@MsMina-z8sКүн бұрын
Masha Allah wowed ❤❤❤❤
@SaïdouHamidin-w8sКүн бұрын
Slm
@AbubakareshiHashimuКүн бұрын
Good to watch ❤❤❤
@mikailuumar-k7eКүн бұрын
Ngd sultan 🎉🎉
@DanjummaiAdamu-v7jКүн бұрын
macha Allah ❤❤
@UshauIsahКүн бұрын
Wallahi sultan duniyane❤❤❤
@usmanibrahim53426 сағат бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@UsmanUsman-x8zКүн бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉
@jamseebabyjamseebaby7966Күн бұрын
My favourite series of this year ❤
@DjaharouMoussa-ko2zfКүн бұрын
Allah dai ya biya sultan fulm
@BellokwasareКүн бұрын
Well done sultan
@شفيقنيجرКүн бұрын
Wacece sayi yawushe
@ibrahimmuhammad6430Күн бұрын
Abale Dan gidan waye Shi, saboda Alhaji yahada hayrana da Abale
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Ka kalli episode 1
@A1sha.63623 сағат бұрын
Dan Alhaji ne Babban dansa ita Kuma hairana diyar kanwar Alhaji to kaga akwai aure tsakaninsu
@ibrahimmuhammad643019 сағат бұрын
@A1sha.636 ok Nagane thanks
@addahirmahadiКүн бұрын
Kuyi salati goma ga annabi s.a.w
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Sallal lahu alaihi wasalam
@DanladiIbrahim-h6oКүн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤
@IsyakaTukur-s6hКүн бұрын
Muna mattikar godiya maigida
@TijaniHamad-q8qКүн бұрын
Gaskiya video ❤❤❤yayi matikar kwau
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
Thanks
@muhammadbala240915 сағат бұрын
Gaskiya film din nan yayi kyau sosai kamar yadda wancen yayi kyau hakama wannan yayi kyau allah yakara basira ❤
@SultanFilmFactory15 сағат бұрын
Ameen ya Allah
@AbbaMaina-o3hКүн бұрын
Hmmmm masha Allah, jinjina oga amma yana da kyau akula wajan ado da sutura, na actor suna da matuk'ar Jan hankali wajan ya waita chanzawa , masu kyau musamma mata........ 🙏🙏🙏
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
😂😂
@Mr_Sk_Dan_AlßarkaКүн бұрын
A gsky Oga Sultan Tunda nakalli episode 1 nafara Fahimtar wanna Gagarumin Shrin 1 gsky shirin Yafuskanci rayuwane Akan talaka da masu kudi kuma wlh kamar Azahiri Haka Rayuwar masu Kudi Take sannan Yana nuna rayuwane akan soya yy da Dan talaka da masu kudi da kuma yadda Matan masu kudi soke sannan Shirin Yafuskanci Abubuwa Da dama wanda bazamu iya yanke Hukunci yanxuba Amman gsky Oga Sultan Abinda Yafi Burgeni Tun Afarko Dabaka Bujirewa Iyayenkaba Allah yabiya ka Sultan Allah ya kaimu next week 3 oga ngd Harna tausayawa masoyiyarka❤wato hairana next week to episode 3
@AddauSaidu-e2eКүн бұрын
Slm Oga Sultan Barka da warhaka dafatn kana lafiya ❤❤🎉🎉 Allah ya bada Sa'a a aikin ku❤❤❤
@ZakaraMamameКүн бұрын
Very very amazing Sultan
@ibrahimgambohalliru3660Күн бұрын
Masha Allah ❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@husseinMohammed-u4h14 сағат бұрын
ماشاء الله تبارك الله ❤❤❤❤❤❤
@ummisarauniya1223 сағат бұрын
Ma sha Allah 🎉🎉🎉🎉
@MubarakAhmed-v5iКүн бұрын
Masha Allah 😊
@OumarAboubacar-v5tКүн бұрын
Masha allah yakara basira ❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂
@AbdulsalamAbdulhamid-w1oКүн бұрын
Masha ALLAH ❤
@ZakariyaIbrahim-r8rКүн бұрын
Masha Allah ❤🎉
@MahamadouIbrahim-h5b9 сағат бұрын
Fatan alkhairi daganan Algérie 🙏🙏🙏❤❤❤
@AUTAMKКүн бұрын
Masha allahu❤❤❤
@AbdourazakAbdou-j1mКүн бұрын
Allah ya kai mu sati ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@SultanFilmFactoryКүн бұрын
Ameen ya Allah 😂
@AmeeratArashiКүн бұрын
Allah yajikan el muaz da rahama
@SultanFilmFactory17 сағат бұрын
Ameen ya Allah
@ArmayauNajeria-pk9nc3 сағат бұрын
Macha Allah yayi good 👍🎉🎉🎉❤❤❤
@YoussoufYoussouf01Күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@SahabiShaibu-w2k5 сағат бұрын
Gaskiyane so sirin zuciya oga sultan kayi hakuri Kai direba ne shiyasa bakada damar magana bakada kudi