SONE SEASON 1 EPISODE 5

  Рет қаралды 262,562

Sultan Film Factory

Sultan Film Factory

Күн бұрын

Пікірлер: 582
@ZubairuAhmad-v9m
@ZubairuAhmad-v9m Ай бұрын
Sultan soyayya imrana da hairana yana sosamin tsuciya❤❤❤❤❤
@IdrisMusa-o8f
@IdrisMusa-o8f Күн бұрын
Gaskiyane nima haka🎉❤🎉❤
@MubarakMutaka-d2k
@MubarakMutaka-d2k Ай бұрын
Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w 10:18
@hadizausmanahmad1960
@hadizausmanahmad1960 Ай бұрын
Sallallahu Alaihi Wa'sallam 💚💚💚
@Tyfgd-b8i
@Tyfgd-b8i Ай бұрын
S❤a❤w❤
@hadizausmanahmad1960
@hadizausmanahmad1960 Ай бұрын
Amin ya rabb
@hajaryunusasaudiya2718
@hajaryunusasaudiya2718 Ай бұрын
Salati goma ga annabi s ❤ a ❤ w ❤
@hadizausmanahmad1960
@hadizausmanahmad1960 Ай бұрын
Sallallahu Alaihi Wa'sallam 💚💚💚
@ShafaatuRabiu-g4l
@ShafaatuRabiu-g4l Ай бұрын
@@hajaryunusasaudiya2718 S A W
@Tyfgd-b8i
@Tyfgd-b8i Ай бұрын
S❤a❤w❤
@MananMualim-qs7wi
@MananMualim-qs7wi Ай бұрын
S a w
@DAUSIYAKARKARNA
@DAUSIYAKARKARNA Ай бұрын
S a w
@binabdallah17
@binabdallah17 Ай бұрын
Masha Allah wonderful Imran kayi min dai dai wlh❤
@Yusufibrahimmusa
@Yusufibrahimmusa Ай бұрын
We are always proud of you sultan film factory ❤
@Realismaeel
@Realismaeel Ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah sone yana bada citta over soyayya iya bawata shawara da zamu iya bako dik sha warar dazamu bada anyi wacce tafita modai rokonmu dan wannan shirin kar a dena acigaba da kawuna shi yana kau sosai musamman na satin nan wajen wakar nan ta Hamisu_Breaker yayi min dadi ga koma comedy ba abinda zamuce sai Godiva allah yakara daga darajar kamfanin sultan film factory amin🙏
@NazirDayyabu-p3x
@NazirDayyabu-p3x Ай бұрын
Wallahi Namu ba irin nasu bane Saida kai oga sultan Allah yakara basira da daukaka nifa komai burgeni yake a wannan film din godiya ta musamman Mai gida ❤😍🙏
@shibbado
@shibbado Ай бұрын
ش٤عقم😂
@SherifNajat
@SherifNajat Ай бұрын
Macha hallah❤❤❤❤❤❤
@RabiuDwasa
@RabiuDwasa Ай бұрын
Yanxu gashi na tsaya ina ta jira sai nake ganin kamar nine na farko sabida ina ciki aka yimin karaurawa kai sultan you are the best❤❤🎉
@DaniyaMtk
@DaniyaMtk Ай бұрын
Da kyau muna tare da ku allah kara basira👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@SiniyaBoy-j1x
@SiniyaBoy-j1x Күн бұрын
@umarabdallahibrahim
@umarabdallahibrahim Ай бұрын
Gwangwa sai gwangwa 🥰🥰 U did well Imrane ✊👍👍
@YoussoufYoussouf01
@YoussoufYoussouf01 Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@ahmaddahud1860
@ahmaddahud1860 Ай бұрын
❤wow gaskiya antashikaina agurin nan ❤Allah yasa kayimana yanda baramuji haushibah Lamar yanda Aminu saira yamana alabarina
@mr_yareemaauta
@mr_yareemaauta Ай бұрын
Ma sha Allah ❤❤❤
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 Ай бұрын
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@babayaroabubakar2415
@babayaroabubakar2415 Ай бұрын
Swallallahu AlaiHi Wasallam
@mohammedumar6745
@mohammedumar6745 Ай бұрын
❤ lovely 🌹
@ZakariAminullha-TV
@ZakariAminullha-TV Ай бұрын
Salm barka da wanm satin Allah yasa musame albarkacen wanm satin Albarkacen anbi Muhammad Rasulullah s a w ❤❤❤❤
@YahayaHussaini-do3ev
@YahayaHussaini-do3ev Ай бұрын
Mashallah gaskiya yaya sultan wannan episode in an tashi kaina soyayya iya soyayya gaskiya in ance in rating na wannan episode 6 star zan basa. Mudai ba abun da zamuringa cewa har gobe sai allah sa agama lfy kaman yanda aka fara lfy gaskiya ya sultan film yana fadakarwa yanda ake so bayan haka ga nishadantarwa musanman ma wannan episode gaskiya yaya sultan aiki yana kyau yanda ake so. Gaskiya imiran da hairana suna matukar burgeni. Allah sa albarka.🙏🙏🙏🙏
@Al-AmeenSaeed
@Al-AmeenSaeed Ай бұрын
Thank you so much sultan films
@IbrahimAli-fc9fn
@IbrahimAli-fc9fn Ай бұрын
Masha Allah yayikeu sosai ❤❤❤
@MustaphaAbubakarMustapha-p3l
@MustaphaAbubakarMustapha-p3l 26 күн бұрын
Dan allha wani mawakine yayi wakarga tarediyon Haryana
@abubakarmuhammad6036
@abubakarmuhammad6036 Ай бұрын
I really appreciate sultan
@isihakmuhammad9963
@isihakmuhammad9963 Ай бұрын
Masha' Allah tibarikallah sultan aiki nakyau allah qara basira
@majidmamanmountaka3055
@majidmamanmountaka3055 Ай бұрын
gaskiya Allah kara basira 🎉🎉🎉
@Yusufabdullahiauta44
@Yusufabdullahiauta44 Ай бұрын
Haba imran-ka-karbi-soyayyar -yar aikinnan mana😅😅- gaskiya wannan satin ya mu dadi sosai- sin din ci ki motar nan yamu dadi wlh-citta-over😘😘 sai kuma marin da kayi ma zahra -😂 gaskiya wannan satin ban yi A sarar data na ba-💯💯✨️✨️🙏🙏🤣🤣
@Abdoulmouminifadimatou
@Abdoulmouminifadimatou Ай бұрын
Godiya may yawa yaya Sultan, sone na nichadantar dani sosai 🥰🥳
@MahamatRabiou
@MahamatRabiou Ай бұрын
😍😍😍😍😍 waouh c'est très spécial cette série je l'aime sa me fait rêver
@ummisarauniya12
@ummisarauniya12 Ай бұрын
Merci beaucoup 💞💞💞💞💞
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Merci beaucoup! 🥰🥰🥰🥰🥰
@BarrJaveer
@BarrJaveer Ай бұрын
​@@SultanFilmFactory😊😊😊
@AbdouAbdoulKarim
@AbdouAbdoulKarim Ай бұрын
Congratulations sultan 300k 🎉 allah ya karoe masoya masu albarka 😊❤
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Thanks
@Muhammadgoga50
@Muhammadgoga50 Ай бұрын
Assalamu Alaikum sultan wato abinda na fahimta a episode 5 din da akayi shine hairana tafara jin soyayyar imran acikin ranta shiyasa har take mafarkin shi kuma alamu ya nuna tanaso ta bayyana mishi, ta bangaren imran shima haryanzu ya kasa bayyana mata soyayyar shi duk da har tambayarsa tayi amma yace mata bakomai, To amma akwai wani abu dana gani ya faru acikin motar nan a lokacin da imran ya dauko hairana acikin mota naga yasa wakar soyayya suna miming dinta tare naga har nuna juna suke tome hakan yake nufi ne? Sannan kuma zahra ta shigo gida a fusace tana ma imran fada akan meyasa ya tafi ya barta anan ne ta mareshi shi kuma ya rama batare da bata lokaci ba, anan ne Al'amin ya nufu wajen cikin bacin rai kamar irin zai rama mata, bangare guda kuma baban zahra da mahaifiyarta suna tsaye suna jiran suga wani irin hukunci Al'amin zai yake a wajen, Amsar shine Al'amin bazai mari imran ba zai tambayeshi ne abinda ya faru saboda a yadda nagani shi mutum ne mai hankali bazai yake hukunci batare da sanin abinda yafaru ba, Anan kawai zai bata rashin gaskiya ne sannan yace ta wuce, shi kuma imran ace masa akar ya sake aikata hakan. Wannan dai hasashe ne kuma ina tinanin hakan shine zai faru nagode Acc no. 8142915058 Acc name. Muhammad Ibrahim Bank name. Opay
@ibrahimAbubakar-w9b
@ibrahimAbubakar-w9b Ай бұрын
Zara da Imran tabbas next week al amin zai jiniinawa imran
@Habukarsadi-s6w
@Habukarsadi-s6w Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@HauwauMomi
@HauwauMomi Ай бұрын
gaskiya inasan Shirin sone Muna jin dadin ganinsa sultan Dan Allah kana birgeni wlh inasan number ka
@aliyuishaq-y9z
@aliyuishaq-y9z Ай бұрын
hhhhhhh 🤣🤣🤣 Allah sarki
@RidwanuYahya
@RidwanuYahya Ай бұрын
We are always proud of you sultan you are the best❤❤❤❤
@hafizuyusuf-tw2tb
@hafizuyusuf-tw2tb Ай бұрын
Slm sarki sultan Allah yakara basiri Imran da Zara tsama tashiga tsagani Hailan da Imran soyayya zatashiga Mai karfi Zara tamari Imran shikuma daddy zaimari sultan almustafa zai Mari dady
@SalahaMuhammad-u2x
@SalahaMuhammad-u2x Ай бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira sone ❤❤❤
@farouqhausatv7197
@farouqhausatv7197 Ай бұрын
Wato sultan inada magana shine kakai zahra kitso ta ina kasamu numbar ta kakirata soda bakadade dazuwa gidan ba to ta,ina kasamu numbarn ta da kakirata film yana yin kau sosai allah ya kara basira ameen🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@AmadouAbdourahamane-b8l
@AmadouAbdourahamane-b8l Ай бұрын
❤❤❤❤Macha ALLAH une bon série fatan alheri
@Karimmoussa-gk4iu
@Karimmoussa-gk4iu Ай бұрын
Super film ❤ Depuis le 🇬🇦
@PhanuelPwabili
@PhanuelPwabili Ай бұрын
Sultan so good especially emran 🎉❤
@Sir_Big01
@Sir_Big01 Ай бұрын
award winning 2025 inshallah sultan film factory 1.best products 2.best start 3.S♡NE Most best film on ever 2024/2025 ❤🙏
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Nagode
@Auwal_Haruna_TV
@Auwal_Haruna_TV Ай бұрын
Merci 🇳🇪👍
@BalkisuSuleman
@BalkisuSuleman Ай бұрын
Imram da baka rama marinnanba Ko hmmm dana karama wani👍👍👍
@Mustaphaalhassan123
@Mustaphaalhassan123 Ай бұрын
Allah y karawa sultan lafiya da nisan kwana sone ❤❤🔥🔥💥
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Ameen
@Nassirussuman
@Nassirussuman Ай бұрын
Masha allah ❤❤❤❤❤🎉
@HajaraMuhammad-r7v
@HajaraMuhammad-r7v Ай бұрын
Ilove you sultan ina sanka allah ya karabasira
@SahibulZikiriTV
@SahibulZikiriTV Ай бұрын
ASSALATU WASSALAMU ALAIKA YA AINIRRAHMATEEE RABBANI MUHAMMADU RASULULLAH 😘
@IbrahimBare-w7d
@IbrahimBare-w7d Ай бұрын
🎉🎉🎉🎉 raihan kina birgeni
@ibrahimzakariyya8779
@ibrahimzakariyya8779 Ай бұрын
Masha Allah alhmadulillah yaudai gamu a episode5 season1.Allah ya nuna mana wani satin watukun ko gaskiya sai anjira komawaye wlh.ni wannan soyayyar dai IMRANA yakewa hairana yana tabamin zuciya sosai wani gagarumin abu tabbas zai faru tsakanin su.muna nan dai muna dako mugani.ga nakowa kuma ni wannan yar tsamar tasu da IMRANA tana ban dariya wlh Allah kara basira still kuma ga zahra ta kunno kai wai gaskiya next week akwai chakwakiya wlh kavarmu cikin zulumin jiran wani satin watukun episode 6 kenan.sai dai Allah ya kaimu wani satin.a karshe dai jinjina da godiya zanyima oga sultan yadda kake farntawa masoyanka kaima allah yafarantama Allah ya cigaba da baka karfin gwiwa a dukkanin alamuranka
@LaminouSani-fr1tu
@LaminouSani-fr1tu Ай бұрын
Dan Allah wayayiy wakar nann
@Usmanmuktar-b8w
@Usmanmuktar-b8w Ай бұрын
Gaskiya fim dinnan yanasani nishadi Allah yaqara basira thank you so much
@HabiloSalaou
@HabiloSalaou Ай бұрын
Macha Allah yayi ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@malanbosstv
@malanbosstv Ай бұрын
55:54 😂jakar uba 😅😅😂😂mari kan mari Allah yakaimu satin sama gaskiya sone yana tafi fisa tsari sosai
@BassirouSouley-o4r
@BassirouSouley-o4r Ай бұрын
Dakyau allah kara basira ❤❤❤❤❤
@Maryam_labarina
@Maryam_labarina Ай бұрын
Hairana fan🎉🎉🎉❤❤❤❤
@AishaAbduhadi
@AishaAbduhadi Ай бұрын
Wow saima na gaba😅❤
@KabirMUmar-u5h
@KabirMUmar-u5h Ай бұрын
My name is kabir m umar from akwa ibom tunjiya yakamata nakalli kayataccen wannan shiri Mai dogon zango Mai suna sone toh amma Allah bai nufa ba saboda aiki amma yanzu haka nagama kallanshi sultan akwai sarkakiya fa wllh sai mutum yayi dagaske zai iya hasashen wani abu amma atawa fahimtar jinjina dai nake Kara yi maka DA rokon Allah yakara fadada tunaninka amma insha Allah EPISODE 6 zanfadi wani abu kuma kaima nasan zakai mamaki nabarka lfy
@IbrahimSouley-i6p
@IbrahimSouley-i6p Ай бұрын
Macha allha Dan Tanzania 😮
@SulaimanMuhammadMusa-kh3vc
@SulaimanMuhammadMusa-kh3vc Ай бұрын
MashaAllah hairana my favorite actor I love you🇯🇴🇯🇴🇯🇴
@MahamadouIbrahim-h5b
@MahamadouIbrahim-h5b Ай бұрын
Very very good ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AbdoulayemamanMaman-e2o
@AbdoulayemamanMaman-e2o Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Many many thanks
@badamasiAhmed-t2j
@badamasiAhmed-t2j Ай бұрын
mash allah allah yakara basira
@SalifSouleymane-lr1lq
@SalifSouleymane-lr1lq Ай бұрын
Kai zara akauy son Girma fa😅😅😅 Imran kayi mata daidai😅😊
@BasiruAhmad-x5r
@BasiruAhmad-x5r Ай бұрын
Best scenes,in Allah ya yarda saika Soni hhhhhhh wallhi bazan soki ba😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅❤❤❤❤❤
@IbrahimAbduollahi
@IbrahimAbduollahi Ай бұрын
Macha allah dakaeo so kaenann❤❤
@MourtalaMountari-r4r
@MourtalaMountari-r4r Ай бұрын
Macha allah yayi kyau sosai
@SalisuLoverboy
@SalisuLoverboy 20 күн бұрын
Gaskiya ina jin daɗi yayinda nake kallon film ɗinnan
@Muhd_Sagir
@Muhd_Sagir Ай бұрын
Inayin Wannan Nakowan Wllh😮😅 Wato Akwai Mai Shaddah Da Garzali Maiko Da Kabiru international 😅😅😅
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
😂😂
@ZubairuyakubuAdam
@ZubairuyakubuAdam Ай бұрын
Masha Allah
@abdulrahmanibrahimdansadau6774
@abdulrahmanibrahimdansadau6774 Ай бұрын
Nakowa my favorite 😂😂😂😂
@YassminUmar
@YassminUmar Ай бұрын
Masha allah ❤❤😂
@AliMagaji-q5n
@AliMagaji-q5n Ай бұрын
That an awesome conversation 🎉❤
@SakinaMande-i1m
@SakinaMande-i1m 24 күн бұрын
Ni Addu a ma nayi Mata ta hadu da Mai gadi😔, Sultan danaka Rama marinka ba Dana tsine ma😞
@zainabkabir5003
@zainabkabir5003 Ай бұрын
Sultan masoyin yar auta 😂😂😂
@Khairatalhayat
@Khairatalhayat Ай бұрын
Zarah pans let's gather here 😁❤️
@UzaifaKasimu
@UzaifaKasimu Ай бұрын
Allah yakara basira
@mohammedabdulkadiryahya138
@mohammedabdulkadiryahya138 20 күн бұрын
Z
@HamisuabdullHamisu
@HamisuabdullHamisu Ай бұрын
am woching prom katampe Abuja ❤❤❤
@UmarAliyu-e1i
@UmarAliyu-e1i Ай бұрын
❤❤yakamata imurana ka furtama hairana kallma so
@IbrahimmoussaAbdourahamane
@IbrahimmoussaAbdourahamane Ай бұрын
Good ❤❤
@DonnkandsonsNigerialimited
@DonnkandsonsNigerialimited Ай бұрын
Wow Masha Allah so lovely 😍🌹🌹🌹😍
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Thank you 😊
@AbbaSidiMuhammad-k6g
@AbbaSidiMuhammad-k6g Ай бұрын
@@SultanFilmFactory masha Allah film yayi kyau ammaa dan allah yasunan wannan wakar ta farkon bata hamisunba
@UsmanUsman-x8z
@UsmanUsman-x8z Ай бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉
@Zainabba-c8y
@Zainabba-c8y Ай бұрын
Machaallah ❤❤❤❤
@SadiquAminu-p1l
@SadiquAminu-p1l Ай бұрын
Thanks
@Aminuilliyassou-i3n
@Aminuilliyassou-i3n Ай бұрын
Ok merci beaucoup 🥰 ya sa 🎉❤❤
@NafiouAmourou
@NafiouAmourou Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤ and down the street and down the street to the house now so
@adomaiwake6487
@adomaiwake6487 Ай бұрын
Ma Sha allah sultan kabirgeni dakarama. Marinka
@ChafiouMountarichaïbou
@ChafiouMountarichaïbou Ай бұрын
Allah ya kaimu amin 🎉🎉🎉
@DAUSIYAKARKARNA
@DAUSIYAKARKARNA Ай бұрын
Gaskiya fim din nan wllahi yana min dadi❤❤❤❤❤❤🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰allah kara dauka ka
@YUSUFNAZIRU-vz9mc
@YUSUFNAZIRU-vz9mc Ай бұрын
Magaji so wendefull 🎉🎉
@HawwaBaby
@HawwaBaby Ай бұрын
واہ ماشا allha ❤ ❤ ❤ ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AbdulrazzaqyakubuAbdulrazzaqya
@AbdulrazzaqyakubuAbdulrazzaqya Ай бұрын
Love❤️ ❤️
@NazirualiyumaurboSaudia
@NazirualiyumaurboSaudia Ай бұрын
❤❤❤❤❤ce ogammu kana burgemu✊✊
@SBSABIOU
@SBSABIOU Ай бұрын
Merci beaucoup ❤❤❤❤❤❤❤ YAYI 💯🥰💯🥰🥰
@MustaphaLadan-mm8fu
@MustaphaLadan-mm8fu 9 күн бұрын
Wlh duk duniya ban yarda akwai kalan wannan gidan ba Haba malam.. Ga kyautatawa iyaye gana yarinyar gida ... Wlh koni aka samarma kalan wannan aikin zan karba hanu biyu biyu..
@UsmanAdamu-c6w
@UsmanAdamu-c6w Ай бұрын
Sultan 🎉❤❤🎉 good job
@UmarMbako-p9f
@UmarMbako-p9f Ай бұрын
🎉🎉🎉❤❤😮😮😮😮😅😅😅 good
@AMINUMAGAJI-bb6pl
@AMINUMAGAJI-bb6pl Ай бұрын
Hmm sai lokacin da Imurana ya dawo sai Daya daga cikin Yar aikin gida tace masa sannu da Zuwa ya tsuyeta abn yayi dadi
@YoussoufAmadou-zg1dd
@YoussoufAmadou-zg1dd Ай бұрын
Yaya dadi❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@ShafiuTukur-b3q
@ShafiuTukur-b3q Ай бұрын
masha allah aikinku yana kyau
@usmanumaru9052
@usmanumaru9052 Ай бұрын
We appreciate your effort keep on the good work.
@SultanFilmFactory
@SultanFilmFactory Ай бұрын
Thanks for watching
@harunasabo9386
@harunasabo9386 Ай бұрын
Very Interesting Movie Sultan
@LaoualiAchirou
@LaoualiAchirou Ай бұрын
Allah yaka bassira
@AishaMuhammadyabo
@AishaMuhammadyabo 28 күн бұрын
Wow❤❤❤ Zarah
SONE SEASON 1 EPISODE 6
1:04:49
Sultan Film Factory
Рет қаралды 304 М.
SONE SEASON 1 EPISODE 10
59:45
Sultan Film Factory
Рет қаралды 260 М.
Drink Matching Game #игры #games #funnygames #умныеигры #matching #игрыдлякомпании #challenge
00:26
I shouldn't be in the house  It's so embarrassing
00:22
Funny Parent-Child Videos
Рет қаралды 8 МЛН
I Spent 100 Hours Inside The Pyramids!
21:43
MrBeast
Рет қаралды 76 МЛН
DAN SOYAYYA Season_1 Episode_1 New Hausa Series Film
8:10
Dan So Tv
Рет қаралды 7 М.
Rayuwan macen soja.Full Video with English subtitles
1:32:23
AB HAUSA TV 1
Рет қаралды 600 М.
MILKY POF POF | Brodashaggi | Kehinde Bankole | Prince Nelson | Tobe Ugeh
14:49
official BRODA SHAGGI
Рет қаралды 299 М.
ALIYA SEASON 4 EPISODE 11 KADAN DAGA CIKIN NA RANAR ALHAMIS
3:58
ALI JITA MULTI MEDIA
Рет қаралды 115 М.
SONE SEASON 1 EPISODE 9
1:05:49
Sultan Film Factory
Рет қаралды 323 М.
Drink Matching Game #игры #games #funnygames #умныеигры #matching #игрыдлякомпании #challenge
00:26