Sunusi Lamido Sunusi na gab da isa gidan sarauta bayan da Majalissa ta rushe sabbin masarautun Kano

  Рет қаралды 26,282

Tsakar Gida

Tsakar Gida

29 күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 85
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 27 күн бұрын
🎉❤🎉❤Hausawa su kwace Masarautar su kawai.🎉❤🎉❤
@user-tv1be6qy9g
@user-tv1be6qy9g 26 күн бұрын
Duk wuya duk dadi muna tare da sunusi insha Allah ungulu sai ta koma godanta na tsamiya Daman ai gyara Akace anayi yakamata adawo da sunusi adalin shugaba
@abbashehunafara4187
@abbashehunafara4187 28 күн бұрын
Gaskiya wannan abin baiyiba yanxu sarautar Kano taxama siyasa kenan duk Wanda yahau xai canja yasaka NASA Allah ya kyauta
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 27 күн бұрын
Ganduje ya bude wannan kofar ta cin zarafin masarautu. Kuma fa muddun sunusi zai ci gaba da surutu akwai matsala
@aliyuzainab5203
@aliyuzainab5203 27 күн бұрын
😊
@aliyuzainab5203
@aliyuzainab5203 27 күн бұрын
À
@moussakeita6937
@moussakeita6937 27 күн бұрын
Slm gaskiya da uwa
@OBO.002
@OBO.002 27 күн бұрын
Allah ka dai yasan me ke zuciyar shi da manufan shi shifa sunusi dan siyasa ne amma acikin taku da sun san dazaman mune ba sai yanzu bah hmm da yana da hankali wllhy bazai karba ba dayasan me yakeyi amma yana burin zama wani abu mulki yarufe musu ido to ai shikenan💔💔💔
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s 27 күн бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤❤
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 27 күн бұрын
Alhmdllh muji dadi sarki sunusi Allah ya tsareka gabanka da bayanka❤❤❤❤❤
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 27 күн бұрын
Ameen ya rabbil Ameen
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 27 күн бұрын
Wlh kullum muna addiacciò Allah yadawoma na da Sunusi lamido Sunusi
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 27 күн бұрын
Ina gudun abin ya zama kamar wasan yara. Duk sabon gwamna ya yi sabon sarki
@asmaubello7925
@asmaubello7925 27 күн бұрын
Walahi, but ganduje bai kyauta
@danmadamimuhammadidrees73
@danmadamimuhammadidrees73 27 күн бұрын
Mashaa Allah.
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s 27 күн бұрын
Ami no Wawa ne
@sunshinesunrise617
@sunshinesunrise617 27 күн бұрын
Minahikkan Allah ta'ala,,,shima sunusin sai ansamu me cireshi lokaci nazuwa
@moussakeita6937
@moussakeita6937 27 күн бұрын
Slm gaskiya bai dace ba
@a-auslim-girl-from-yemen.
@a-auslim-girl-from-yemen. 28 күн бұрын
I am your sister from Yemen, and by Allah I only spoke out of hunger and distress. My mother, my brothers, and I lessons and tears. We are in a situation that only God knows about. God is sufficient for us, and He is the best disposer of affairs for those who brought us to this situation. By Allah Almighty, I did not write this appeal out of distress and distress. Poverty, O world, they have felt it So, I hope for you. By Allah Almighty, Lord of the Great Throne, he ate what I had in the house. By Allah, my brothers, he is my brothers by sitting in the house. Who has no food? By God, we are in a very difficult situation. We have 4 people entering the house, and my father has died, and there is no one who can depend on us and who lives in it.We live in a rented house because we cannot pay the rent we owe. '''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' ''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' ''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' ''''''''''''' My brother, my first words are: I swear to God that I will not lie to you or deceive you. I am a Yemeni girl displaced from the war. My family and I live in a rented house in Al-Shahrab 20,000 Yemenis among us, and now we owe 60,000 for 3 months. The owner of the house is one of the people who does not have mercy, by God, my brother. He comes every day, insulting us, talking about us, and moving from the house to the street because we were unable to pay him the rent. The neighbors saw us crying and came back.They came back to talk to the neighbors and we were given the weekend. So we made him swear by God. He will take us out into the street. Have mercy on him and us. Our country is due to this war and we do not find food for our day, and my brothers and I live in a difficult life. Our father died, may God have mercy on him, and we have no one in this world who was with us in these harsh circumstances. My younger brothers went out into the street and saw...The neighbors eat and stand at their door in order to give them bread even if they break it. By God, to whom belongs the dominion of the heavens and the earth, they closed the door and expelled them and came back crying. They are dying of hunger. No one has mercy on them and a holiday is returned. I have made a living, and now if one of us helps us with a kilo of flour, I swear to God, I am dying of hunger. My brother, I am an alien to God. Then, I ask you to help me for the sake of God. I ask you, by God, to love goodness and to help me, even if you can, by messaging me on WhatsApp.On this number 00967716649494 and ask for the name of my card and send it and do not be late and may God reward you with all the best, my brothers Sagar, see how they are and help us and save us before they throw us out in the street, you will be lost or we will die of hunger. My family and I ask you, by God, if you are able to help us, do not be late and may God reward you well..`﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛﴿♢˹˛◖.-;|:-;|:-;|:-;|:-;|:-;|:-;|:-;|:-;|:
@attyahaya1935
@attyahaya1935 27 күн бұрын
Majalisar dokokin jahar Kano ta zama shirme
@abdulazeezabdulazeez8464
@abdulazeezabdulazeez8464 27 күн бұрын
Alhamdulillah Allah muna jiran wanan ranar
@user-cw4kk3eb7q
@user-cw4kk3eb7q 27 күн бұрын
Toh fah Allah yasa mudace amin amin
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 27 күн бұрын
Ina matukar son Sunusi lamido sunusi amma wannan hukuncin baiyi ba gaskiya, habbaa abu ya koma siyasa
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 27 күн бұрын
Zaki iya fada a fuskar sa?
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 26 күн бұрын
@@d.bcooper2271 a'a bazan iya ba inakata nan.
@N.b.Yunusa
@N.b.Yunusa 27 күн бұрын
Kaikashe ashire
@hauwabamalli1411
@hauwabamalli1411 27 күн бұрын
Gaskiya mudai yan kano ba'ayi mana adalchi ba idan har aka canza mana sarki, sarakunan gargajiyà suna da kima so kuke amayar da sarautuna siyasa kenan?mudai gaskiya Allah ya isa😢
@FauziyaNuhu
@FauziyaNuhu 27 күн бұрын
Gandujene ya fara karya martabar sarautar kano Kar ku daura wa Abba laifi. Meye laifinsa? Allah ya bamu abinyi da zaman lfy
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 27 күн бұрын
kayi mana shuru kaji idan bakasan abinda yake tafiya ba to kabincika san nan kayi magana kaji
@shehusani7241
@shehusani7241 27 күн бұрын
Wai daman a Arewa muna da masufada aji ake kashemana mutane ake zalintarmu wajen rabon arzikin kasa hmmm mai magana na farko kabani ansa
@OBO.002
@OBO.002 27 күн бұрын
Sunusi yazama babban qarami na sha ai yana da zuciya… wannan raba kawunan al’umma ne wllhy kaga ai kowani governor shima sai yazu da al’ummar sa tunda haka a keso ai abu kamar a film wllhy kuna da san zuciyan ku sosai fa kunga yanzu ai mun gane dama ba dan al’umma kuke yiba dan san zuciyar ku kawai kukeyi….💔
@tahiryyibrahimmn1150
@tahiryyibrahimmn1150 27 күн бұрын
INA goyon bayan dawoda Sarkis sunusi dari bisa dari
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 28 күн бұрын
Aminu ado bayero mukeso
@mimihamadia3513
@mimihamadia3513 27 күн бұрын
Allah sarki
@safaraouhabououmaraou3436
@safaraouhabououmaraou3436 27 күн бұрын
Macha Allah
@user-yo9zd3sn3w
@user-yo9zd3sn3w 27 күн бұрын
Allah yazabamana Mafi alkhairi
@user-ck6uq1xr3l
@user-ck6uq1xr3l 28 күн бұрын
Allahu Akbar Alhamdullilah
@LawalAbdullah-gf5wu
@LawalAbdullah-gf5wu 27 күн бұрын
Wai kai awa?
@user-qo1iu7cv9t
@user-qo1iu7cv9t 27 күн бұрын
Ikon Allah 😢
@aishaabdullahi6665
@aishaabdullahi6665 28 күн бұрын
❤❤
@juwairiyyahUthman
@juwairiyyahUthman 27 күн бұрын
Mashe Allaahu❤
@user-sh5jr3tr2v
@user-sh5jr3tr2v 27 күн бұрын
Wa ya akayi ne tsakar gida n'a lura da yanzu sabuwar mujalla sai ta kawo labari sanna tsan Ku kawo wannantun jiya mujalla ka wo wa miye matsalar
@Susuggg5046
@Susuggg5046 27 күн бұрын
Alhmdulillah ❤❤
@MurtalaMuhammad-vn4qm
@MurtalaMuhammad-vn4qm 28 күн бұрын
Masha Allah 🎉
@fatimabrayam8329
@fatimabrayam8329 27 күн бұрын
Sanusi shine me kwade ingaskiyane azabi wani daban amma ba sanusiba
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 27 күн бұрын
Yan siyasa sunyi barna babba..ganduje ya cire abba shima ya cire idan wani gwamna yazo shima zai cire..ya saka nasa...Yan sarauta su maida hankali.
@BbMh-pn2wu
@BbMh-pn2wu 28 күн бұрын
Alhamdulillah 🙏
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 27 күн бұрын
Sanusi adawo dawo
@IdrisSuleiman-sd6wn
@IdrisSuleiman-sd6wn 27 күн бұрын
Zuwau kadinga kintsa bakinka a kano😅
@shehubalashehubala9962
@shehubalashehubala9962 27 күн бұрын
Wannan wawancine wlh haba dallah saikace kano ce mai masarauta a Nigerian
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 27 күн бұрын
Babu wani kuskure duk wanda yayi kuskure sai a gyara masa to ganduje yayi kuskure shi yasa za'a gyara masa
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo 27 күн бұрын
Aminu ai magana ya Kare
@awwaluadamu134
@awwaluadamu134 26 күн бұрын
Alhamdulillah
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 27 күн бұрын
Allah kasa mudace hh
@babangidadunis1676
@babangidadunis1676 27 күн бұрын
Asauke shi kawai adora mana sunusi ll
@ibrahimmuhammad2765
@ibrahimmuhammad2765 27 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎊🎊🎊🎊🎊🎊🎊🎊💖💖💖💖💖👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
@BALARABEYUSUF-dr8re
@BALARABEYUSUF-dr8re 27 күн бұрын
Welcome to Lamido
@shamseeyailiyasuibrahim3458
@shamseeyailiyasuibrahim3458 28 күн бұрын
Good
@dahirusaraki6692
@dahirusaraki6692 27 күн бұрын
Aminu j town yana da masala bashi da sani akan abu saiyazo da warin bakin shi
@tahiryyibrahimmn1150
@tahiryyibrahimmn1150 27 күн бұрын
Wllh kam
@MoulanaMallamBashir
@MoulanaMallamBashir 27 күн бұрын
Hhhhhhhmmmmm ai dama abude bai farko ba shike da wahala
@safaraouhabououmaraou3436
@safaraouhabououmaraou3436 27 күн бұрын
💃💃💃💃💃💃💃🎉🎉🎉🎉
@SalmasaheerSalma-hv2dw
@SalmasaheerSalma-hv2dw 27 күн бұрын
Ok tom
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 27 күн бұрын
Aminu bata Yan qauye sukeba fa su ai sunada titina masukyau qauyawa KO oho
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo 27 күн бұрын
Kai aminu me zaka iya
@officialabz5397
@officialabz5397 27 күн бұрын
Maganar gaskiya duk wanda yace abba baya aiki kokuma maida sarki Sanusi kuskure ne to yashigo da son zuciya
@AbdullahiMusbahu-oj8ms
@AbdullahiMusbahu-oj8ms 27 күн бұрын
Aminu j town sorry kano ba garin jos bace bamasan katsalandan lokacin da aka hargitsa masarautar Kano mekafito kace Dan Allah bama zagi Amma shawara gareka kabar kanawa sumaida tsarin sarautarsu
@tahiryyibrahimmn1150
@tahiryyibrahimmn1150 27 күн бұрын
NA GODE
@Idreez2
@Idreez2 27 күн бұрын
Dan uwarku duk Wanda hakan batai masa dadi ba ya bar Arewa shegu munafikai uwar me masauratun suka qara, uwar me aminun yakeyi banda dumama kujera da munafinci, sanda ganduje yake haukansa duk Kuna Ina shegu masu warin Baki Yan baqin ciki sunusi ne saiya dawo ku mutu
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 27 күн бұрын
Kai Dan uwarka mene ribarka in ansa sarki sunusi daqiqi kawai
@Idreez2
@Idreez2 27 күн бұрын
@@auwaluibrahimhusaini2796 ribata irinku jahilai su samu suna sauraron huduba daga Bakin sarki me ilmi ba irinsu o.o Amma hakan ma sai idan Kai din Dan Kano idan kuwa ba Dan Kano bane, kaga kenan yin comment dinnan ya tabbatar da Kai Babban jaki ne, shiga abinda babu ruwanka.
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 27 күн бұрын
Ammafa a baya anyi zalinci wlh ganduje duk Wanda ya nuna baya tareda abunda yyi Seda ya cire shi hakimun mu na danbatta yanadaga cikin masu Dana sarakuna sune suka Dana Dr ado bayero mahaifin aminu amma hk a tunbuke tsohon nan akasa wani Kai munga abu ba mutunci ba girma mulkin ganduje
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 27 күн бұрын
Uhmm hauka maganinka Allah
@HadiRashid-dn9hi
@HadiRashid-dn9hi 27 күн бұрын
Banza wawa
@drmusammusa
@drmusammusa 27 күн бұрын
Kudinga saka mutane, masu Kima da fasaha.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 27 күн бұрын
Gaskiya 😅
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 27 күн бұрын
Very bad 👎 voice
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 27 күн бұрын
🎉❤🎉❤Hausawa su kwace Masarautar su kawai.🎉❤🎉❤
NUP eri mu biwayi lwa Mathias Mpuuga | Sanyuka Uganda Eyenkya
30:57
Sanyuka Television
Рет қаралды 2 М.
masu Investment a siyasa.... Yakubu Musa Fagge
9:39
Dm Multimedia
Рет қаралды 695
Please be kind🙏
00:34
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 82 МЛН
Неприятная Встреча На Мосту - Полярная звезда #shorts
00:59
Полярная звезда - Kuzey Yıldızı
Рет қаралды 3 МЛН
Climbing to 18M Subscribers 🎉
00:32
Matt Larose
Рет қаралды 31 МЛН
Whyyyy? 😭 #shorts by Leisi Crazy
00:16
Leisi Crazy
Рет қаралды 20 МЛН
NORTH THREATENS TO START OWN REPUBLIC IF TINUBU RELEASE NNAMDI KANU
16:55
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 58 М.
SHIGOWAR MAI MARTABA SARKIN KANO SUNUSI LAMIDO
1:22
01__ABDULLTV
Рет қаралды 8 М.
Победила дружба?🥸🥸🥸 #дымок #симба #тигра
1:00
Симбочка Пимпочка
Рет қаралды 2,9 МЛН