Nazari kan abinda ya faru da malamai a saudiyya tsakanib Izala da dariqa, Ra'ayoyin mutane.

  Рет қаралды 38,986

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

9 күн бұрын

Пікірлер: 196
@malamgumel3547
@malamgumel3547 8 күн бұрын
Alhamdu Lillahi Allah ya kara hada kan musulmi su kasance yan uwan juna kamar yadda Allah ya umarcemu babu Izala ko darika dukkan su musulmi ne ya kamata a ci gaba da girmama juna Allah ya kara hada kanmu Ameen
@juriumar5095
@juriumar5095 8 күн бұрын
Masha Allah Allah ya kara hada kawunan maluma
@Mostafa123-wj1go
@Mostafa123-wj1go 7 күн бұрын
اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد
@tankuyahiya-5978
@tankuyahiya-5978 7 күн бұрын
Wallahi kai kuma.abu A'isha wani lokacin.ka.raina yan darika. To ai wanan abin da a ke so ne.hadin kan yan uwa musulmi
@iddizango6419
@iddizango6419 6 күн бұрын
Shiekh Munir Adam Kooza Ikon Allah 💕💕🙏🙏
@user-lg6ey3hd3z
@user-lg6ey3hd3z 7 күн бұрын
اللهم صلِّ على محمد وآل محمد كما صلِّيت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد المجيد
@WahabYusif-pz7vx
@WahabYusif-pz7vx 8 күн бұрын
Asalaamu alaikum.Thanks to Allah for this blessed month. We need ummah to be one, but only if we return back to real message of Islam. May Allah guide us all.
@SHEHUANGOZAURO
@SHEHUANGOZAURO 7 күн бұрын
Yadaga darajarsa kamarya shekh Munir dama ALLAH yadaga darajarsa samadata M Kabiru Gombe saboda Wallahi yafishi Akidamaikyau yafishi fadingaskiya yafishi aadalci acikin magana sabodahaka yafishi Daukaka
@manirouabdoulaziz8431
@manirouabdoulaziz8431 5 күн бұрын
Karyakakeyi,Amma bakakumyar karya
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 5 күн бұрын
Toh Wai Dan allah minene dan ya gabatar dashi yace limamine Kuma shehu ne, wallahi kudai bakusan kan musulmai ya hadu
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 8 күн бұрын
Abun dai ba a cewa komai hakika munyi rashin malamai a kasar nan Allah ya jikan sheikh jafar da sheikh Albany Zaria Allah ya tsare Dr Idris abdulazeez dutsen tanshi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 күн бұрын
amin
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 8 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 8 күн бұрын
Cewa zakayi kakiqa kunyi rashin masu raba kan al.ummar Annabi s.a.w.ana maganar malam Zaure waye Jafar Kuma?
@rahasud6078
@rahasud6078 8 күн бұрын
Ameen ya rabbil alameen
@suleimanisah918
@suleimanisah918 6 күн бұрын
Ameen thumma ameen JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@ummulkulsumibrahim9962
@ummulkulsumibrahim9962 6 күн бұрын
Maa shaa Allah Tabarakarrahman Allah ya Kara hada Kan musulunci da musulmai Jami'an
@UmaruHassan-hv6ee
@UmaruHassan-hv6ee 2 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi Dan uwa da wannan namijin aikin
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 7 күн бұрын
Allah Ya Kara wa musulmi hadin Kai. Allah Ya Saka wa sautul hikima da alkhairi.
@muhammadaliyu1157
@muhammadaliyu1157 8 күн бұрын
Allah ya tsare mana Dr. Idris
@suleimanisah918
@suleimanisah918 6 күн бұрын
Ameen thumma ameen JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 5 күн бұрын
Allah ya qara Hada kan musulmi akan Sunnah madaidaiciya
@AbdulllahiMusa-ir3iw
@AbdulllahiMusa-ir3iw 5 күн бұрын
Agaski koni naji dadin wannan al amari Allah yaqara hada kan alumma musilmai da gir ma ma juna amin ya hayyu ya qayyum
@zeelahabdulhameed8332
@zeelahabdulhameed8332 8 күн бұрын
Allah yayima dr idiris albarka amin
@suleimanisah918
@suleimanisah918 6 күн бұрын
Ameen thumma ameen JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@SuleymaneYaro
@SuleymaneYaro 7 күн бұрын
Izala izala ba sasun zamalahiya niyanzuna naganehaka hallahi
@BarastaCisse-rm3vs
@BarastaCisse-rm3vs 18 сағат бұрын
Masha Allah Allah Allah Allah Allah S❤A❤W❤
@mamanissaka6036
@mamanissaka6036 6 күн бұрын
Allah ƙara haɗa kan musulmi
@IssaHoussaini-rl2tr
@IssaHoussaini-rl2tr 8 күн бұрын
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine
@IbrahimRabiu-sy1mj
@IbrahimRabiu-sy1mj 8 күн бұрын
Wannan ba abunmurna bane wannan abin takaicin ne da bakin ciki kwanannan yacimu tuncinsu akan tsuntuwan Dan a gaji tsonzuciya ne kawai
@user-dc3mg3os9f
@user-dc3mg3os9f 8 күн бұрын
Gaskiya maganarka abu A'isha Akwai abin fahimta sosai masamman rashin kula da halin da mutane sukeci😢😢😢😢😢😢😢😢
@user-ex2sq9rn1j
@user-ex2sq9rn1j 8 күн бұрын
Wallahi nabar tafiyar izala wannan abun kunyan, nadawo basalafe
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 7 күн бұрын
Mu dama ba ruwan mu da kungiya, muna kan Aqeedah da Manhajin Salaf kawai.
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 6 күн бұрын
To Allah ya kyauta
@oumaroumahamantaher3294
@oumaroumahamantaher3294 6 күн бұрын
Mou de islam sak allahu warasoulouhou
@sabiumahamanesani9270
@sabiumahamanesani9270 6 күн бұрын
MALAM Allah yasaka maka da Alkairi
@SouleyIde-eb9ib
@SouleyIde-eb9ib 8 күн бұрын
Allah yahada kanun muslimin dunia baki Daya 🤲🙏❤️💪💪
@user-vz4ns2cn3d
@user-vz4ns2cn3d 5 күн бұрын
Masha Allah❤❤❤😊
@misbahunabara
@misbahunabara 2 күн бұрын
Wallahi kabi duniya sannu ta,alim furkan
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h 8 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 3 күн бұрын
Basalafi baean Dr jaki
@sadiqsalisu5635
@sadiqsalisu5635 7 күн бұрын
Anan kam bana tare dakai, kace wai tazararsa sama da kasa. Wannan kamar hassada kake masa ma. Allah yasa mu dace. Kaji tsorom Allah: Allah ke bada daukaka. Yauwa
@IlliasouSaidou-po3id
@IlliasouSaidou-po3id 6 күн бұрын
Masha allah merci beaucoup
@mammangarka3010
@mammangarka3010 6 күн бұрын
Gaskiya fa daya ce, Kuma fa dole a fade ta.
@mammangarka3010
@mammangarka3010 6 күн бұрын
Haba Malam...Me ya kawo zancen siyasa anan. watakila Kai ne baka sani ba, Amma Wallahi Shi Kabiru Gwambe a fagen Ilmi ya san ko waye Munir Adam Koza.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 6 күн бұрын
hmmm
@AbdulrahmanAbdullahi-pj3dg
@AbdulrahmanAbdullahi-pj3dg 7 күн бұрын
insha Allah musulmai zasuhadakai da yardar Allah
@SweetMotherSweetMother-xl9st
@SweetMotherSweetMother-xl9st 8 күн бұрын
UBANGIJI TA'ALAH YA DATAR DAMU DANTSARKIN SUNAYENSA
@ahmadsaad9465
@ahmadsaad9465 8 күн бұрын
Dama nasan kudi ne ya raba alhumMa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 күн бұрын
hhh
@oumaraboubacar1256
@oumaraboubacar1256 3 күн бұрын
مشا الله
@MohammedsaniMohammedsani
@MohammedsaniMohammedsani 6 күн бұрын
Kayi ta nazari akan aikin mutane Sai kuma a wayi gari babu kai kariga daka mutu Kuma allah yacema mala'iku suzo suyi maka nazari a kan aikin da kakeyi a duniya hummmm Mikake tunani a wannan ranar............???
@ManirouManirou-i2s
@ManirouManirou-i2s 6 күн бұрын
Macha Allah
@OusseiniOusseini-ib8hn
@OusseiniOusseini-ib8hn 4 сағат бұрын
Agaskiya kayi kuskure bai kamata ka kafurta waniba saboda banbaci fayimta ko banbaci hakida ba agaskiya ka duba😢😢😢
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 8 күн бұрын
Maganarka insha Allahu,hakane
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 5 күн бұрын
Shi da ubangijinsa ammaday yarusa karantawansa ayau Allah yanunamanasuwayene kabiru gombe Allah mungoday maka kabamuwani mafi alkayrunsu amin
@rabiunura4356
@rabiunura4356 8 күн бұрын
ma Sha allah allah yasaka da alkairi 🙏
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 күн бұрын
amin.
@user-dt9fw4qk2q
@user-dt9fw4qk2q 8 күн бұрын
Allah wadaran izala gidan raba Muslimi
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 8 күн бұрын
Saboda dama cen tijjaniyya da Kadiriya kan su hade yake
@RokaiyaRahman-ru3zt
@RokaiyaRahman-ru3zt 7 күн бұрын
Kaidai kajikunya labarai kakekawowako muna furcida hada husuma
@suleimanisah918
@suleimanisah918 6 күн бұрын
INSHALLAH major HAMZA ELMUSTAPHA is our upcoming president
@juriumar5095
@juriumar5095 8 күн бұрын
Allah ya saka da alkairi malan
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 күн бұрын
Amin
@androidtecno6818
@androidtecno6818 7 күн бұрын
Abou aicha kayi soron Allah wanga kuskoure ne in ka na sounna aichi
@AbubakarMuhammed-sw3ip
@AbubakarMuhammed-sw3ip 8 күн бұрын
Allah ya shirya ko yan Maja intafik ihwaneya
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 5 күн бұрын
Kuma Ina Ganin anan ba Akidar Bidia ya Nuna ba. Don haka Alhamdulillah
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 8 күн бұрын
Wallahi yanzu mu awwam babu wani malamin izala da zaicemana shi yana dukar dariqa sukar dariqa mu yarda dashi to inhakané duk kukoma dariqa tunda dama ita muka gada a yammacin afrika wanan ci bayane ga ahlu'sunna gaskia
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 8 күн бұрын
Nevat in dhs Sllsh aksn dunnat snnsbi muhf zsmu muyu.si suksndu ysn darikst dunssn gdky saufiyya bbu ruwsnts dariks suns bayysns ksndu duksi mudu hsuksn daduks ssba asksrswa nr kewsyr dasu chafkesu zasyi ayi dijin dadu shyss duka kwsntar dakansu dsn elh saudiyys bsts karbst vinhanci shyss yankasatms tdoton dharrin askarawa suke sbd bbu ssni bbu sabo duk wands yataka doka shima se antakashi kowsye shi.ubangiji yasa mugsnr bski dy
@BabayoZubairu-ff9kv
@BabayoZubairu-ff9kv 8 күн бұрын
Masha Allah, Allah sakawa kAbiru gombe da alkairi, Allah Kara hada kawunan musulmai, musulmi in suka hada Kai wllhi , cigaban da xa,ayi Allah ne kawai yasani
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy 2 күн бұрын
Wlh hakane kuwa
@user-px6ps9ld9r
@user-px6ps9ld9r 6 күн бұрын
Yenzu key da allah munir kake cela yana zagin wasu
@BadaruHaruna-l2j
@BadaruHaruna-l2j 2 күн бұрын
نحمد الله علي ذالك
@Abdul_Wagini_tv
@Abdul_Wagini_tv 7 күн бұрын
Kai ma gashi nan kana kafurta mabiya littafin Allah
@aishabasher3842
@aishabasher3842 5 күн бұрын
Gaskiya abu aisha baka kyauta ba sbd mi zaka musu wnn fahimtar? Kayi musu kyakkyawa fahimta kila ko badan Allah sukayi ba sai Allah yasa hakan ya zama silar hadin kan namu
@muhammadsalisabdulsalam4016
@muhammadsalisabdulsalam4016 7 күн бұрын
Dole kace Allah yah jiqan masu shirka da bidi’a saboda kana neman followers, likers, da viewers. Ya kamata kaji tsoron Allah kasa Ikhlasi a aiyukan ka. Amana ce
@MrBaffa
@MrBaffa 7 күн бұрын
Thank you Bernard i shared the video.
@Alhajigana-fm4ho
@Alhajigana-fm4ho 8 күн бұрын
Masha Allah
@user-ne9ch4um6b
@user-ne9ch4um6b 8 күн бұрын
Today you have spoken very well without being bias. Mallams should use #8 to help & support the poor for this is part of Allah work. Gaskiya yau kaya magana mai Kwai. Congratulations.
@rabiouchaibou1372
@rabiouchaibou1372 5 күн бұрын
Wlh alhairin Hakan yafi yawa
@AbaharuAbubakar
@AbaharuAbubakar 8 күн бұрын
Allhamdulillah Allah yakara hada kan muslamai
@YacoubouZakaria
@YacoubouZakaria 7 күн бұрын
Macha Allah Allah yakar.ilimi
@nuraauta7268
@nuraauta7268 7 күн бұрын
Alhamdulillah wannan haka akeso ALLAH yaqara hada kanmu
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 4 күн бұрын
Dau kaka ai ta Allah ce
@user-cf9dv6qf9b
@user-cf9dv6qf9b 8 күн бұрын
Allah sagama da alheri Abu aicha ❤❤❤
@ibrahchetima7755
@ibrahchetima7755 7 күн бұрын
Qarya kake. Kabiru dame yafi Munir ?
@user-sb1ut2ut2p
@user-sb1ut2ut2p 8 күн бұрын
Wallahi nima saidanayi tunanin malamai tunda bafarillan haji zasuyiba dasun cigarette da Al ummar annabi sallalahu alaihi wassalam
@user-sb1ut2ut2p
@user-sb1ut2ut2p 8 күн бұрын
Aciyar da Al ummar annabi anawani hali wallahi
@JibrinSaidjibrin
@JibrinSaidjibrin 8 күн бұрын
Dama ai haka abun yake,idan ba,a hadu Don allah ba,za,a hadu Don naira.
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 7 күн бұрын
Ai InshaAllah sai wayanda ba yan siyasaba sunfito shugaban kasa daga cikin talakawa kuma zamuyisu dakoma kiwanne kananan hukumomi
@ArmiAtto-hf1ho
@ArmiAtto-hf1ho 7 күн бұрын
Machaalllah ❤❤❤
@user-sw2ho2vx9v
@user-sw2ho2vx9v 6 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 7 күн бұрын
Allah swt ya jikan Mallam Albani zaria, Mallam Jafar Adam. Dr. Idris Allah swt ya Kara tsare ka da gaya mana gaskia komai dacinta. Kai ne shugaban mu yanzu. Kabiru Gombe ka ciki fuskar biyu
@arabyabubakar1590
@arabyabubakar1590 5 күн бұрын
Kaikam Kanada matsala meye amfanin wannan bayanan naka ana so ahada kan mutane da alumma kai kana kokarin batawa
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 7 күн бұрын
Toh kai abu Aisha bakason mallamai su hada kansu kenan
@user-ye3fo4mt1l
@user-ye3fo4mt1l 7 күн бұрын
kai jama a ai Abin alfa Arine musullimi su hada kansu toh menene na magangano kai dan Allah Ku bar Sun zuciya gaskiya Abu kamar hassada haba dan Allah kai izala gaskiya Abin da bai kai maganaba sukuta magana toh ai ba laifine ba Aa hakan da yayi shine ya kaishi mastyin allah haba jama a komai kuce ai kai mutum mastyin allah
@AliyuAbubakar-z1x
@AliyuAbubakar-z1x 7 күн бұрын
Allah yasakadaalkhairi
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 8 күн бұрын
Allah yashir yaku mlm
@ibrahimabdulaziz8626
@ibrahimabdulaziz8626 7 күн бұрын
Assalamualaikum a iya fahinta ta duk aciki akidun nan akwau na kirki akwau na banza idan ka kasance Kai na kirki ne kasani idan akasin haka kake kasani fatan mu Allah yasa muyi kyakykyawan karshe
@user-qp6re8ym4u
@user-qp6re8ym4u 8 күн бұрын
Daman wlh mafiya yawan malaman Nigéria duniya ta debesu yanzu Nigeria akecewa Talaka ya mutuwa da yunwa aman kaga malami yau yasaka kaya sama dubu dari 7 ko 6 kuma kullun a cenja kuce ana koda da annabin allah ne mugayama juna gaskiya
@EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
@EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy 6 күн бұрын
Salut
@MustaphaIsa-fm4rg
@MustaphaIsa-fm4rg 7 күн бұрын
Aa abu aisha. Wannan ba almajirin dr Idriss bane bafa
@KadaiMuhammat-j9j
@KadaiMuhammat-j9j 5 күн бұрын
Hakika munyi rashin malamai Allah ya jikan shek jafar da shek albani Allah ya kare mana malaman Sunnah baki daya
@umarsanda111
@umarsanda111 8 күн бұрын
ALLAH yasaka malam
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 7 күн бұрын
Zaman tare ne ya janyo arziqin Makkah da yadda kace shi wannan dan' dariqa ya iya zmn duniya,, zmn duniya iyawa Nima nayi tunani nace ikon Allah ashe akwai kudi hk a Nigeria Mallamai hk a. birnin Makka, lalle kan ruwa baya tsami banza, sai de idan sun dawo su warware mana komai taya akai hk Mallamai kmr jumper a Jos Ko kuma kawai talakawa ku shiga taitayinku da jin maganar Mallamai da kowama game da za6e, naga kuma de Mallaman ba ta qarfin tsiya suka yiwa kowa ba sai ya za6i wane Gsky kan kmr yadda suke waazin ciyarwa yakamata su ciyar da wanna kudin kujerar, tunda kusan duk wadanda su kaje sun sauke falari To Mlm aiwa kowa waazi abar sa6aww Allah sai Allah ya nufi shugabanin da adalci kowa yasan lefin da ya kewa Allah a tuba kawai sai aga dai-dai
@ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz
@ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz 6 күн бұрын
Wannan mutumin munafukine wai abu aisha
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 8 күн бұрын
Gaskia y'an Nigeria kuji tsoron allah
@user-ed1in6cz8i
@user-ed1in6cz8i 7 күн бұрын
ensunyi abinda badayba doli afada maliman kuji tsoron Allah kudena hassada
@user-so9um2zs5j
@user-so9um2zs5j 7 күн бұрын
Allah yada taddamu yasa mufikarfin zuciyarmu
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 5 күн бұрын
Mudai munajindadin wannan halin kan dukdadai abin bazaimawasu dadiba
@iloveislam1261
@iloveislam1261 8 күн бұрын
Slm. Abu Aisha mu cire son zuciya wannan shine abun da muke so Allah ya hada kan muslmai
@IbrahimAhmad-yp4dt
@IbrahimAhmad-yp4dt 7 күн бұрын
To me aciki
@alioaboubacar6137
@alioaboubacar6137 8 күн бұрын
Allah yakarama lafiya Abu Aicha
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 8 күн бұрын
Duk wata qungiya dama shirme ne katsaya matsayin ka n'a musulmi baruwanka da wata qungiya
@user-tw6dw9br8v
@user-tw6dw9br8v 8 күн бұрын
Allah yakyauta
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 күн бұрын
Amin
@MudaseruAbubakar-pf5kf
@MudaseruAbubakar-pf5kf 8 күн бұрын
To Masha Allah
@kamaladeenhamisu3857
@kamaladeenhamisu3857 7 күн бұрын
Ina yi maka kyakkyawan zato ka daure ka cigaba da goyon bayan gsky: Naga NOTICE naka koda shi gsky ta biyo kan shi ka fadi ai gaskiyace. (Yaushe kiyayyar ta kai haka? ka kalli Dan darika har kana tunanin wai ya dace kace Allah ya jikan shi ko a'a subhanallah) Yanzun cikin 'yan darika za'a samu dan aljanna? Ko cikin 'yan Izala za'asamu dan wuta? Izala darika sai ka samu na kirki dana banza
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 8 күн бұрын
Gaskiya Abu Aisha kai kata'i ne; ba kataɓa yin analysis da ya ke nuna kana da 'yancin tunani da faɗar abin da ka gamsu gaskiya ne. Ashe kai ka ankare bana malamai sun yi maja da 'yan siyasa sun ɗunguma sun tafi aikin hajji. Wannann wata alama ce ta sharri ta sharri domin gaskiya talakawa a yanzu ne za su fara kwasar kebir, domin ba su da masu kare su.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 күн бұрын
Wallahi dan uwa ismail haka abin yake na jima ina wannan tunanin. sai yanzu nayi magana.
Sai bango ya tsage, saurari abin da wannan tsohowar take cewa ......
38:12
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 6 М.
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
00:17
OKUNJATA
Рет қаралды 2,6 МЛН
Can teeth really be exchanged for gifts#joker #shorts
00:45
Untitled Joker
Рет қаралды 16 МЛН
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 15 М.
Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.
33:04
LABARINA SEASON 9 EPISODE 7
1:20:37
Saira Movies
Рет қаралды 1,1 МЛН
Rigimar masarauta ta koma rigimar Addini tsakanin Izala da Tijjaniyya
8:46