TAFARU TAƘARE💥 USTAZ BIN MUHAMMAD YAYI KACA-KACA GA MASU HALARTA HOTO

  Рет қаралды 2,746

HAUSA ROOM 24

HAUSA ROOM 24

Күн бұрын

Пікірлер: 15
@MabiloGuira
@MabiloGuira 2 күн бұрын
Masha Allah malan Allah ya sakamaka da alhiri Amin malan bin Muhammad Allah ya karika Amin ya Allah 🤲🙏🤲🙏🤲❤❤❤❤❤
@AbdulkaderMichedjika
@AbdulkaderMichedjika 2 күн бұрын
Ma sha Allah, ❤❤
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Күн бұрын
Allah shi karawa rayuwa albarka malam
@IbrahimIsah-f6d
@IbrahimIsah-f6d 2 күн бұрын
Allah Yasaka Da Alkhairi malam
@ToubaliMgAbudulbaki
@ToubaliMgAbudulbaki 2 күн бұрын
Daga gabon salut nous sommes ensemble avec toi Allah yabada lafiya
@lawanchinade9131
@lawanchinade9131 2 күн бұрын
Slm malam Allah yatemaki Sunnah damasu binta
@user-fb7cu4jb6s
@user-fb7cu4jb6s 2 күн бұрын
Kaima jahili Kenan
@ahmadrufaiusman2679
@ahmadrufaiusman2679 4 сағат бұрын
Aiko wani dan iska tsinanne ya yanke maganarkan ya kawo inda kake cewa "in kabi malam gadon qaya, riyar lemu...wuta zaka shiga. Da nagani sai nace, to wannan wani irin malamini kuwa. Sai yanzu naga cikakken jawabinka. Daga karshe, malam ya kiyaye kalmonin 'jaki, wawa ko ubanka zaka ci....
@bareesh02
@bareesh02 2 күн бұрын
Toh ae kai yanxu kazo , kai ne nagari sae ka hana su yin photon . Abin mamaki baya qarewa , wae da mutum yaga ya dan samu wani jaririn ilimi sae yazo yana la'antar manya-manya malamai wadanda tun kafi a haifeka suke suna karantar wa . Wannan shi ne asalin JAHILCI
@abdullahiidris9339
@abdullahiidris9339 2 күн бұрын
Wai dama a zamanin Manzon Allah saww akwai irin wannan hoto da ake magana akai ne? Tambaya ce kawai
@ibrahimbabangida2574
@ibrahimbabangida2574 2 күн бұрын
Kaima wannan ai hoto ne kayi.. ko kaima iblis din ne ???
@IbrahimIsah-f6d
@IbrahimIsah-f6d 2 күн бұрын
Kai Jahiline mumma uziri
@ibrahimbabangida2574
@ibrahimbabangida2574 2 күн бұрын
@IbrahimIsah-f6d Ai dama haka gogan naku ya koya muku... Ko Kur'ani baku iya karantawa sai zagi da cin mutuncin malamai... Sbd hk banyi mamaki ba
@Mamama-v2t
@Mamama-v2t Күн бұрын
​@@IbrahimIsah-f6d abin mamakin anan shine shi vidion halal ne kokuma shi yazo alokacin manzon Allah S. A. W
@abubakarkntapo7778
@abubakarkntapo7778 2 күн бұрын
san zuciya
МЕНЯ УКУСИЛ ПАУК #shorts
00:23
Паша Осадчий
Рет қаралды 2,4 МЛН
这是自救的好办法 #路飞#海贼王
00:43
路飞与唐舞桐
Рет қаралды 128 МЛН
Hukuncin Hoto A Sunnah 001 || Uztaz bn Muhammad
58:07
Sunnah Academic
Рет қаралды 678
سورة البقرة كاملة, رقية للبيت, وعلاج للسحر | القارئ علاء عقل - Surah Al Baqarah
3:59:49
Hukuncin Hoto📸Musulunci || Ustaz Muhammad Bin Mohammed
58:07
Musulunci Na Gaskiya
Рет қаралды 2 М.