MashaAllah muke da godiyah Allah yaqara basira 👍🏼💯👏🏼
@duniyarmu2 жыл бұрын
Thanks
@muhammadbello4299 Жыл бұрын
Masha allah
@blessinganthony53402 жыл бұрын
Ni a fahimta ta tafiya cikin lokaci yana faruwa ne ba tare da sanin mutun bane, dalili shine wani lokaci ni kaina idan wani abu zaifaru a kan ido na sai naga kamar na taba ganin wani abu kamar wannan, har yadda karshen zai kasance na sani. Allah shine masani.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Wannan gaskiyane, yana faruwa. Kuma zamuyi karin bayaninsa a bidiyonmu na PARALLEL UNIVERSE. Allah masani.
@Asgar_cover2 жыл бұрын
Tabbas Nima kaka
@NajaSuleimanwarawa502 жыл бұрын
Same to me my sister
@duniyarmu Жыл бұрын
@Masud Saleh idan ka karyata tafiya a cikin lokaci to WALLAHI KAYI RIDDA domin Allah SWA ya tabbatar dashi a gurare da dama a Alqur'ani.
@duniyarmu Жыл бұрын
@Masud Saleh A wannan bidiyon akwai karin bayanin Ayoyin Alkur'ani da sukai magana akan Tafiyar Cikin Lokaci. kzbin.info/www/bejne/aHLJo3-pf7R2aLs Think and Research b4 u talk. 🤔
@sulaimanibrahim60878 ай бұрын
Wannan abun gaskia ne so Tari wlh ina ganin Abu kamar amafarki bayan Wani lokaci inganshi da gaske ko Kuma inganshi da gaske sai natuno abun acan baya Allah kyaura
@saifabu8302 жыл бұрын
قَالَ الَّذِي عِنْدَهُ عِلْمٌ مِنَ الْكِتَابِ أَنَا آتِيكَ بِهِ قَبْلَ أَنْ يَرْتَدَّ إِلَيْكَ طَرْفُكَ ۚ فَلَمَّا رَآهُ مُسْتَقِرًّا عِنْدَهُ قَالَ هَٰذَا مِنْ فَضْلِ رَبِّي لِيَبْلُوَنِي أَأَشْكُرُ أَمْ أَكْفُرُ ۖ وَمَنْ شَكَرَ فَإِنَّمَا يَشْكُرُ لِنَفْسِهِ ۖ وَمَنْ كَفَرَ فَإِنَّ رَبِّي غَنِيٌّ كَرِيمٌ Wanda yake a wurinsa akwai(1) wani ilmi daga Littafin ya ce: "Ni inã zo maka da shi a gabãnin ƙyaftãwar ganinka ta kõma gare ka." To, a lõkacin da ya gan shi matabbaci a wurinsa, ya ce: "Wannan daga falalar Ubangijĩna yake, dõmin Ya jarraba ni: Shin, zan gõde ne, kõ kuwa zan butulce! Kuma wanda ya gõde, to, yanã gõdħwa ne dõmin kansa, kuma wanda ya kãfirta, to, lalle Ubangijina Wadãtacce ne, Karĩmi."
@duniyarmu2 жыл бұрын
Jazakallahu bi Khair. Na fahimta kuma ina godiya mai yawa, insha Allah zamu gyara in zamuyi biditon ci gabansa.
@yahayamahammadlawan34282 жыл бұрын
Allah yakara basira. Dan Allah kacigaba da kawomana
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen Muna godiya.
@haliduhamidu33292 жыл бұрын
Allah sarki maikomi maikomai
@habibakabir53852 жыл бұрын
To Don Allah Yaya ake tafiya acikin lokaci
@duniyarmu2 жыл бұрын
Kin kalli bidiyo na farko? kzbin.info/www/bejne/aHLJo3-pf7R2aLs Dana 2: kzbin.info/www/bejne/kJildJSKpMisi5o Dana 3: kzbin.info/www/bejne/rmfRaoSnn9GheLM Akwai duk amsoshinki aciki. Thanks 😊👍
@moussahassan6682 Жыл бұрын
Muna godiya
@duniyarmu Жыл бұрын
Thanks 😊👍
@naziryunus39842 жыл бұрын
Labari cikin lokacin cinye data abanza🤣🤣🤣🤣🌍🤏
@duniyarmu2 жыл бұрын
😃 Kaga na farko?
@abukasum14322 жыл бұрын
🤪🤪
@YusifouM.iskitta-uv1dx Жыл бұрын
Ok to yayi Nagoda Lafiyalo ne
@banamodu33632 жыл бұрын
gaskiya wanna rudani ne kawai
@halimcyhausagirl53082 жыл бұрын
Amma zaka iyya wuce ranar da anka aifeka
@duniyarmu2 жыл бұрын
Sosai kuwa. 👍
@SaniAhmed-iq8jl Жыл бұрын
wan nan maganar taka cewa ana tafiya acikin lokaci, aljanune, ba mutaneba, sai idan sun su subai yanawa wani abu yagani, nima haka tafaru dani naga abu bansan shiba,awasu shekaru, amma ayanzu ga shi yazo afili kuma aljanune suka kai ni nagani, awata ƙasa dan haka ba aƙomawa baya sai dai tarihi, ya mai maita kansa,, kuma allah yana bada ilimin ilhama ga wadda yaso amma wa encan daka abbata aljannune,, ba mutaneba, in kanaso inada hujjoji akan, maganarka, kuma zaka gane, sai najika,
@innieski54662 жыл бұрын
Aslm in cha Allah munabibiyarka
@duniyarmu2 жыл бұрын
Thanks muna godiya
@saifabu8302 жыл бұрын
Tanimuddari A.S) sahabin annabi ne kuma annabi yabada labari cewa lallai tanimuddari zai sha wahala arayuwarsa to wannan aya bata faruba sai bayan wafatin ma,aiki azamanin sayyadi umar A.S) inda aljanu suka dauki tanimuddari zuwa wata duniya mai mugun nisa wacca har yabace aduniya aka nemesa aka rasa sai bayan 7yrs yadawo to wannan ma za a iya aunasa a travel time sabida inda yaje mutum bai isa yaje ba kuma wata duniya daban suka kaisa sannan zulkifil yayi tafiya daga mafitar rana zuwa faduwarta kaga wannan ma is travel time Allah dai yasa mudace akwai abubuwan al,ajabi dayawa a duniyar mu
@duniyarmu2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne, kuma insha Allah zan binciki wannan kissa ta Tanimuddar, data Zulkifil in kawo mana su a wannan channel din. NAGODE
@basiraibrahim2835 Жыл бұрын
Alkurani yayi bayanni
@gismayusuf6322 жыл бұрын
Nikaina Ina tsintar kaina a wani yanayi da yayi kama da tafiya cikin lokaci Amma na kasa gane me hakkan yake nufi
@duniyarmu2 жыл бұрын
Gaskiya ne. Abin daka fada wallahi gaskiyane yana faruwa akan wasu sosai.
@AbubakarAliyu-fi9tr2 жыл бұрын
Dan Allah cigaban tafiya Cikin lokaci Na 4
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ai kuwa already mun rubuta script din, aikinne kawai bamuyi ba. Amma zamuyi soon.
@AbubakarAliyu-fi9tr2 жыл бұрын
Nagode sosai ogana dafatan kaganeni Abubakar ne Wanda nake turoma munafikanka Na Tik Tok a WhatsApp kaganeni
@duniyarmu2 жыл бұрын
Kwarai kuwa na ganeka. Ina godiya sosai. 😀👍
@usamaabubakar2 жыл бұрын
💯💯💯
@armad________44922 жыл бұрын
Assalamu'Alaikum Gaisuwa da fatan Alkhairi agareka Da kuma fatan samun nasara Awannan Tashar mai Albarka, Tabbas kana matukar nishadantar damu Abisa kokarin ka, Fatana agareka shine Allah ya karama chigaba Awannan harkar kuma yakarama magoya baya👩👩👧👧, NAGODE
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen. Mungode kuma insha'Allah a videonmu na gaba zamuyi featuring dinka
@aatijjani64782 жыл бұрын
Ina son wannan channel
@duniyarmu2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@saifabu8302 жыл бұрын
Dama nace zan kawoma ayar to kamar yacca nai alkawari gata kuma da fassarar hausa waccan ayar daka kawo ayace ta 29 a cikin suratul namli wacca tai magana akan ifritu minal jinni yace zaihe yadauko gadon kafin Annabi sulaiman s,a) yagama zaman fada sai Annabi sulaiman yace a a yayi nisa To aya kuma ta 30 saita kawo mana bayani kamar haka; قَالَ الَّذِي عِنْدَهُ عِلْمٌ مِنَ الْكِتَابِ أَنَا آتِيكَ بِهِ قَبْلَ أَنْ يَرْتَدَّ إِلَيْكَ طَرْفُكَ ۚ فَلَمَّا رَآهُ مُسْتَقِرًّا عِنْدَهُ قَالَ هَٰذَا مِنْ فَضْلِ رَبِّي لِيَبْلُوَنِي أَأَشْكُرُ أَمْ أَكْفُرُ ۖ وَمَنْ شَكَرَ فَإِنَّمَا يَشْكُرُ لِنَفْسِهِ ۖ وَمَنْ كَفَرَ فَإِنَّ رَبِّي غَنِيٌّ كَرِيمٌ Wanda yake a wurinsa akwai(1) wani ilmi daga Littafin ya ce: "Ni inã zo maka da shi a gabãnin ƙyaftãwar ganinka ta kõma gare ka." To, a lõkacin da ya gan shi matabbaci a wurinsa, ya ce: "Wannan daga falalar Ubangijĩna yake, dõmin Ya jarraba ni: Shin, zan gõde ne, kõ kuwa zan butulce! Kuma wanda ya gõde, to, yanã gõdħwa ne dõmin kansa, kuma wanda ya kãfirta, to, lalle Ubangijina Wadãtacce ne, Karĩmi." To Shi wannan wanda yadauko gadon malaman tafsiri sun ce sunansa asif bn barkiya amma kaje don Allah kasami wani malami ka tambayesa Wallahi daya daga mutane sun fassara ayar a ayacca ka fassarata amma in kai bincike na ilmi zaka gane abinda nafadamaka shine gaskiya sabida haka don Allah ina jiran sakamakon ka na bincike ina fatan Allah yakara maka basira da ilmi lallai ina Jin adadin kasan cewarku