I love your confidence in your answers Masha Allah 👍🏽👍🏽❤️
@xeenatuddinbintsalis71062 жыл бұрын
Aslkm Auntie Hadiza Gabon be strong 💪 👌 😇 I like ur channel nidai Banda tanbaya Allah dai yasa mu dace 🙏
@RaliyaAUsman2 жыл бұрын
Aunty Hadiza inna so Allah yabiya miki buqatu na alkairi amin
@Aliabbas-ih7vk2 жыл бұрын
kamata kina kallaon madubi saboda zakiga baiwar da allah yayimaki❤❤❤
@basharmuhammad7292 жыл бұрын
Ina Miki fatan ubangiji Allah yabada ikon gamawa da duniya lafiya Gabon amin
@danmalanmsuleman Жыл бұрын
Allah ya baki Miji nagari ❤ Allah ya samudache
@mousakallamu1187 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira hajiya Hadiza 🥰
@razakabdoul95452 жыл бұрын
Allah ya Baki miji nagari hadiza gaban mai sonki cakani allah
@muhammadjameela24312 жыл бұрын
Masha Allah my favorite actress Ina sonki saboda Allah inamiki fatan alkhairi Allah yaqara tsareki da tsarinsa Allah yanuna Mana ranar aurenki sister from your fans jameela Muhammad
@umaryaro59932 жыл бұрын
Hadiza shin don Allah zaki iya aurena nidin nadade inakaunarki
@Asmaukabirumar1682 жыл бұрын
😃I love adizatou Amma bata min mgn❤
@NanaSeyni-ec2lk Жыл бұрын
Ma charmante hadiza Ali je t'aime tellement peux être tu peux comprendre le français ou pas j'aimerais te dire que je t'adore énormément wallahi Allah me vois qu'Allah le tout puissant te donne tout ce que ton cœur désigné 💋💋💋
@saniahmad7093 Жыл бұрын
I love you so much wlsh inason auren ki kuma na kare mutuncin ki har karshen rayuwa insha Allah
@maryammohammed79062 жыл бұрын
Alhamdulillah ubangiji Allah ya Kara daukaka da girma Allah ya kareki daga dukkanin Sherrin masu sherri
@AbdoullahiMaryam4 ай бұрын
Ina son ki hadiza Gabon ❤❤
@fatimatalba2 жыл бұрын
Anty hadiza inada tambaya dan allah Mesa haryanzu bakiyi aure ba
@Moussadjidaissoufou Жыл бұрын
Hdz wallahi Allah kiyi aure Allah gakiya moutane soukegayamiki ayikasa akoi moutuwa amma sai inkingane kiyihakuri dan Allah ❤
@zarrasbites1892 жыл бұрын
Duk sanda nayiwa hadiza magana tana mun replying 🤗❤️
@asmauabubakar369 Жыл бұрын
Masha Allah anty hadiza🥰🥰
@aishambello2527 Жыл бұрын
Ya Allah kabawa wannan baiwar taka miji nagari ameen
@mohammedyahaya27919 ай бұрын
Masha Allah hadiza gabon da lokaci yayi da maza
@abbadahirutv25582 жыл бұрын
Masha Allah, Dije.Allah yakara daukaka. My best celebrity 😋 😍
@Khalifalawal22472 жыл бұрын
Wlh anty hadiza ina matukar sonki Wlh nataba ganin ki saudaya❤ amma amma da alama bakiciki yanayi mai dadi amma wlh kamar kandai na kallon ki inasonki ne saboda allah badan komI bah wlh ❤❤
@laminemohamed55242 жыл бұрын
Allah yakiyayeki hadiza Mohamed Lamine saga niger
@abdulkarimdaima89762 жыл бұрын
Muna godiya sai aunty hadiza
@nafioudanalhaji2 жыл бұрын
Barka da warahaka Hadiza fatan alheri 🙏
@kadaialigonimi5855 Жыл бұрын
Hi Hadiza when will u invite Naziru sarkin waka 🙏
@AishaMusa-lz7rp Жыл бұрын
Slm Fatan alkairi maitarin yawwa gareki Aunty hadiza Allah y dafa mki ckin Al,amuranki wlh Kina burgeni sosai ina Fatan Allah y hadani dake Ameen
@nafissaboubacar58972 жыл бұрын
Très belle ma chérie qu'Allah t'accompagne pour tout ce qui entreprend dans la vie !!
@isahruhi68362 жыл бұрын
Allah ubangiji yakara mude Miki hanyar samun Alkhairri Akodayaushe INSHAALLAH
@ukashatmuktv17982 жыл бұрын
Wlh Adixatou Ina matukar kaunarki araina kin san Dawane suna Mahaifiyata take kirana ❤duk zata kirani cewa take dan gidan su gabon ❤❤ mutane kuma suna kirana da uk nagabon ne ❤
@Hausavlogs2 жыл бұрын
I love the way you decided to create content in hausa , that’s so unique
@sarahashiru38752 жыл бұрын
Masha Allah
@hamadgalioudhamad30842 жыл бұрын
Salam Hadza. Ahmed
@hadizagabonofficial2 жыл бұрын
Thank you 🙏
@hamadgalioudhamad30842 жыл бұрын
Salam hadiza Gabon. Mnama. Ahmed USA
@sanuchisouleyman49742 жыл бұрын
Masha allah
@aminaboukaribawa10692 жыл бұрын
Mashaa Allah ma sœur un mari pieux in shaa Allah
@ubantaro2 жыл бұрын
Dan Allah a kawoni anti hadiza
@mouhamadharouna46012 жыл бұрын
macha allahu toyayi yade yayau yagida
@MaryamYusuf-rq4sd5 күн бұрын
Assalamu alaikum inamiki fatan alkhairi aunty hadiza allah ya karamiki imani tare da lapiya maidorewa
@moustaphaayoubanouhou16762 жыл бұрын
Slm Hadiza ni Nouhou ina yinki kuma ina yimiki fatan alheri Allah ya baki miji na gari
@zaliashaibu2484 Жыл бұрын
U re the best 🥰🙏🏻
@aishaabubkarahmed5337 Жыл бұрын
Anty hadiza bantaba qaunar wata er film ba wlh seke,inaso watarana Allah yasadani dake,meqaunarki saboda Allah,Aisha diga maiduguri
@boureimatondikano60312 жыл бұрын
Hadiza tu es la star de dandali que je kif le plus. Tu sais très bien jouer tes roles
@maharazuibrahim312 жыл бұрын
Salam Hadiza Dan Allah ki aureni👏
@mamanhallonsaudiaarabia9599 Жыл бұрын
Yauwa anty hadiza nima tmby ta shine wai meya haďakida aminiyarki laila ance bakwa shiri ynz
@isahruhi68362 жыл бұрын
Allah ubangiji yakara Miki fatanki na Alkhairri Akodayaushe INSHAALLAH
@mamanebachir41312 жыл бұрын
Hadiza gabon yaushe zakifito a film
@momoprhem4102 жыл бұрын
Nima Inayiki Hadiza a yi love you tou fa
@yahayaumardanhajiya19622 жыл бұрын
Mash Allah Hajiya ta Allah yakara daukaka da nisan kwana Amma nidai banji tambaya ta ba ngd😍😍😍💯
@imammuktar12242 жыл бұрын
Gaskiyane hajjiya hadiza garbon bakiya raina mutane amma akwai????
@HadizaAminuDako-mf2pz Жыл бұрын
Wlh Ina kaunar ki tsakani da Allah,inai miki fatan gamawa da duniya da iyayenki lfy .Name sake Allah ya hadamu
@isahruhi68362 жыл бұрын
I just really support Mrs hadiza Aliyu Gabon lebreville somuch in My true life
@sanihachimuo60832 жыл бұрын
Idakiyi aure to Allah yabadazamallafiya nakisani Niger😍 nigérian
@fatimatalba2 жыл бұрын
Tambayata tabiyu Kuma anceh wai kinada sis me kama Dakeh hakane Ina Miki fatan alkairi sis Gabon Ina sonki
@abdoulaziz7222 жыл бұрын
Salm barka da warhaka hadiza dafayan kia tcikin kocin lafiya da fatan zakirinka kula ma soyanki karki yada wasu sele sukeyi ma magaya bayansu kina birgeni ina sonki so na sakani da allah
@halimamoussa28472 жыл бұрын
Hadiza Gabon ina son numbanki
@nazifabeby54852 жыл бұрын
Slm barka dai masoyiyarmu inamaki fatan alkairi nidai sunana nazifa inamaki fatan alkairi allah yakawo maki miji nagari allah yakara daukaka
@nazifabeby54852 жыл бұрын
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@isahabulsalamisahabsulsala47042 жыл бұрын
Agsky hajiyata wlh Dan Allah,ya Allah yakara lfy da nisan kwana
@mohammedbabasalihu65182 жыл бұрын
Da ggske ni kiyi malama hadiza
@UZAIRUABZ2 жыл бұрын
Masha Allah, wannan tsarin yayi kyau matuka. 👌
@faroukumar90982 жыл бұрын
Wallahi nidai bantaba son wata yar kannywood kamar yadda ina sonki ba more especially the first time I set my eye 👁 on you in lekki phase one lagos but unfortunately 😢 sai gani kuma Dan talaka ne anyway I wish you all the best in your life
@musaomaaar33722 жыл бұрын
Slm Hadiza gaban wake ba Hausa,ce ko kunyi karatun Hausa,ne
@chassouchassou9582 жыл бұрын
Gaskiya yayata Allah yakara vasira da alfarmar annabi mhmd sws amne rabilou daga liviya
@umaryahaya-mn2qu Жыл бұрын
Asalamu alaikum malama hadiza inakau narki harga allah ama bantaba magana dakeba nayimiki waka harsubiyu 2 saboda kauna
@suhailaabdullahi53582 жыл бұрын
Allah yabaki miji nagari sister
@laminubukar14422 жыл бұрын
Wallahi hadiza I like the way I are smiling and everything you are doing
@isahruhi68362 жыл бұрын
Yadda Kike taimakawa ALUMMA ARAYIWARKI Allah ubangiji yakara Miki Lafiya INSHAALLAH
@jamilouadamou63612 жыл бұрын
Assalamu aleikum hazida Ina makifatan alkairi Allah ya tsare
@L.16-dan-baba2 жыл бұрын
Hi Hadiza may the peace of the lord be with you
@gn12nourdin842 жыл бұрын
Slm dije uwta ga marayu allah ya biya ki amin
@jiddarhtullkhair52032 жыл бұрын
Wai maiwasa bakya daukar raini 😂wa zai yarda a rainashi dama I really like this ♥khadijatou
@lubabatuibrahim-zg8vs Жыл бұрын
Aslm Alkm ya Ibada Hadiza gabo tabbas aure lokacine Allah zaba muki abunda yake Mafi alheri fatan alheri I love you
@hamzaaisha30742 жыл бұрын
Nidai kina burgeni musanman indan kina magana ❤️
@ummuzeeummuzee57082 жыл бұрын
Natsani irin wannan tambayar yaushe zakiyi aure idan mutum yayi ya fito kuyita surutu kiyi zamanki 😒😒tunda ba kanwani kikeba❤️
@babangidamusa84642 жыл бұрын
Hakkun wlh
@kabiruabdullahianka50682 жыл бұрын
Allah sarki rai ni bashida kyau duk mutum Mai hankali baya son rai ni Ina son ki Amma kinfi karfina Amma Allah Baki mijin nagari kiyi auren ki Ameen
@isahruhi68362 жыл бұрын
Allah ubangiji yassa mushiga gidan Aljanna INSHAALLAH
@Realnagabon2 жыл бұрын
Ameen y Rabbi
@isahruhi68362 жыл бұрын
@@Realnagabon toh Alhamdulillhi Alhamdulillhi Alhamdulillhi Allah ubangiji yassa mudace alfarmar Annabi Muhammad SAW Ina Miki fatan Alkhairri Akodayaushe INSHAALLAH yake Mrs hadiza Aliyu Gabon lebreville Dafatan kin ganeniko ? Ai na taba zuwa gunki awancen lokacin agarin Kaduna amatsayin fans dinki harma niyi Miki Waka AM sorry nasan dacewa bakya son takura ARAYIWARKI Amma Dan Allah Koda sodayane ki Amsa man 🙏 yes kin ganeni please if you don't mind oo okay Am just really support you so much in my true life Mrs hadiza Aliyu Gabon and it's just a really destiny from Almighty Allah Thanks 🫂 you somuch
@galadimaumar10112 жыл бұрын
Nide ina kaunarki kina burgeni na taba ganinki a kaduna shekara takwas dasuka wuce nagode
@isahruhi6836 Жыл бұрын
@@galadimaumar1011 gaskiya ne. Mr galadima Umar yagida ya Aiki yakwanabiyu. Fatan kananan Lafiya ? Tho Alhamdulillahi 🙏 godiya gaAllah ubangiji INSHA ALLAHU 🤲 Gaskiya Ina matukar son jaruma hadiza Gabon sosai arayiwana Kuma gaskiya kawai kaddarace DAGA Allah ubangiji yassa nakamu da kaunar ta arayiwana INSHA ALLAHU 🤲. Alhamdulillahi 🙏
@farafne-md Жыл бұрын
J’aime vraiment ta créativité and your show is really interesting much love from Pennsylvania ❤❤❤❤❤
@slgnakowa13922 жыл бұрын
Way dan ALLAH Hadiza ya za'ayi naganki ne?
@mohammedyusufidi29092 жыл бұрын
Gaskiya kina burgeni sosai wlh hadiza inasonki sosai wlh fatan alkyiri malama hadiza sunana idiriss mohd kwano tura
@Joory-ni5gp2 жыл бұрын
❤❤❤ احبك في الله اختي
@yusufebrahim65042 жыл бұрын
Ina matukar kawunarki hadiza gabun
@binmohammed59492 жыл бұрын
Allah yakawu mike miji na gari
@manajakelleri2872 жыл бұрын
A salam hadiza ina fatan kina da gaske ke ba hulata na ce
@hashimhamisu91452 жыл бұрын
Slm Barka dawanalokaci Hajiya Hadiza inyinki Nima masoyi kine