Allahu ya albarkaci rayuwarki anty hadixa Allahu ya baki mijinagari allahu yabaki yaran daza sukula dake kuma suji maganarki love 💕💕💕💕 somuch dear
@hasanalawan74072 жыл бұрын
Kafi kowane mawaki fans no shedane domin har ummata tanayinka
@hauwaabdulsalam31562 жыл бұрын
Wallahi very educative.Allah yabawa ala qwaqwalwa.
@auwalabdulmumin8582 жыл бұрын
Wlh fah
@mamanhumaira14682 жыл бұрын
Masha Allah da wannan kokari naki Allah yakara girma da daukaka.wannan karan kinyi fira da mai ilimi kuma mai hikima .
@zahrauahmadbashirchedi5355 Жыл бұрын
Masha Allah , gaskiya naji dadin hira da alan waka , mutumin kirki ne shi , madallah yar uwa hadiza muna godiya da wannan aiki da kikeyi , masha Allah wa jazakillahu bi khair .
@yunustvabdullahi30702 жыл бұрын
Gaskiyane Aunty hadiza Allah yasaka da alkhairi da wannanma fira Allah yakara daukaka muna ma bako fatan alkhairi bissalam
@basheermuhammad35542 жыл бұрын
Gaskia Ina matukar jin dadin kasancewa da wadannan shirye shiryen naki Hadiza,ubangiji allah ya kara basira
@muhammadmunir-dc4zu2 жыл бұрын
the man is professor in hausa thank you so much hadiza gabon✌✌✌✌
@hadizagabonofficial2 жыл бұрын
You are welcome
@waroumaboucar21202 жыл бұрын
@@hadizagabonofficial masha allah muna jindadin vidioyoyin hadiza gabon
@masudmohammed24602 жыл бұрын
Thanks for giving this wonderful reply May Allah grant you the best
@xainabummeexeezeesarki57862 жыл бұрын
You are right 👍
@aishahamzamaishera31512 жыл бұрын
Watau wannan dakin sai jarumi ke shiga irin wadanan tambayoyi haka masu zafi I wish you all the best gabon
@aminuisah94532 жыл бұрын
MashaAllah vry impressive👌Djee Gabon🇬🇦 keep it up ! Watau Aminu Alan waka mawaki ne na gasken gasken ina son wakokin kah matuQa Allah ya kara daukaka Takwarana Aminu Alan waka !!
@awalomouhamadou53832 жыл бұрын
bsr hadiza je suis parmis les meilleures de tes fans au cameroun et te pris surtout que dieu nous donne la longue vie et nous tes fans que nous pissons voir le jour de ton mariage merci ..Awalou depuis tibati cameroun
Naji dadin wannan hira da shahararren mawakin Hausa Alan waka, Gabon dan Allah ki kawo Nura m inuwa. Thank you 🙏🙏🙏
@shaheedhassan10502 жыл бұрын
Muna godiya hadiza Gabon muna so a gaiyato mana yayan Dan kwanbo
@YakubuMuhammaddiggi Жыл бұрын
Am really appreciate with your interview. Aminu alan waka Allah yakarawa rayuwa Albarka
@usmanmusa78872 жыл бұрын
Masha Allah, gaskiya Aunty hadiza munajin dadin wanna tattaunawan dakikeyi da shahararron mutane. Kamar wanna tattaunawan dakikayi da aminu ala naji dadinta sosai saboda nima inadaya dagacikin masoyanki da kuma aminu ala. Aunty hadiza inamuku fatan alkairi Allah ya taimaka. Allah ya kara daukaka da basira kuma zamuci gaba dasauraron wanna shirin mai'albarka. Fatan alkairi Aunty hadiza
@MohammedIbrahim-xt1tr Жыл бұрын
Alhamdulilah may almighty Allah bless the house of hadiza gambo
@alamearnabdullahi51662 жыл бұрын
MAsha allah auntyna allah yakarawa rayuwa albarka daga wani babban fans dinki alamin abdullahi daga kano state
@aichatoumahammedd99642 жыл бұрын
Ina jin dadin shirin nan Hadiza ALLAH ya kara daukaka
@adamsmohdloto93782 жыл бұрын
Allah ya kyauta kaga Hadiza Gabon ta tsufa Kintsufa a kan titi Memakon gidan sutura gidan aure Allah ka kiyaye mu da irin wnn rayuwa
@Uzairuibrahim19962 жыл бұрын
Allah is indeed a gem. Yanada tunani mai kyau tabbas ya cancanci yazama jagora.
@alhassansaidu7673 Жыл бұрын
Hajja Hadiza Dan Allah kiwa Alan Waka godiya sosai da wannan amsan tanmbayoyi daga fans naku daga Maiduguri
@abrahamazarema87382 жыл бұрын
Thanks you aunty hadiza for inviting my favorite, talented singer and also my mentor
@الطيبيوسفيوسف-ه3ج Жыл бұрын
انا غوبروي من السودان تحياتي هوسا.غوبر برنامج جميل جدااا
@rahamayunusamuhammmad7804 Жыл бұрын
Anty hadiza Sai kinfi bbc insha Allah ni fans nakine ta hakika
@nuraaminu9212 жыл бұрын
Masha Allah lakuwwata illabillah! Yadda kike gayyatar mutane masu daraja waenda sukasan mesukeyi, gaskiya muna nishadan tuwa da hakan, Allah ta'ala yajihaba da yaimakawa yakuma bada sa'a. Sannu da kokari HADIZA ALIYU HABON 🇬🇦
@umarabashe-j7h Жыл бұрын
Masha Allah aminu ala he is best singer of Hausa language in kannywood
@salehuji80532 жыл бұрын
Just love watching you while talking such natural beauty and purity ♥️ watching from Toronto Canada
@aljamaawiabdulhim48232 жыл бұрын
Good to know more about ALA as a result of this talk show wallahi. Ya iya magana da bayani gaskiya. Yacika mawaki kam
@rahamamuhammad Жыл бұрын
Masha Allah ❤Allah yakara basira da Nissan kwana 🙏
@sadiqbashirabubakar3992 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira hadiza Gabon Muna jindadin wannan shiri
@anasadamabdullahi77012 жыл бұрын
masha Allah, angama faranta mun koda ba'a gayato ali nuhu ba anbiyani Allah ya kara miki lafiya, kaga dan sarki kasai cace jinin sarauta dan amanan bichi sarki na diyan gobir✊ kaikai ai ala ba zai kwanta ba sabosa ni ban ta6a jin wakà na fahimta ba sai da na fara jin wakan ala.
@babanboss48472 жыл бұрын
Hadiza inaso kiramuna Nasiru Sarkin waka muginaci sati myzuwa dije fatan alkairi 🥰 kowadakowa
@mahamadoubouhari8522 жыл бұрын
Masha allah hadiza kinayi munajin dadi
@ibrahimhamissou55582 жыл бұрын
Gaskiya fira tayi dadi sosai allah yakara daukaka da nisan kwana 🙏🏻
@wasscot52432 жыл бұрын
Hadiza gabon saura e.s ko abale muna godiya sosai
@saidoukabirou21212 жыл бұрын
Macha allah aminou ala hadiza Gabon tantauna wa mai kau allah yassa mu Fahimtci miye takara ya bamu ikon yin adaltci.allah yabaka sa'a ala a raina naji zaka iya kwatamta adaltci.allah yakai haskenka azukatan al'oumma mungode hadiza allah yadau kaka gidan talabijin dinki ameen 🙏
@faridausmanahmed84442 жыл бұрын
Gsky anyi hira da mai ilimi muna godiya sosai Allah ya kara basira ala
@khadijabello88812 жыл бұрын
Masha Allah I really appreciate Gabon munajindadin hirarnan
@princeloulou1456 Жыл бұрын
Ala Allah kara maka daraja da fasaha tareda hadiza gabon ina muku fatan alheri
@abdallahabdallah97762 жыл бұрын
Macha Allah hiratayi da Alan Waka Hadiza Saura Nazirou Sarkin Waka Sohon Masoyinki
@KimbaAyagi10 ай бұрын
Macha Allah naji dadin hira da ni kayi ala gaskya amma da kinke ala zakiyi masa futanki akarshe meyasa baki yisi bah
@rabiulecturer40512 жыл бұрын
Baban Amina Mai rigar waka, Alan mutan Kano ba wai-waiba. Allah ya Bada sa'a
@dindgp30962 жыл бұрын
Hadiza, gaskiya wannan fitar tayi kyau. Tubarkalla! Barka da Jumu'ah.
@samiraaliyu5713 Жыл бұрын
My younger brother's favourite, he is just 14 though. Then when he was younger, abu kadan "mama sa mun wakan Alan waka" so now we call him Alan Waka. And , hadiza Aliyu my late sister's name, that is our favourite name in the house. So we have our two favourite people on our screen. I was so eager to watch this, brilliant talk. The sky is you both starting point, may you find goodness in both worlds, amin
@abdulhadiabubakar69542 жыл бұрын
Gasky wlh naji dadin wannan hihar sosai dan allah acigaba da kayatar damu 🥰🥰🥰💯❤
@mahmudusmanbaba71432 жыл бұрын
The best hira kenan da naji a wannan dandali. Ala kayi sosai gaskia
@JamilaDauraLifestyle2 жыл бұрын
Even my 6 year old today loves your songs saboda shi kadai na ke ji a gida!
@adamsmohdloto93782 жыл бұрын
Bakya jin Alqur'ani ? Tabb amma indai hakane akwai takaici cikin rayuwa Kwarai d gsk Babu rayuwa mai kyau idon babu alqur'ani
@JamilaDauraLifestyle2 жыл бұрын
@@adamsmohdloto9378 da karatun alquran da jin alqurani wa ne ya fi? Saboda kai ji kawai ka iya, mu karatu da koyarwa na iya. Kun iya wa mutane munanan zato amma sai ku ce wa kan musulmai...Allah ya shirya.
@JamilaDauraLifestyle2 жыл бұрын
@@adamsmohdloto9378 in kuma ba ka sa ni, in koma ka san wakokin Alan Waka da kyau za ka san akwai Nashid na yabon manzo (SAW). Mu da ba mu kasan da akwai al'adun mu kuma ma su kama da mu ko al'adun mu ta hausa, dole in nemo hanyoyin da zan janye ya' ya' na su koyi harshen, da al'adun mu. Amma ba ka san wanan ba, sai kawai ka tashi ka bude baki ka ka yi mun maganar banza! Ko so ka ke in dinga saka ma ya'ya na wakokin Ado Gwanja ne, ko na Zango wanda babu abun koyarwa a cikin su? Inda ba ka san halin da yanayin mutum ba ka rufe bakin ka kawai. Don annabi ya ce, ka fadi alkhairi ko ka rufe bakin ka.
@adamsmohdloto93782 жыл бұрын
@@JamilaDauraLifestyle Ee to idon kinji Haushi kiyi hkr amma bawai nayi miki ne don tozarta ba nayi ne ababun ankararwa Kinsan akwai wadanda hakan suke a rayuwa su babu wani abu saijin kida da waka kuma haka suka koyar da yaran su Wanan shiyasa nayi miki wanan mgn Amma na gamsu dake sosai Kuma nima ina saurarar sa Amma dama jin alqur ani sama yake da jin kowane irin kida ko waka Kiyi hkr banyi dancin zarafi ba saidai don ankarar wa da tuna tarwa
Aminu Ala is the best quest you have ever hosted , very enlighten individual.
@alhshuaib41382 жыл бұрын
Gaskiya wanan bakon da aka gayyato atatauna war yau nagamsu da firar Allah yayi jagora ameen
@suleymanthahiru17102 жыл бұрын
inza anzo irin wannan filin arika yin hausa bamuso a rika gauraya turanci da hausa, anan kikace bari muyi welcoming, kamata yayi kiyi hausa
@abdoulsalamhima709Ай бұрын
Avec ses chansons j'ai ameliore mon apprentissage de la langue Haoussa
@Jamilusmayeene8 ай бұрын
Masha allah allah ya kara basira da nisan kwana
@hindatouaboubacarsandi10672 жыл бұрын
Bonjour Hadiza Je suis votre émission depuis le Canada toi et Fati waha je vous aime beaucoup.
@DanNigeria2 жыл бұрын
Muna batukat jin dadin wannan shirin tare Dr Alan Waka.
@arzitassiou6482 Жыл бұрын
Ashé Day rawa da waka ba kamala bace tunda sabida mutunci da dattijantakar Ala hadiza bata tarbeshi da sautin daya daga cikin wakokinshi ba.
@jujibutti17822 жыл бұрын
Alan waqa muna gdy allah y kara basira gaskiya ka burgeni Allah y bk Gwamnan kano
@jibrilabubakarlere8552 жыл бұрын
Hakika munajin dadin Wannan shirin Mallam Aminu muna addu'a Allah ya kara lafiya da Imani Ameen kai da hadiza
@mustaphaaliyu3272 жыл бұрын
Allah ya taimaki Dan Buran, wannan shiri ya kayatar matuka!!
@abdulshakuryushau73312 жыл бұрын
I like the way you’re been respected by all the stars Haj.HadizaTou
@kabirualiyuomeshi18672 жыл бұрын
I really impressed with your ideology by creating this impressive idea of this platform is a wonderful pleasure to the northerners. but the northerners that understand the importance of this talk show .keep up doing the good Job my dear is a nice one. I wish you good luck. Hafiz's aliyu gabon
@kabirualiyuomeshi18672 жыл бұрын
Hadiza aliyu gabon
@garbayauallahyajikankalara65012 жыл бұрын
Wlh ala gaskiya kafada akan siyasa masha allah allah yabaka abinda kake nema Alan waka
@yanyajitv81002 жыл бұрын
Fatan alkhairi Allah ya kara daukaka hadiza gabon
@HaladouROUFAI-cm4li Жыл бұрын
Ina yinku Ala Waka da Hadiza Gabon
@atikahassan16592 жыл бұрын
Masha allah anti hadiza Allah ya karabasira
@valasite2 жыл бұрын
Thanks for inviting professor
@MoustaphaSamailasaddo Жыл бұрын
gaskiyane alan waka masoyin manzon allah akwai ladabi da biyayya
@sanoussibankali77902 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Kara lafiya da Nissan kwoina ameen 🤲🤲🤲🥰🥰🥰
@KhaleephaKamal-mf2sl Жыл бұрын
Mijin kanwata last two month😍
@saheebahtv31882 жыл бұрын
Yes our ALA...Weldone ga ilimi ga fasaha .MASHA ALLAH
@Hajiya_Entertaiment_Tv15162 жыл бұрын
Anty mie you’re always the best may god continue to protect you and give you a perfect husband that will take care of you very well ❤🙏🏾Ameen
@salamatumusa35532 жыл бұрын
Ameen
@jamilaumarfaruq-pc7fk Жыл бұрын
Ameen
@smoneyowo2 жыл бұрын
i no be hausa but i de enjoy this program ah swear
@aliyusanikari2 жыл бұрын
Madallah✊ da maganar manya, wannan tattaunawa ya burge ni.
@yusufabubakar1190 Жыл бұрын
Hadizah Gabon munaso akawomuna kabiru Mai shadda mukeson gani
@malamchefourahila83792 жыл бұрын
Masha Allah 😍 grande sœur Allah ya taimaka Ina jin Dadi Shirin Nan sosai
@aliyuumar8614 Жыл бұрын
Hadiza najira har kun gama bakiyi fulatancin da kk fada ba
@maryamsuleimankamba912 жыл бұрын
Masha Allah barkallahu hajiya Hadiza Gabon
@munkailalawal1456 Жыл бұрын
Thanks so much hadiza Gabon
@asiyahamzaibrahim-lw3vi Жыл бұрын
Mashallah 🥰, aunty deeje ❤Allah y kara basira d iman9❤
@zaraddinaibrahim54562 жыл бұрын
Gaskiya Ala Kaci abinci akanmu amma Kada kamanta Fulani suna Nigeria meye wani hausa suwaye hausawa ma a Nigeria
@ganalawalahmed59742 жыл бұрын
Assalamu alaikum, Hadiza, gaskiya na jinjina maki . Allah ya taimaka. Gaskiya "Signature tune" dinki na burgeni. Har ila yau, akwai hira da ki kayi da uncle Bosho, murya ne kawai ba hoto. Amman shiri yayi kyau. Ina godiya. Daga: Gana Lawal Ahmed, lafia jihar Nasaraw.
@jamilumusaumar98712 жыл бұрын
Slm alaikum. Ina matukaar godiya da Jin dadi game da irin wadannan hirarraki da kike kawo mana Allah Duk Mai nufinki da sharri, Ya Allah Ya Mayar Musu da Shi kansu, Allah Ya Kara daukaka Wannan studio naki. Greatttttt work gaskiya Ina nishadantuwa da programmes dinki.
@yousifismail81282 жыл бұрын
واحد من افضل البرامج من خديجة more respect from Sudan 🇸🇩
@abdulsalamabdullahi41922 жыл бұрын
Wallahi Nima kaina yanxu ala Waka nakeji Saboda yafi mun ko wani mai waka
@murtlagwanjatv23462 жыл бұрын
Gaskiya haj hadiza mun kayatu da wanan shiri
@hausatarihitv2 жыл бұрын
Ni shawarata gare ki Hajiya Hadiza Gabon shine don ALLAH a farkon shirin ki dinga tamabayar bakin ki tarihin rayuwar su. Domin kuwa tarihin su zai Kara bawa shirin naki ma'ana ta abin da ake cewa "Documentary" Kuma "source of History"
@rabiabubakar5312 жыл бұрын
I really like your show hajia Hadiza Gabon, may Allah continue to be with you always insha Allah 🙏🙏🙏
@hadizagabonofficial2 жыл бұрын
Many many thanks
@fisal99212 жыл бұрын
@@hadizagabonofficial واو 🥰 واو 🥰
@rabiabubakar5312 жыл бұрын
@@hadizagabonofficial 🙏🙏🙏, may Allah continue to protect you from and evil 👀, may Allah continue to protect you more and continue to guide you and continue to bless you moreeee insha Allah, am Ghana 🇬🇭 but I really like 👍 your show 👍
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
@@hadizagabonofficial Yana da kyau dai aje ayi aure a komawa Allah mahalicci don rayuwa ba tabbas
@sakinatibrahim32712 жыл бұрын
@@nawasmuhammed4887 what is your business Ina ruwan ka da rashin aure ta if you dnt HV anything meaningful to say keep quiet 🤐
@mohammedbunu8399 Жыл бұрын
Am really happy to see my fan in this program aunty hadiza, may Allah bless you
@rajisumaiyatdanladi41072 жыл бұрын
Nice one twinie Allah ya kara budi
@abdoulkarimmohaman3378 ай бұрын
Je suis fan depuis Garoua 🇨🇲 Cameroun.
@hauwayusuf81812 жыл бұрын
This man is diplomatic wallahi
@muhammadjameela24312 жыл бұрын
Masha Allah tawaa Allah yaqara jagora ya qara tsareki amin♥️
@IsaUsmanMohammed2 жыл бұрын
Gaskiya Ina Da jah #Alanwaka #Fulani Suna Da Asalih Ah #Nigeria 🇳🇬 Na Lura #HadizaAliyuGabon Ta Da Ga Maka Gafa Ne Kawai
@millzumar Жыл бұрын
Ai bahaushe neh mallam
@muhammadmahi40202 жыл бұрын
Kai muna jin dadin shirinnan naki 👍👍👍🥰🥰🥰🥰
@Asmaukabirumar1682 жыл бұрын
Dan allah kiyi hira da musa mai sana’a please 😊❤my love 😊
@saiduibrahim-px6hg Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya sakamuku da alkairi
@abdullahishuaibu41002 жыл бұрын
Dan ALLAH Dan ALLAH Dan ALLAH KIYI AURE HADIZA
@rukaiyaisahoseze4482 жыл бұрын
MashaAllah magana da masu illimi kenan Allah yaya reko