Tambayoyin Auratayya: 03 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

  Рет қаралды 12,867

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Жыл бұрын

Masu son aiko da nasu tambayoyin sai su tura su zuwa ga akwatun Sakonmu Kamar Haka auratayya101@gmail.com.
Ga Tambayoyin Kamar Haka:
1. Assalamu alaikum Malam, ALLAH ya Kara ilimi mai albarka da Karin
fahinta. ALLAH yakara lafiya YA HAYYU YA QAYYUM.
Malam a Wani karatun ka naji kace a rabawa mata gida, ma'ana
kowacce ta zabi gidanta. Wani lokacin naji kamar kace matan sai sun
yadda in ba haka ba baza a hadasu ba. To ni Malam nayi Hakan
Amma kullum cikin zargi nake . Da na sayi Wani Abu ko na Kai Wani
abun can. Saboda haka na yanke hukuncin hadasu wuri Domin
kowacce take ganin abin da nake baiwa yar uwarta na huta da zargi,
to itakuma uwargida taki Kuma itace mai zargin. Kullum tana
kawomin karatunka. Malam menene shawara? Nagode wassalam.
2.Assalamualaikum warahmatullahi wabarrakatuhu.
Malam inason ayimin bayani akan hukuncin
1. raba iyali ko wacce da gidan ta. Acikin mabanbantan gurare
2. Wacece zaka baiwa Daman zabi zuwa garin da kafi zama aciki,
kodai uwar gida ta zauna inda take amarya Kuma a tafi da
ita? Nagode.

Пікірлер: 22
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 Жыл бұрын
Masha Allah sheikh Muhammad aminu daurawa jzkl khairan
@AaMm-ry1sh
@AaMm-ry1sh Жыл бұрын
Masha Alh jazakallahukair malam
@ujhy5115
@ujhy5115 Жыл бұрын
Allah ya Saka da Al kay ri masha Allah
@sadamyahaya-ty2pe
@sadamyahaya-ty2pe 5 ай бұрын
MASHA ALLAH ❤
@atnybaby3625
@atnybaby3625 Жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah ya sakama mallam da albarka da Allah mallam lambar ka nakeso ngd
@ayubasuleimanlawan8330
@ayubasuleimanlawan8330 Жыл бұрын
Masha Allah 🙏
@user-sn2bi2qo9g
@user-sn2bi2qo9g Жыл бұрын
allah ya saka da Alkhairi ya kara basira
@bilalomar8137
@bilalomar8137 Жыл бұрын
ماشاء الله
@hassanaahmed6150
@hassanaahmed6150 Жыл бұрын
Masha allah
@khaleefa55663
@khaleefa55663 Жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@user-nc5ft1ei8x
@user-nc5ft1ei8x Жыл бұрын
السلام عليكم ورحمه الله يا شيخ الله يبارك
@ahmedisahsmol3037
@ahmedisahsmol3037 Жыл бұрын
Muna godiya ga malan
@bapebape722
@bapebape722 Жыл бұрын
ما شاءالله
@abdullahiiliyasu7271
@abdullahiiliyasu7271 Жыл бұрын
Allah ya ƙarawa malm lfy da nisan kwana
@ujhy5115
@ujhy5115 Жыл бұрын
اللهم صل وسلم وبارك عليك يا رسول
@abdusallamudjigo1692
@abdusallamudjigo1692 Жыл бұрын
Allah kara lafiya mungode👍
@shamsuddeensufi8192
@shamsuddeensufi8192 Жыл бұрын
Masha Allah
@abdullahiiliyasu7271
@abdullahiiliyasu7271 Жыл бұрын
ماشاءالله
@EzoSd
@EzoSd Жыл бұрын
جزاكم الله خير احسنتم
@bilalomar8137
@bilalomar8137 Жыл бұрын
💜💜💜🇳🇬💜🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@aminulolo1000
@aminulolo1000 Жыл бұрын
Masha ALLAH
@user-nc5ft1ei8x
@user-nc5ft1ei8x Жыл бұрын
فهموا الناس اللي هم في الاهل النيجيريا انه مولد النبي حرام حرام لو كان حلال لو كنا كلنا احتفلنا بالنبي
Tambayoyin Auratayya: 04 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
14:41
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 18 М.
Tambayoyin Auratayya: 09 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
15:37
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 6 М.
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 20 МЛН
Stupid Barry Find Mellstroy in Escape From Prison Challenge
00:29
Garri Creative
Рет қаралды 4,2 МЛН
UFC 302 : Махачев VS Порье
02:54
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,4 МЛН
SHIRIN TAMBAYOYIN MUSULUNCI
50:15
Muhasa Radio & TV
Рет қаралды 1,4 М.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 7
1:20:37
Saira Movies
Рет қаралды 153 М.
Auratayya 5: Irin Mijin Da Ya Kamata A Aura
10:12
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 6 М.
Tambayoyin Auratayya: 11 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
16:02
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 7 М.
KYAUTATAWA IYALI
13:12
PROF SHEIKH UMAR SANI FAGGE
Рет қаралды 9 М.
Tambayoyin Auratayya: 06 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
14:53
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 15 М.
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 20 МЛН