Рет қаралды 1,509
Daga 1982 zuwa 1991 aka gina Babban Masallacin Najeriya da ke Abuja, inda halin yanzu dubban mutane daga ciki da wajen birnin ke zuwa gudanar da ibada.
A cikin wannan masallacin akwai wasu ɓangarori daban-daban baya ga wurin da ake salla.
Har ila yau, masallacin ne hedikwatar Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya yake, karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi.