(TARIHIN DAN DUNAWA 2) DAN DUNAWA YAKASHI JANNASU DA DAN HAKI NA TSAFE KISA TAKWAS INJI SARKIN BAKI

  Рет қаралды 14,271

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

6 ай бұрын

KUDANNA MUNA SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Пікірлер: 37
@MUSAMUHAMMED-tk4dw
@MUSAMUHAMMED-tk4dw 2 ай бұрын
Abin alajabi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 2 ай бұрын
👂
@user-cf3eg9eb6x
@user-cf3eg9eb6x 6 ай бұрын
Baba yafadi abunda yasani ne kawai, Allah Shago yayi dembe da dan dunawa kamar yanda baba kalhu yafadi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
To
@abdullahihamisu9735
@abdullahihamisu9735 6 ай бұрын
Al amen allah ta ala yaqara lfy da nisan kwana
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Ameen
@user-cf3eg9eb6x
@user-cf3eg9eb6x 6 ай бұрын
Allah yajikan musulmi Allah kayiwa iyayenmu Rahmah
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Ameeen
@sulemanidris5525
@sulemanidris5525 6 ай бұрын
Sannu da kokari al ameen
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Yauwa
@abbaabdulkadir2242
@abbaabdulkadir2242 6 ай бұрын
Lallai alameen a bincika maganar 1958, damben shago da dan dunawa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
To
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 6 ай бұрын
Masha Allah Ni nasan ba'a cewa ba a kashe Shago ba
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
To
@ANASILIYASU-wf6eg
@ANASILIYASU-wf6eg 6 ай бұрын
Al amen sufa mutanan daura San Kaine dasu ni shekarata 4 adaura ina karatu wlh shi mutumin daura Kansa kawai yasani kasani fa duk dan daura baya yadda chewa amulkin buhari akwai kuskure
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Toooo
@ibrahm.wahabou3032
@ibrahm.wahabou3032 3 ай бұрын
To kaji. Amma dai wannan bagobirine ko ? Ai wannan halayan da bayyana sai dai katsinawa, amma ba daurawa ba. 😀
@optimism-personified
@optimism-personified 6 ай бұрын
Wani Babanmu (ya rasu kamar shekaru sha biyu baya) ya taba bani labarin kisan da Dandunawa ya yiwa Shago a Gusau ko Funtua (Ban iya tunawa ba), ya ce a gabansa aka yi lokacin yana Dandoka. Amma ya ce Shago bai je kasa ba. Saboda dama idan an kashe Shago baya zuwa kasa sai an ture shi. Yan kallo sun yi ta ihu daga bayan fage suna cewa: "ture shi". Amma an janye shago bayan fage kafin a ture shi din. Kuma maganar siyasa da tasirinta sanannen abu ne a cikin harkar wasannin gargajiya. Ko shata da Allah ya ba daukaka tsakanin mawaka, daga cikin sabubban akwai fifiko da ya samu wajen yan siyasa da masu kula da kafafen watsa labarai. Abunda ya shahara tsakanin masu nazari da masu bibiyar shaanin dambe shi ne cewar ba kisa a tsakaninsu. Dan anace ma wannan ce matsayarshi har a firar da aka yi da su uku din nan a tare abinda ya ce kenan. Amma ina ga maganar Gusau din nan tana da karfi.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Muna godiya
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 6 ай бұрын
Ni Na yadda Gaskya
@NazeerLAbdul
@NazeerLAbdul 6 ай бұрын
Wannan tarihi na Dan Dunawa gaskiya a dai bincika
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
To
@abbalawal5827
@abbalawal5827 6 ай бұрын
Masha Allah
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Allah abin godiya
@kefasalisadus4395
@kefasalisadus4395 4 ай бұрын
This story is mot flowing well
@mouhammadabdou6549
@mouhammadabdou6549 6 ай бұрын
Al amin ka bincika BBC hausa sun yi interview da Dandunawa. Yace shi da Shago kari jini biri jini sukaye, kuma yanda yawa shago a Gusau, da shago yayi masa hakana da ance shago ya kashe shi.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Babu matsala
@Danalhaji9028
@Danalhaji9028 6 ай бұрын
Kowa dai gwanin shi ya sani. Kaji mutanen Daura da nasu tarihi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Hakane
@abdullahiumar1038
@abdullahiumar1038 6 ай бұрын
Alameen muna Godiya da wannan namijin kokarin da kake, amma maganar dan dunawa da shago akwai sarka aciki domin koshi dan anace yace sun hadu amma bawata haduwa bace, kuma lokacin dukkansu sun bar dambe. Kaga maganar Baba kalhu bakanike sai anyi bincike. Kuma dan Allah kayi kokari kasamo wannan jaridar ta 1958 da wannan bawan Allah yabada domin ita ce babbab reference
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
In sha Allah munabin abun daki daki
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 6 ай бұрын
Yau shekara dama da hamsin jaridar bata taba cewa tanada wani reference kaman haka ba koma duk arewa a ka rasa Mai copy jari dar nan toh,
@abdullahihamisu9735
@abdullahihamisu9735 6 ай бұрын
Gaskiya ne Dan uwa Allah yasaka
@abdulkadirahmad5985
@abdulkadirahmad5985 6 ай бұрын
Wannan damben na gusau dan dunawa ya bugi shago sai shago ya danyi tangadi Amman bai fadi ba sai kawai anka rikece hili da kuwa an kashe shago nan ne shago ya hasala harda yan kallo bugu yakai amman shago bai fadi ba
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Madallah
@Badamassi596
@Badamassi596 6 ай бұрын
Slm
@alameensokototv496
@alameensokototv496 6 ай бұрын
Wslm
1🥺🎉 #thankyou
00:29
はじめしゃちょー(hajime)
Рет қаралды 64 МЛН
Can You Draw The PERFECT Circle?
00:57
Stokes Twins
Рет қаралды 93 МЛН
Yanzu Yanzu ansamu wanda yafi calculator iya lissafi
4:28
AGG Multimedia services
Рет қаралды 1,4 М.
DAN ANACE - SHAGO 2 - OFFICIAL AUDIO
31:46
DanTasi TV
Рет қаралды 5 М.
Taba Ka Lashe Tarihin Barbushe Da Tsuburbura 900 Data Wuce
10:26
Action Hausa Tv
Рет қаралды 689
Cikakkiyar Hirar Dan Anache Sarkin Kidan Shago
46:58
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 282 М.
Lemon Juice Confusion: The Bottles Surprise 🍫😮 #Shorts
0:16
Cheesy Adventures Co.
Рет қаралды 42 МЛН
Хотел парализовать друга😅 #freekino
0:20
FreeKino
Рет қаралды 1,8 МЛН
когда достали одноклассники!
0:49
БРУНО
Рет қаралды 2,1 МЛН