Рет қаралды 278,096
A cikin shirin namu na yau za mu leka a New York inda Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya yi tattaunawa ta Musamman da Taskar VOA
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZbin: bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #voiceofamerica #voa #voahausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #buhari #muhammadubuhari #taskarvoa #taskar
- - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
- - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZbin, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.