Shirinmu na A Fada A Cika a wannan karon ya sauka a jihar Gombe inda ya tattauna da gwamnan jihar kan alkawurran da ya yi wa mutanen jiharsa a lokacin da ya hau mulki.
Пікірлер: 23
@ukershamuhd78852 жыл бұрын
A gaskiya gwamna yayi kokari a kusan ko wani bangare... inuwa 4+4 inshallah
@KumoHausaTV2 жыл бұрын
Masha Allah, Gwamna ya amsa tambayoyi dai dai gwargwado, mulki da wuya, dambu idan ya yi yawa bai jin mai
@maikudi6019 Жыл бұрын
Kogezau
@bebbande23882 жыл бұрын
Masha Allah oga
@belloversontop8292 жыл бұрын
Masha Allah inuwa KO GEZAU wlh
@hananzacks48582 жыл бұрын
Masha allah. Allah qarawa gomna kwazo daqoqari, allah yadafama yabaka iKon sauke nauyi daida gorgodo.🥰
@aliyusaadu3452 жыл бұрын
Dan Allah ku dauko gwannan neja
@saaduabubakar11432 жыл бұрын
Ina gaida yan bbc hausa
@ibrahimaliyu62652 жыл бұрын
Angaida ka
@hussainibappahaliyu66832 жыл бұрын
A fada A chika Muna godiya kwarai da gaske Ko Gexau
@officialabz53972 жыл бұрын
Ayiwa Allah akawo mana shi nan sokoto Zamu baku tambuwal da alu kai hadda maniru dan iya
@usmannadaboadodaura94632 жыл бұрын
Masha allah 👍👍👍
@abubakarumarbello30742 жыл бұрын
Toh kaidai ayi sha'ani
@sheikh_sunnah_gombe46232 жыл бұрын
Masha Allah
@muhdmaryam87402 жыл бұрын
wani har ya sauka baxe yadda ayi hiradashi ba ,ammashi yasan yyi baya shakka shiyasa yaxo
@naziruabdullahiabdullahi55972 жыл бұрын
Mutanen Gombe kunyi dacen ango wlh mude muna Bauchi muna kwasar kashinmu a hannunmu
@nasirusabiu4784 Жыл бұрын
Good
@MuhdummigmailMuhdummigmail2 жыл бұрын
Lallaikam mulki akwai dadi ji yadda yayi kiba 🤣🤣
@jeremiahnanpon66772 жыл бұрын
Toh fa
@nazirusalisu11622 күн бұрын
Firarar bola boni
@ibrahimaliyu62652 жыл бұрын
Hhh
@YahayamuhammadwadaYmw2 жыл бұрын
ta tabbata inuwa baisan matsalar jihar saba wlh,,,, ya Allah kamana canji mafi alhairi amin.