Taskun da matan da ba sa haihuwa ke shiga a Nijar

  Рет қаралды 63,515

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Wani bincike da sashen BBC na Africa Eye ya yi ya nuna taskun da matan da bas a haihuwa ke shiga a Nijar.
Wasu mazan kan musguna wa matansu dalilin rashin haihuwa inda suke kara aure domin samun haihuwa.
Amma wani likita ya bayyana cewa "yakamata su ma matan su rika matsa wa mazajensu".
Wata tsohuwa wadda bata taba haihuwa ba, ta bayyana cewa ta bi bokaye da malamai da 'yan bori duk dan ta samu haihuwa amma bata samu ba.
Website: www.bbc.com/hausa
Facebook: / bbcnewshausa
Instagram: / bbchausa
Twitter: / bbchausa

Пікірлер: 37
@hassanabdou216
@hassanabdou216 5 жыл бұрын
Allah ya isar mana BBC haussa....
@azeakadra2382
@azeakadra2382 3 жыл бұрын
Masha allah 👍👍👍
@zainabahmedfaskizainabfask3957
@zainabahmedfaskizainabfask3957 4 жыл бұрын
Wa ya Allah ،😭😭😭Ya الله
@nanafarida8741
@nanafarida8741 5 жыл бұрын
Allah sarki hakika rashin haihuwa ba dadi sai dai hakan bai taba sawa nasa damuwa araina ba dan nasan komai lokaci ne idan kuma ina da raban yi zanyi fatana Allah ya bani masu alkairi wanda zanyi alfahari dasu duniya da lahira
@بنتبلنني
@بنتبلنني 5 жыл бұрын
Ammen
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 5 жыл бұрын
Ameen
@محمدعيلمصالحعبدالله
@محمدعيلمصالحعبدالله 5 жыл бұрын
ربي لا تذني فرد وانت خير وارسين
@mohamedramadanecoulibaly1403
@mohamedramadanecoulibaly1403 5 жыл бұрын
YA ALLAH ka bani hali na share hawayen iyaye na , musamman mahaifiyata .
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 5 жыл бұрын
Amin
@ahmedmaiga8475
@ahmedmaiga8475 5 жыл бұрын
J'adore cette programme ce très très génial
@fatmalshwibs6024
@fatmalshwibs6024 5 жыл бұрын
Allah meyadda yaso Allah kaimana me kyau 🤲🤲🤲
@راشمزينه
@راشمزينه 5 жыл бұрын
😭😭😭😭ربي لا تذرني فردن وانتا خير الوارثين
@halimatuaadam292
@halimatuaadam292 5 жыл бұрын
Allah sarki
@srsrsrsfd4660
@srsrsrsfd4660 5 жыл бұрын
ما شاء الله تبارك
@bellohashimu4618
@bellohashimu4618 5 жыл бұрын
Allah yasa inna ta tuba daga zuwa wajen bokaye da yan bori !! Allah ya gafarta muna baki daya !!!
@deejahas6498
@deejahas6498 4 жыл бұрын
Allah kabamu rabo masu albarka ameen
@vbjawahir8784
@vbjawahir8784 5 жыл бұрын
يا الله 😭😭💔
@mnooomm319
@mnooomm319 5 жыл бұрын
حبيبتي 😭😭😭
@ummuabudi5565
@ummuabudi5565 4 жыл бұрын
Allahu akbar ummana Allah maki rahma Allah haskaka makwancinki my momeena
@KkKk-yb2tk
@KkKk-yb2tk 2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
@mahamadoualiharouna8138
@mahamadoualiharouna8138 5 жыл бұрын
Allah sakama uwaye mu mata .da aljarnar firdaoussi
@mohamedramadanecoulibaly1403
@mohamedramadanecoulibaly1403 5 жыл бұрын
Ameen
@saiyadailiyasshussainiiliy6523
@saiyadailiyasshussainiiliy6523 5 жыл бұрын
@@mohamedramadanecoulibaly1403 amen
@mardahfauzil1084
@mardahfauzil1084 4 жыл бұрын
😰😰🙏🙏🙏☝️
@khadijajibreelhajiya5147
@khadijajibreelhajiya5147 5 жыл бұрын
Dama mace zata iyazama da miji wanda baya haihuwa amma maza sai wanda Allah ya zaba🤔
@sdiallof2606
@sdiallof2606 5 жыл бұрын
Wasu mazan ba.....!!!!!!
@sdiallof2606
@sdiallof2606 5 жыл бұрын
Sai dai hakuri
@zakariyaou8543
@zakariyaou8543 5 жыл бұрын
Gaskiya muji dadan wanga chirin Yaba mata haihuwa wa an da baso samu haihuwa ba Allah ya ba so mun gode bbc Allah chikara ba sira nine naku zakari yaou daga libya a tirpoli
@halirousalir7816
@halirousalir7816 2 жыл бұрын
مش علله عليكم
@noohnooh9565
@noohnooh9565 5 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲
@alhajisaledi4104
@alhajisaledi4104 5 жыл бұрын
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
@sabiusabiu4838
@sabiusabiu4838 5 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
@zubairuousmane7503
@zubairuousmane7503 5 жыл бұрын
BBC Hausa burar uban ku ,kunayin shirye shirye masu mahimmanci baku zuwa ƙasata Nijar domin gabatar dashi , minene amfanin Wannan ,toh? 'yan iska muna fikai masu son kai da son zuciya wllh voa Hausa sunfi ku sanin makamar aiki da sanin yakamata kuma babu son zuciya da son Kai A aikin su, mitseeeewww ɗiyan banza,daga ɗan Nijar ma zamnin , Sweden
@hassanabdou216
@hassanabdou216 4 жыл бұрын
@@abdallahsabro824 yoh Suède Makka kace dan gidan ku gaskiyar da ya fada...
@sdiallof2606
@sdiallof2606 5 жыл бұрын
Toh ni bama haihuwar ba....!!!!! Mutun ya samu mai albarka dai... Shine damuwar......!!!!
@lanaraouf9786
@lanaraouf9786 5 жыл бұрын
Wallahi kam
@sahurahamza7997
@sahurahamza7997 5 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
Hirar BBC Hausa da tauraruwar fina-finan Hausa Hannatu Bashir
3:16
BBC News Hausa
Рет қаралды 276 М.
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
Мясо вегана? 🧐 @Whatthefshow
01:01
История одного вокалиста
Рет қаралды 7 МЛН
Cat mode and a glass of water #family #humor #fun
00:22
Kotiki_Z
Рет қаралды 42 МЛН
Menene banbanci tsakanin Saratu Gidado da Daso
3:04
BBC News Hausa
Рет қаралды 48 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Mudassir Haladu
7:09
BBC News Hausa
Рет қаралды 5 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hannatu Bashir - BBC News Hausa
8:53
BBC News Hausa
Рет қаралды 74 М.
AWARAN COUSCOUS
1:56
Chefsafmar
Рет қаралды 6 М.
منهج القرآن للصف الثاني الابتدائي
30:24
فيديوهات مفيدة
Рет қаралды 16 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth
10:00
BBC News Hausa
Рет қаралды 213 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Sabo Ibrahim Sani
6:34
BBC News Hausa
Рет қаралды 108