TASRIFIN IZA JA’A

  Рет қаралды 3,014

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Пікірлер: 30
@chitoi-q4l
@chitoi-q4l 2 күн бұрын
allah ya taimaka
@batulalsharif2936
@batulalsharif2936 10 күн бұрын
جزاك ربي بالفردوس الأعلى ووالديك وزريتك وجميع المسلمين ❤
@mustaphabuharialkasim3866
@mustaphabuharialkasim3866 10 күн бұрын
Sallah raka'a 2, Istigfari (33), Salatin Annabi (33), Iza ja'a kafa (40) Allahumma bihakki Suratun_nasri, wama fiha, min asrarin, wa Anwarin, wata jalliyatin, wa barakatin, Allahummak fini hajati (bukata) innaka Ala kulli shai'in kadir, sannan Salatin Annabi Sallallahu Alaihi wasallam.
@HadizaMayakiDjibo
@HadizaMayakiDjibo 10 күн бұрын
Salatin annabi na karfe kafa nawa za'a karantawa?
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 8 күн бұрын
Muna godia maulana ❤❤❤❤
@habibumaamun8310
@habibumaamun8310 10 күн бұрын
Masha Allah 👍
@dig-millionaire
@dig-millionaire 10 күн бұрын
Jazakallahu khairan Ya sheikh
@AhmedabubakarAbubakarnari
@AhmedabubakarAbubakarnari 10 күн бұрын
Masha Allah jazakallahu khairan ya sheikh
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 10 күн бұрын
Jazita Khairaan Fadhilatush Sheikh ❤❤❤
@jafarharoon9278
@jafarharoon9278 10 күн бұрын
Sakhallah Allah ya biya
@AsmauMuhammad-u6t
@AsmauMuhammad-u6t 10 күн бұрын
ALLAH ya saka da mafificin alheri duniya da lahira ALLAHUMMA AMEEN YAHAYYU YAQAYYUM
@NouraBarmaAdamou
@NouraBarmaAdamou 10 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi ❤
@Atine74
@Atine74 10 күн бұрын
S.A.w
@MahammaduameeruHassan
@MahammaduameeruHassan 10 күн бұрын
Alhamudulilahi maulana munagodiya sosai
@abubakarmuntari-z3b
@abubakarmuntari-z3b 10 күн бұрын
Masha Allahu
@LawanAbdulwasiu
@LawanAbdulwasiu 10 күн бұрын
Jazzzakallahu Khairan Mallam .
@HamedArouna-x8d
@HamedArouna-x8d 10 күн бұрын
Masha allah
@mbahemmanuel9878
@mbahemmanuel9878 10 күн бұрын
Masha alha
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 10 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@abdulrahmanBello-in2et
@abdulrahmanBello-in2et 10 күн бұрын
SLM malan muna godiya sosai Allah ya kara kusanci da annabi muhammadu malan Kaine silar canza rayuwana kafin nafara bibiyarka a KZbin Ina iya Kai wata biyu KO uku banyi salati 100 arana daya amma wannan shekara na dauki salatin shekara saida nakai wata na biyar aiki yamana yawa dole na aje Dan Allah ataimakamin atayani da addu'a Allah ya tsakakemin zuciya tabar damuna sake saken banza nagode.
@HadizaMayakiDjibo
@HadizaMayakiDjibo 10 күн бұрын
inch'Allah Dan Uwa zaka samu sauki cikin zuciyarka da kuma hankalinka,albarkacin Ya Hayyu Ya qayyum 🤲
@abdulrahmanBello-in2et
@abdulrahmanBello-in2et 10 күн бұрын
​@@HadizaMayakiDjiboIna godiya sosai naji dadi kwarai Allah ya karamana soyayyar manzon Allah (s,a,w) Allah ya baki abinda kikeso duniya DA lahira
@HadizaMayakiDjibo
@HadizaMayakiDjibo 9 күн бұрын
@@abdulrahmanBello-in2et Amin Ya Rahamane Ya Rahim 🤲🤲🤲. Ni ma na gode
@محمدوحيد-س3ع
@محمدوحيد-س3ع 10 күн бұрын
Muna goodia
@AbdullahiAliyu-md8fi
@AbdullahiAliyu-md8fi 10 күн бұрын
Mungode sosai
@auwaluabdullahi1224
@auwaluabdullahi1224 10 күн бұрын
A 2:42
@UmarMuhammad-du3lf
@UmarMuhammad-du3lf 10 күн бұрын
Munagodiya malam
@HabibaAminu-fr5bb
@HabibaAminu-fr5bb 10 күн бұрын
Ubangiji y saka d mafificin Alkhairi y jikan mahaifa y albarkaci rayuwa
@ikramahishaqabubakar9941
@ikramahishaqabubakar9941 10 күн бұрын
Sadaukin faida
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 10 күн бұрын
Masha Allah
ABU 4 DA ZAKA RIKE DON SAMUN DUKIYA
4:13
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 4,7 М.
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
SIRRIN SAMUN FATAHIN KUDI INSHA ALLAH
4:58
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 4,2 М.
11 January 2025
5:42
ABDOU RAUHOF RABE NUHO
Рет қаралды 13 М.
JALABIN ROSE WATER MAI KARFIN IJABA
5:49
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 3,6 М.
BISMILLAH 19 DABINO 19
4:13
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 26 М.
Ruwa Ya Fara Karewa Dan Kada, Yadda Ta Kasance Da Auwal Mai Bulawus A Yau
1:03:13