Gaskiya kacika mara fahinta Mara tsoran Allah yah Allah ka wulakan ta wn bawanaka yadda wake wulakanta sahabban manzon Allah da cin zarafinsu. Kasaka musu tin anan gidan duniya. Ameen
@belloumar8493 жыл бұрын
Allah muna Godiya, Allah ya faranta ran masu kaunar manzan rahama da iyalan gidansa tsarkakaku, ya kare Maulana Amirul waizina Abduljabar jagoran masoya manzan rahama da iyalan gidansa tsarkakaku. Daga Bello Umar maazu Dankunkuru
@aminuyunusa74424 жыл бұрын
Allah ya gafartawa Shiehk Kalarawi, haka yaita fama da iyayenku kan jirkitar da al'umma ka bin Sunnan Manzon Allah SAW. Sunnah dai ta bayyana babu sauran dabaru.
@aminaabdulsalam81803 жыл бұрын
👍👍👍 Allah yasakama da alkaire gaskiga tayi
@farouqumaralbakry50623 жыл бұрын
Allah yakara azurtamu da irinka albani🤲😭😭
@farouqumaralbakry50623 жыл бұрын
Allah yajikan albani.. inda yana raye wllhy da yayi fatafata Dakaii da kafanka ka gudu kabar Nigeria wllhy..
@mmaneaicha1323 жыл бұрын
Amine thoumma Amine ai munyi rashin manyan malamai 😭😭 allah ya jikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya Shikuma wannan bawan allah Abdul-jabbar allah yai mana maganinshi
@anasmukhtarhayinalhaji84642 жыл бұрын
Labbaika Amirul Wa'izinah
@saeedrabiuyusuf12763 жыл бұрын
May Allah bless all the Muslims brother and sister
@khaleemullahmusaisah27004 жыл бұрын
Labbaika sadauki Allah yadada dapamaka ameerul waeezeena anagaba kana gaba Allah yataimaka
@aminaabdulsalam81803 жыл бұрын
Yan maja yan zalama yan izala Allah yakara shiryarku kudawo hanyar Allah
ya daifi wanda suka shiga boko haram wlh nasan indai kai basallafene to kanada dan uwa dan boko raman alh ya shiryeka alh yasa maka son ahalil baiti a zuciyarka
@muddassiramin7594 жыл бұрын
Ku ashe ba ku San albani ba Kenan
@abbakarsageeruahmad62314 жыл бұрын
Alhmdlh
@mubarakmusaalhassan4 жыл бұрын
Sadauki
@afa17204 жыл бұрын
Rikakken Dan shi'a Allah ya shirya
@mustaphaismail55624 жыл бұрын
gwanda shi ai tunda ba dan boko haran bane ku dai kullun bakuson kuji ance ahlilbaiti toh saidai ku mutu wlh bazasu ku iya shafe su ba harkiyama
@muddassiramin7594 жыл бұрын
Kazo kana karantawa jahilai takarda ina littafin yake mu zamu duba. Kai jahili ne baka da ilimin shi'a babu na sunnah baka san komai sai larabci shiko larabci kafirai ma sun iya ba shine ilimi ba. In da gaske kake ka takko littattafen shi'a suma don ka kare ma'aiki
@mustaphaismail55624 жыл бұрын
alh sarki da kai me karatune da ba hakabahhh alh ya shiryeka makiyin yayan manzon alh kunji kunya wlh da ance ali koh hussaini sai hankalinku ya tashi alh ya shiryaddaku
@salisumaigarijaja8444 жыл бұрын
Gaskiya malan dukda Ina jahili Wallahi banyadda dakaiba
@HhHh-hadiza3 жыл бұрын
karkayada
@ibrahimmohamed16034 жыл бұрын
Labarai kawe yakeyi
@iliminramlitv15714 жыл бұрын
Allah swa yayi maka yadda kake so
@ilyailya24693 жыл бұрын
إتقواالله
@iliminramlitv15713 жыл бұрын
@@ilyailya2469 to kai zan ji tsoro?
@harunahamad69734 жыл бұрын
A
@al-ummadayatv82944 жыл бұрын
Abin nema yasamu ,
@ismailisahibrahim6504 жыл бұрын
Jahili kawai kaje ka saurari haduwan mu da kai very soon insha'Allah wannan ilimin da kake nunawa mabiyan ka, zaka raina ilimin.
@mustaphaismail55624 жыл бұрын
kai kuma a waye
@ismailisahibrahim6504 жыл бұрын
@@mustaphaismail5562 tsayayye ga addinin muslunci ta hanya mafi dai dai assalafieyya itace hanya mafi daidai
@HhHh-hadiza3 жыл бұрын
allah yashiryeka
@mustaphaismail55623 жыл бұрын
Alh ya shiyeka bawan taimiyya
@ismailisahibrahim6503 жыл бұрын
@@mustaphaismail5562 hmmmmm bawan Allah dai bn taimiyya mal. Mine ba Allah, allah ka jiranshi da rahma Kuna da kaman sa?