TOFAH: ALBANI YAYI GASKIYA, SHEIKH NASIR ADO YA GASKATA ALBANI AKAN MAGANAR DAYAYI NA DR AHMAD GUMI.

  Рет қаралды 56,186

ZAWIYYA TV

ZAWIYYA TV

Күн бұрын

Пікірлер: 58
@yusufnaannabi7171
@yusufnaannabi7171 2 жыл бұрын
Masha'allah malan naseer sunnah muna tare daku allah saka muku da mafificin alkhairi
@zakarimoussa991
@zakarimoussa991 2 жыл бұрын
Jazakallahu khairan Cheick Qu'Allah Azawajal t'aime et t'honnore Qu'il t'epargne de tout mal visible et invisible. Amin
@aishaibrahim4884
@aishaibrahim4884 2 жыл бұрын
Slm mashà Allah shikh Nasir Allah ya baka Aljannatul firdausi 🤲 Ni sunnachi Amma Allah ya Kara hada kamu mufahimchi kuyarwa annabi Muhammad S.A.w❤️❤️
@ibrahimaibra5182
@ibrahimaibra5182 2 жыл бұрын
⁷⁸⁹⁹7 K M
@idreesadam5410
@idreesadam5410 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 жыл бұрын
Jazakallahu khairan....Sheikh Nasir.🙏🙏
@ishaqsalis4934
@ishaqsalis4934 2 жыл бұрын
Allah jikan Malam Awwal Albani
@aboubacarsahibou.adarnagat414
@aboubacarsahibou.adarnagat414 2 жыл бұрын
Allah Ya saka da alheri malam Allah Ya gafartasa
@naimasani5645
@naimasani5645 2 жыл бұрын
Allah yakara kusanci sayyadi
@mubarakabdullahi4757
@mubarakabdullahi4757 2 жыл бұрын
Allhamdulilah gaskiya tayi halinta
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 жыл бұрын
اللهم اهدنا فيمن هديت اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى والصبر على البلاء واحفظ علماء السلف الصالح في نشرالحق يسرا لله أموركم على هذا المجهود الكبير وزادكم الله صبرا جميلا
@al-ummadayatv4878
@al-ummadayatv4878 2 жыл бұрын
Allah yasakawa asadussunnah da alkhayri yadda yakoyawa yan uwa sharhin bayannay
@abubakarumartinno5493
@abubakarumartinno5493 2 жыл бұрын
TABBAS MASHA ALLAH
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou 2 жыл бұрын
جزاكم الله خير الجزاء
@abubakarmamuda7693
@abubakarmamuda7693 2 жыл бұрын
Masha Allah
@saadoumaliki7139
@saadoumaliki7139 2 жыл бұрын
Allah ya jikan malan Albani da margaya ga baki daya
@zizaziz2625
@zizaziz2625 2 жыл бұрын
Macha Allah
@hamzasalisu3370
@hamzasalisu3370 2 жыл бұрын
Allah Ya ganar dahi
@muhammedyau9107
@muhammedyau9107 2 жыл бұрын
Allah jiqan Malam
@muhammedyau9107
@muhammedyau9107 2 жыл бұрын
Allah shiryeshi
@tijjaniabdu7599
@tijjaniabdu7599 2 жыл бұрын
Masha allah.allah.saka
@ridwanunigertahoua269
@ridwanunigertahoua269 2 жыл бұрын
Merci beaucoup pour votre vidéo 📹
@zarukuahmaddshehu6688
@zarukuahmaddshehu6688 2 жыл бұрын
Allah ya sakawa mlm Albani zaria da mafificin alkhairin sa
@salezubairuzubairusale3999
@salezubairuzubairusale3999 2 жыл бұрын
Mashaa Allah
@alaminmohammad7005
@alaminmohammad7005 2 жыл бұрын
masha'Allah
@TassiouSaidou-jt5ot
@TassiouSaidou-jt5ot Жыл бұрын
Slm shak ado inagaishek
@abdullahiumarfaruk3306
@abdullahiumarfaruk3306 2 жыл бұрын
Allah ya saka
@alhassananas4261
@alhassananas4261 2 жыл бұрын
Mlm Nasir sheakh ado Musa.wllh kana birgeni saboda Allah Amma meyasa wani lokacin saiku boye gaskiya saboda wani dalilin kasan lokacin da abulfathi yaciwa sheakh albani mutunci yace sheakh albani bashida ilimi meyasa bakayimasa maganaba wallahi naso nahadu daku a makkah kawai Dan nayimuku wannan tambayar Amma Allah baihadamuba Dan Allah kudinga yin komai saboda Allah nagode
@aboubacarabdoulhadi4743
@aboubacarabdoulhadi4743 2 жыл бұрын
A'ah dan uwa ay maganar bata sauya ba, say day kay ne baka gane ba. Maulana abulfatahi yana nufin a wajan yasu yasu malamaï kenan yayin da chikuma maulana nasiru dini yana magana ne da nufin a wajan ku wahabiyawa yayan izala albani may ilimi ne malami ne fatan ka gane
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 2 жыл бұрын
@@aboubacarabdoulhadi4743 to tun da baida illimi me yasa maganar sa ta zama dalili??ashe anna kafa hujja da maganar mara Ilimi ??
@musausmanjidda4808
@musausmanjidda4808 2 жыл бұрын
فداك أبي و أمي يا سيدى يا قرة عيني يا ر سول الله
@awlbabanguida9586
@awlbabanguida9586 2 жыл бұрын
Pll
@murtalaalhassan3381
@murtalaalhassan3381 Жыл бұрын
Barhama gombe
@ssouana4385
@ssouana4385 2 жыл бұрын
ALBANI YAYI GASKIYANE
@tauhiditv2850
@tauhiditv2850 2 жыл бұрын
Hummm cenan kunsan albani yoshe kuka fara fujja da maganar albani
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 2 жыл бұрын
Tanbaye su malan🤣
@bawaaliyu9821
@bawaaliyu9821 2 жыл бұрын
Tabas Anan malan nasir ado Musa munatare domin malan albasa batabiyo hakin ruwa domin bumuda Lamar manzon Allah Kuma wallahi innashani akahuwal,aftar Allah yashiryaddamu
@aboubacarabdoulhadi4743
@aboubacarabdoulhadi4743 2 жыл бұрын
Allah ya biyaka nasiru dini muna kaunarka wallahi
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 2 жыл бұрын
Ai Dr Ahmed gumi asalin wawa ne
@maidawayyamaidawayya2784
@maidawayyamaidawayya2784 2 жыл бұрын
Nima ina tare da salafiya amma Ahmed gomi bana tare da shi
@abubakarmuhammad9063
@abubakarmuhammad9063 2 жыл бұрын
Kaji tsoron Allah, Allah dai yasa ba don kasamu kuɗi bane ta KZbin
@abubakarbozari5790
@abubakarbozari5790 2 жыл бұрын
salam acarmakar lah nidai asuli dan Niger ne Ama mazamni Accra Ghana ina neman alfarma Malam shibani dama nombar wayarsa domin bibiyan karatun Malam nidai na gahnsu da jaratun Malam amma ni akidata bin tafarkin manzon allah s a w daga karshe sunana abubakar bozari allah shi kara ma Malam lafiya da karin kwana Amin yarabil
@youssif6857
@youssif6857 Жыл бұрын
Mu bama bidi a
@zaidouzaibou9466
@zaidouzaibou9466 2 жыл бұрын
🤣👍😭🤲
@lawanbilyaminu4975
@lawanbilyaminu4975 2 жыл бұрын
Gaskiya dalubai munlalache wai kaine kakewa shriek Albany zariya radi akwai metala
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 2 жыл бұрын
Inda lamarin ke bani mamaki duk yan tijjaniya bawanda yayi magana saida cikin ahlul sunnah yayi kuskure sannan dankun SAMU dama cinmutun ci ! ayi dan Allah
@yusufnaannabi7171
@yusufnaannabi7171 2 жыл бұрын
Hakika gaskiya bata boya
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 2 жыл бұрын
Ikon Allah yau Fa yan darika ke kafa hujja Albani wanda kukace baisan komaiba??🤔🤔sheikh Ahmed gumi yayi kuskure amma ku cin mutun ci ne agaban ku !wai babban malami Albani ayau🤣🤣kai duniya
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 жыл бұрын
Hhhhhh anzoku allah karabay yana gaskiya ta bayya na
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 2 жыл бұрын
Dabta gomi mugun jahiline wallahi
@abdoulhamidabdoulhamid6205
@abdoulhamidabdoulhamid6205 2 жыл бұрын
سنفيت.ليفي.منا..ويباس.اذنن..سكشي..تا..انبي.انذاغي.ش.درنس..اما.بيباد.اذني.اكشي.كوابا.سبود.هك.احمد...يناد.غسكيا.
@hamzamuhammad1525
@hamzamuhammad1525 2 жыл бұрын
1. Gaskia yaro yaro ne. Wai Ahmad Gumi ya tsara da dalibi yayi masa tambaya. Ashe dama haka kukeyi shi isa kuke kallon kowa irin naku yake. 2. Yaushe Malam Albany ya zama hujja awajenku. 3. Shawara aje a nazarci magana don ayi shirin martani na ilimi.
@Quran_qariem
@Quran_qariem 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣 no wonder, Allah deyebiya
@abdoulhamidabdoulhamid6205
@abdoulhamidabdoulhamid6205 2 жыл бұрын
اليس فيكم.رجل..رشيد.ياعلماؤ..شر.
@abdoulhamidabdoulhamid6205
@abdoulhamidabdoulhamid6205 2 жыл бұрын
كذب.لسانك.ياشيخ
@zizaziz2625
@zizaziz2625 2 жыл бұрын
Macha Allah
@abdoulhamidabdoulhamid6205
@abdoulhamidabdoulhamid6205 2 жыл бұрын
سنفيت.ليفي.منا..ويباس.اذنن..سكشي..تا..انبي.انذاغي.ش.درنس..اما.بيباد.اذني.اكشي.كوابا.سبود.هك.احمد...يناد.غسكيا.
@abdoulhamidabdoulhamid6205
@abdoulhamidabdoulhamid6205 2 жыл бұрын
اليس فيكم.رجل..رشيد.ياعلماؤ..شر.
Маусымашар-2023 / Гала-концерт / АТУ қоштасу
1:27:35
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 390 М.
«Жат бауыр» телехикаясы І 30 - бөлім | Соңғы бөлім
52:59
Qazaqstan TV / Қазақстан Ұлттық Арнасы
Рет қаралды 340 М.
Reshe ya juye da Mujiya. Honorable lawan Triumph ya fado hannun zakin Faidah Shk Abulfathi Sani Atjn
1:35:53