Masha Allah, jazakallahu khair mallam alqasim asadul Islam
@هيموكنك-ظ3خ4 ай бұрын
Allah yasakama da alkhairi malam koma yakamata kumakujawo hankalin gwamnati akan ansar kudi dakeyi kafin mutum yasami soja koma kudi masuyawa
@BILIYAISAH-xg8cx4 ай бұрын
Wallahi inamatakin mahaddacin alqur ani nikaina inasha awan haka abune mawuyaci ba asamu amman malam lallai munadabukatan masu ilimi haryanzu bamujanyeba inhar allah yasanyamu dagacikin masubada gudunmuwa zamuje allah yasanya hakan
@AbdullahiAkiluKurami4 ай бұрын
Wlh it happens to me last 3yrs a NDA mu je screening na Nigeria Navy ba hali muyi salla kan lokaci musamman sallar Asuba, Magrib da Isha'i munci bugu kan sallah sosai har na Sami wani soja naimashi complain yàce su kananane ba yarda zasuyi y nuna man wani musulmai Mai suna Muh'd yàce shi yakamata yaimagana Amman ba ruwan shi da muka sameshi bugu ya kaimana. Wannan gaskiya ne wlh Mlm Allah ya kawo mana dauki
@Anasharuna-k8y4 ай бұрын
Allah yadaga musulunci DA mu sulmai
@KabiruAbubakar-fx5ou4 ай бұрын
Allah ya saka da alheri malan anriga anbaromu baya su wayennan yaran masu yawon karuwanchi mafi yawansu ba arabi ba boko,kuma bayan jankunnen da kayi akan iyaye akara kaimi wa'azantar da iyaye saboda su wayennan yaran masu yawon karuwanchi mafi yawansu da zakaji dalilansu na yawon wallahi sanadinsa iyayene idan kaji nawata sai kaji kamar kayi kuka,to ba ilmi balantana asamu tauhidi,wanda zaihana fadawa cikin sabon allah wlh iyaye sai munji tsoron Allah wasu iyayensu Sun rasu sunbarsu yayyen iyaye ko kannen iyaye anturata bar gida ta fita.allah kare allah ya saka da alheri.
@bachirbachir-tu8fbNiger4 ай бұрын
امين يارب العالمين 🤲
@hamzamustapha-y3z4 ай бұрын
Masha Allah
@AliSaber-w3e4 ай бұрын
🤙🤙🤙🤙
@LantanaSanusi-sp6tq4 ай бұрын
Musa. Usman
@Anasharuna-k8y4 ай бұрын
❤
@lamimusa35304 ай бұрын
🙏🙏🙏🙏
@ZainabMuhammad-y7t4 ай бұрын
Ameen
@harryhannah45624 ай бұрын
Thank God is Muslim..Muslim. if it's a Christian Soja that stop Abbas from going to pray, by now, the story could have been worse with fire 🔥 between Christian and Muslims. they will be saying, he's a Christian and he didn't have respect for our religion. But since it's Muslim ..Muslim ticket, we are waiting for justice ⚖ for Abbas.
@oumaroumati-yx9dk4 ай бұрын
😢😢😢
@Ysf-tx7oe4 ай бұрын
Douka maslar rachin ayki da dokane
@bawaalhassan41884 ай бұрын
Hmmm
@abdulwahabmusa33974 ай бұрын
Aikin soja a Nigeria sai ka biya kudi sosai masu yawa yanzu haka wallahi, malam
@Ysf-tx7oe4 ай бұрын
Bahayouche ba ya iya cin moutouncin Kowa se dan ouwan sa