Aure uku tsakanin dan film da yar film da yayi karkon da suka haura shekaru goma goma

  Рет қаралды 300,342

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 45
@khadijahmuhammad6881
@khadijahmuhammad6881 3 жыл бұрын
Ashe kuma kunsani
@jamelasahmed5964
@jamelasahmed5964 4 жыл бұрын
To Allah ya cigaba da barinsu a gidansu
@yusufali3206
@yusufali3206 6 жыл бұрын
Allah ya yi musu albarka ya kyautata zuriya. A ci gaba da hakuri; zo-mu- zauna, zo-mu- bata!
@mohammedawal8634
@mohammedawal8634 6 жыл бұрын
Allah kara masu zaman lafiya. Kuma Allah kara masu arziki da juriya da junansu
@asmaumuhammad9862
@asmaumuhammad9862 6 жыл бұрын
masha Allah....... Abin gwanin sha'awa Allah ya bar kauna a tsakaninku
@maryamisafarouk6833
@maryamisafarouk6833 5 жыл бұрын
Masha Allah , Allah ya zaunar da su lafya ba karamin jahadi sukayi ba daga masu gulma da cecekuce
@aishagyaro2041
@aishagyaro2041 6 жыл бұрын
Amen ya Allah, Allah ya kara basu xaman lpy da kwanciyan hankali mae dorewa ya raya musu xuri a baki daya
@Qweewq-mm2wg
@Qweewq-mm2wg 6 жыл бұрын
masha Allah Allah ya qara dankun soyyaya da qauna Allah yasa mutu karaba.
@kaltuminahar6507
@kaltuminahar6507 6 жыл бұрын
Qwe123 123ewq A slm
@mohammedabubakardawisu9623
@mohammedabubakardawisu9623 6 жыл бұрын
Marriage is a gift from God to whom has been blessed
@rahamalawal1261
@rahamalawal1261 5 жыл бұрын
Allah yayi jagoranci
@Hadizasalihu3436
@Hadizasalihu3436 5 жыл бұрын
Na so
@abdullahizubairibrahim3536
@abdullahizubairibrahim3536 5 жыл бұрын
Allah shi kyauta
@nafissamohamed4556
@nafissamohamed4556 6 жыл бұрын
Masha Allahu. Allah ya barsu tare.
@hamisuyakubu767
@hamisuyakubu767 6 жыл бұрын
aslm
@mamanjaafar6507
@mamanjaafar6507 6 жыл бұрын
Allah sarki Zulaihat har na tuna wakarta ta BAZAR KOWA
@zuwairasani2791
@zuwairasani2791 5 жыл бұрын
Allah yakara hadasu yabasu xaman lpy
@حواءنواف
@حواءنواف 6 жыл бұрын
ماشا ء الله
@sadssdsfsts3460
@sadssdsfsts3460 5 жыл бұрын
. , Adxhnkbu
@alakufatima5135
@alakufatima5135 5 жыл бұрын
Allah ya Kara basu zaman lfy
@mamiaisha829
@mamiaisha829 6 жыл бұрын
masah allah allah ya kara bada zaman lafiya
@hajiyrukayyasaudiyamadina9278
@hajiyrukayyasaudiyamadina9278 6 жыл бұрын
Allah ya raiya ya bada zama Lafiya ameen
@fafafapifa7798
@fafafapifa7798 6 жыл бұрын
Allah qara badazaman lfy Darayowa mai alla barka
@aysha8836
@aysha8836 6 жыл бұрын
Masha allah
@nig108
@nig108 5 жыл бұрын
الله يوفقكم
@محمودالعتيبي-ذ7ي
@محمودالعتيبي-ذ7ي 6 жыл бұрын
allah ya karamuku zaman lafiya
@fiddausiismailfiddausi488
@fiddausiismailfiddausi488 6 жыл бұрын
Har abin sha awa Allah ya kara basu zaman lafiya da dukkan musulmi baki daya
@tujjaalhbilal8681
@tujjaalhbilal8681 6 жыл бұрын
Tanks you
@hafsahhafsah969
@hafsahhafsah969 6 жыл бұрын
Allah ya kara muku zaman lfy
@auntyfaty2079
@auntyfaty2079 6 жыл бұрын
Hafsah Hafsah Gasiya ne
@shebashauzad7191
@shebashauzad7191 6 жыл бұрын
Allah yakara baku xaman lfy
@azzaah1097
@azzaah1097 6 жыл бұрын
Ameeen
@ibeeteejay362
@ibeeteejay362 6 жыл бұрын
abinda na fahimta auren da ya fi kargo a cikin yan film din wadanda ba kabilar Hausa zalla ba ne..
@rukayyagambo8111
@rukayyagambo8111 5 жыл бұрын
Ina kuka bar wasila Isma'il?
@mravouvacar5302
@mravouvacar5302 6 жыл бұрын
basa zaman aure mafi yawancinsu, babban misali shine FATİ MUHAMMAD . taki zaman auren kuma sai tabi kafafen labarai tana cewa auren kaddara ne tayi da datasani. ama ta gummace tabi yansiyasa ...................................... bari inyi shıru karkuce nacikaku da surutu.
@issadjibojamila1174
@issadjibojamila1174 5 жыл бұрын
Macha allah
@mukhtaradam6543
@mukhtaradam6543 6 жыл бұрын
wlh in aka tsananta bancike badaga karamin gida suka fitoba mana ba yayan kananan mutane bane
@zainabibrahimsaad4927
@zainabibrahimsaad4927 5 жыл бұрын
Meyasa bakwa fada daidai lilisco yaransa hudu mata uku namiji daya Amma kunce maxa biyu mata biyu mansura itama hudu kunce biyar Kuma
@Fatima-xj1pf
@Fatima-xj1pf 6 жыл бұрын
Slm haka yake matar mutun kabarinsa alah ya karamusu hakuri da zama lafiya
@bakuragubu953
@bakuragubu953 6 жыл бұрын
Fati . ma 1234
@rabiatuidrisadam2671
@rabiatuidrisadam2671 4 жыл бұрын
Allah yakara dankon soyayya
@nasiruahmad8635
@nasiruahmad8635 4 жыл бұрын
Allah ya Kara musu zaman lafiya
@bintufatima3110
@bintufatima3110 6 жыл бұрын
Masha Allah
@basirudanbala6900
@basirudanbala6900 6 жыл бұрын
masha allahu.Allah ya raya a sunnah
@ibrahimmusa9815
@ibrahimmusa9815 5 жыл бұрын
Masha Allah
LABARINA SEASON 11 EPISODE 8
1:18:26
Saira Movies
Рет қаралды 816 М.
Chain Game Strong ⛓️
00:21
Anwar Jibawi
Рет қаралды 41 МЛН
It works #beatbox #tiktok
00:34
BeatboxJCOP
Рет қаралды 41 МЛН
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
Tarihin Aure-auren Adam A Zango
4:02
Tsakar Gida
Рет қаралды 653 М.
Rayuwar Jaruman Kannywood Da Iyalen Su
7:13
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 526 М.