Kayi hankuri kujeran gwanan jihar kano ta ABBA ce inshaa Allah, Maganan tsaro kuma bawani tsaro da muka gani a kasan baki dayya,Duk dadin baki ne kawai Sai Abba 2023 inshaa Allahu
@haidarer90392 жыл бұрын
Allah y kara lfy Malam
@auwalsanikwai80202 жыл бұрын
Allah ya bada sa'a
@iiii82862 жыл бұрын
Allah ya taimaka Allah ya baka ameen ya rabbi
@jamiluusman76772 жыл бұрын
Masha Allah gaskiyani
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
GASKIYA KAM MASHA ALLAH
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
آمين يارب العالمين 🤲
@arewalyricsstudio12982 жыл бұрын
To Allah yasa mudace
@nurasharifbalamashaallah17352 жыл бұрын
Kunyi abin da kukayi abaya Amma Sai yanzu kuke tuna cewa akwai kalmar tauhidi to mu bawanda zai zurmamu mungane ku zamu zabi Abba Kuma zami Masa addu'a da yardar Allah Sai Yama mafi alkairi akan al'umar kano dama kasa baki daya
@hussainisuleman5822 жыл бұрын
Masha Allah
@maazzamsani74812 жыл бұрын
masha Allah 🥰
@SIRRINANDROIDTV2 жыл бұрын
Idan mun fahinceka wato dai siyasar uban gida kake mgana wato haryanzu angulu tana nan agidanta na tsamiya gashi har mungani ma kayi shiga baqi acikin baqi Mungamsu kan maganar tsaro To yanzu ina maganar aiyukan cigaba dakuma samar da aiyukan yi ga matasa dubada sune suka fi kowa bada quriah
@alameenzahraddeen4572 жыл бұрын
Allah ya idda nufi ameen
@danmalikisupportkwankwasom98252 жыл бұрын
Kayi hankuri kujeran gwanan jihar kano ta ABBA ce inshaa Allah, Maganan tsaro kuma bawani tsaro da muka gani a kasan baki dayya,Duk dadin baki ne kawai Sai Abba 2023 inshaa Allahu