Allah ya mana maganinka Allah ya kawo mai daukar ranka
@lawalsamaila8668 Жыл бұрын
In Allah yayarda sakajikunya duniya d a lahira tunda ba Allah aranka😭
@abbarogo4024 Жыл бұрын
Allah yasani natsani gawuna sbd babu Allah acikin zuchiyarsa , Allah kabimana haqqinmu
@iliyasu.alhassangulmah Жыл бұрын
dakayo magana Allah imani tawakali ina suke Anan
@BelloKawu-x5y Жыл бұрын
Karkayiwa Allah karya
@iliyasu.alhassangulmah Жыл бұрын
wallahi bana Allah bane 😢gawuna karyace kakeyi kuma Allah bazai barkaba -wallahi kaji tsoron Allah -inkuma kaki wallahi munanan dare darana muna kai kararka gurin Allah 😂 ku irin ina kishin Alumma -wallahi dan kanku kuke siyasa 🥹😭😭
@sadisenior Жыл бұрын
Haba bawan Allah wannan irin kalaman naka na tsoron Allah? Karka zama Ata'amurunannasa bilkhairi watansauna anfusahum wa'antumtatlunal kitab Allah yace afala ta'aqilun?
@dibalMuhammad Жыл бұрын
Gaskiya ne sabon Gwamna
@lawanusmanmusa4065 Жыл бұрын
Ai Sai shugaba yayi maka Adalci Sannan zaka yi masa Addu’a ta gari. Addu’ar Allah ya saka mana bamu fara bama in dai akan hakkinmu ne. Da Ka lalace da karka lalace wannan kai ta shafa. Hakkinmu dai na jagoranta na kanku kuma Haularka zaka jawowa abin fade. Ni dai tunda ba Ubana ne ya lalace ba Alhamdulillah.
@AMINAMUHAMMAD-xo8dv Жыл бұрын
Allah ya hanaka kullum sai wani yaci zabe akwace muku
@SalisuHarouna-g9y Жыл бұрын
😢😢😢😢😢ba Allah agabanka wlh
@abubakarinuwa9916 Жыл бұрын
MUTANE SUNABAN MAMAKI WALLAHI, ALLAH abaki bawai azuciya ba. Duk me goyan Bayan sa wallahi ba kano bane agabasan kwadayine kawai agabansa.
@lawanusmanmusa4065 Жыл бұрын
Haka ne wallahi. Barayi kawai. Irin halinsu na satar akwati a zaben 2019. Irin magoya bayansu. Duk wani mai goyan bayansu baza Kaga na gari ba. Daga barayi, Sai yan zaman banza, Sai mazunata da sauransu dai.
@AMINAMUHAMMAD-xo8dv Жыл бұрын
Ka cancanta amma akaki zanenka ba wani wanda ya yards da kai wallahi bamasanka
@najibuabdullahi1736 Жыл бұрын
Jazakumullahu khairan gawuna😊😊😊
@moh.dumarankuman7475 Жыл бұрын
Allah yasa ku lalace aduniya da lahira azzalumai kawai wllh Kai kasan ba hakkinka bane makaryaci musa afiska fir.auna azuci
@abuazzuzfallata2727 Жыл бұрын
Allah ya ceci jahar kano
@Abubakarusman-c1r Жыл бұрын
Karyar banza ksida bakasan adallci ba domin kasan dacewa Allah baya barin zalinci kuma bayayi zslinci kuma kasan dacewa cin hakkin mutane babu kyau to yakake tunanin yin mulkin da jama'a basuzabekaba kaikuma kace dole ssikayi to wlh Allah bazai barkaba kuma duk abinda mutum yafada yskasabce har cikin zuciyarsa Allah yasa mudsce
@Usman-h9m Жыл бұрын
Gmakarya Cin banxa
@kingyusufismail Жыл бұрын
Shugabanni Babu Allah aranku 4:33 4:35 4:36
@drwakili536 Жыл бұрын
In sha Allah harzuwa supreme court kaine zakayi Nasara
@YounisAwais-i7o Жыл бұрын
Wato mutumin nigeria tunanin ma yimishi ake ai idan har baka da baki ko baka da dadan kalamai wadan zasu sosa zuciyar al umma kuma kana ma yaudari to wlh baka cika ma yaudari bah Allah ya kyauta
@muhammadhassansulaiman2863 Жыл бұрын
Allah ya rusa tana din ku
@zilkifiluabdullahi3943 Жыл бұрын
Bawata nasara kukasa cin zabe mulki nahannnunku sai hanzu wawa
@alhassanswaalah5111 Жыл бұрын
Yas siyaasa kun yardaa da kiyaama kuwaa?
@AMINAMUHAMMAD-xo8dv Жыл бұрын
Sanninku yan gatan tinibu duk zaku gane kurenku
@lawanusmanmusa4065 Жыл бұрын
Ina mamaki yadda wasu mutanen suke fakewa da Allah akan Rashin gaskiya. Sai Kace baku bane a zaben 2019 kuka yi satar Akwati wanda duniya ma ta tabbatar da haka. Amma da yake kuna da daurin gindin babu abinda aka yi muku. Yanzu shine kuke daka ta wasu domin a kuntatawa Al’ummar Jihar Kano. Ina so Ku sani cewa kuyi kokarin bari ayi adalci saboda a duk arewacin Nigeria, Kano ce kadai take zaune Lafiya babu fitintinu. Indai kuka bari wata fitina ta afku, Wallahi mu Al’ummar Jihar Kano baza mu yafe muku ba har abada. A haka dai Kamar na Allah nan kuwa Kura ce da fatar Akuya. Allah ne ya ara muku rana kuka yi yadda kuke so. Amma ku sani cewa zaku je inda wannan abinda da kuka yi zai hanaku kwanciyar hankali na har abadan in dai ba hakkinku ba ne. Daga karshe Ina addu’ar in har wannan abinda aka yi hakkinku ne aka baku, Allah yayi muku jagora. In kuma hakkin Al’ummar Jahar Kano aka dauka aka baku, Ubangiji yasa wannan kujera da Zame muku Masifa da Bala’i na har abada tunda duniya har zuwa Lahira. Duk mai Kaunar Annabi( S.A.W) yace Ameen.
@AhmadAbdullahi-b9g Жыл бұрын
6:28 6:32
@AMINAMUHAMMAD-xo8dv Жыл бұрын
Makaryaci
@abbagarba5800 Жыл бұрын
indai hakkinsa ne to allah yayi masa jagoranci yayi ruko da hannunsa idan kuma hakkin wani aka basa allah ya hanashi farin ciki da samu nutsuwa a Wannan mulki