ALLAH YA KAWO MANA ZAMAN LAFIYA HAKA MUKE SHAN WAHALA A ZAMFARA
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
ameen
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه2 жыл бұрын
Alllah yawadan majalisa barke nudiya
@abubakarmanjamalammadori29022 жыл бұрын
Gaskiya Wannan abin Allah yawadai yakin Ukraine Da Rasha.
@hausaindiaflim27262 жыл бұрын
Yes i 'am non problème sir John
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
Allah ya kawo musu agaji
@auwaldalhat27412 жыл бұрын
Allah yaqara tsarewa
@hajaabubakarimam95712 жыл бұрын
Allah ya kiyaye
@faizdandubai50152 жыл бұрын
Allah ya kyauta kukuma Allah yakara basira da daukaka da lafiya da nisan Kwana ma aikatan BBC
@usamaabubakar2 жыл бұрын
Allah ya kaho zaman lafiya 🇳🇬🇳🇬
@makarantatv67602 жыл бұрын
DA Duniya bazasu Shiga Yakin ba
@bilkisuyarso67712 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihir raji un Allah yakawo mafita
@adamuhamza23952 жыл бұрын
Bazamu Yadda abawa mata shugaban ci ba karya ne
@Orahco2 жыл бұрын
To Allah yakyauta
@AbubakarAliyu-fi9tr2 жыл бұрын
Allah Sarki
@mamakitv6422 жыл бұрын
Ya Allah dan girman ka dan darajar annabi Muhammad Allah ka tarwatsa kasar Russia sannan kasaka ma shugaban kasar ciwon da bayada magani Allah dan girman soyayyar da kk yiwa annabin ka Allah kayi hakan Amin
@aminumbello40312 жыл бұрын
Batai Allah wadai da mamayar palastine ba
@ramatousouna69422 жыл бұрын
Allah ya kawomana mafita
@MahmudMohammedKakanda2 жыл бұрын
Amma ta kasa Allah wadai da mamayar Palastinawa da Isra'ila takeyi
@mustaphajibril52192 жыл бұрын
Dan Allah suyi hakuri
@ibrahimmagdiel48702 жыл бұрын
Please Nigeria government please n please justice for money changes.please if there we be justice peace will rain.
@shawalmohammed14842 жыл бұрын
Allah help us to make peace in the world
@islam.jiyanaatv87102 жыл бұрын
Third comment
@هرونسركي2 жыл бұрын
Innanillahi wa inna ileyhin raja'un
@asla6402 жыл бұрын
Kai matan arewa Allah ya kawo mana dauki dafatan jagororin my zaku tai makawa wadannan mata da kananan yaran dake tare dasu ku taimaka
@aliyumar032 жыл бұрын
Hmm
@umarawaisu97332 жыл бұрын
Banganeba
@zeelahabdulhameed83322 жыл бұрын
Abin badadi
@jiyabayaubantv1222 жыл бұрын
Hi
@muhammadabdllh65812 жыл бұрын
Bbc yanzu dai kun manta corona virus kodai taqare ne
Amma batai Allah wadai da mamayar da saudi arabia taiwa Yemen ba?
@ibrahimmoussa50072 жыл бұрын
Aslm hello aliyakiya
@zinariyawaziri36892 жыл бұрын
Ashe ba a kas shugaba Bahari ya samo "Ala wadai"ba.
@officialabz53972 жыл бұрын
Idan kk mutu haka mezaki cewa Allah inji Nasiru
@halimcyhausagirl53082 жыл бұрын
Wa kenan
@عبداللهقامبو2 жыл бұрын
Nageria kasata
@ahmadisa72732 жыл бұрын
Ina tare da Russia haka kuma ina tare da shugaba Putin badan komai ba sai dan ire-iren hakan ya faru akan Afghanistan, Iraq, Iran, Syria, Libya, palatine da sauran su ba tare da wata hujja ba. Amma da yake Amurka ce, Israel da NATO suke yi shi yasa kaji shiru kamar malam yaci shirwa. Allah yaba Putin akan qasashe masu taurin kai da jiji da kai ameen.
@zahraddeendanjuma80692 жыл бұрын
Allah ubangiji yakawo mana karshen wannan tashin hankalin Ukraine Allah yasa kuci jarrabawar da ubangiji yakawo muku Yajikan bayin Allah yasa sunyi shahada
@hausaindiaflim27262 жыл бұрын
D'accord
@yusifmahamuda53972 жыл бұрын
Ta
@abdullahimohammed32512 жыл бұрын
Allah dai ya kawo sauki Amma mukan abun yamana sabi da wani Manu fan mu
Ya Allah dan girman ka dan darajar annabi Muhammad Allah ka tarwatsa kasar Russia sannan kasaka ma shugaban kasar ciwon da bayada magani Allah dan girman soyayyar da kk yiwa annabin ka Allah kayi hakan Amin