Everything is perfect, over perfect dey worry dis series sef.. except for the body contact, civilization in my religion's view won't allow me to see it as normal.. but except for that, i give kudos to the crew nd characters... da dai za a danyi adjusting we all gonna die someday nd all this population saying "mu mun gani ya rage naku, won't be there to answer to our interrogation in the grave"" kabari, kabari, kabari, kabari!!! akwaita nd u don't want to imagine urself found guilty of all charges😂 mu dai mun gani sauran ya rage naku, kuma akwai naku question din.. jihadi kala nawa ne kuje islamiyya a koma maku karatun baya, to ku the weakest one din ma ya maku wahala.. Allah ka sa mu dace.. yes komai yy but body contact is not ok.. kawai shime magana take it or leave it.. kungiyar wayayyu na duk duniya baki daya muna mika sakon gaisuwa amma zaku ahiga kabari sooner or later, kun gani sauran kuma zai rage naku😂😂😂😂😂😂😂.. bissalam..
@elmuktarlarab9023 ай бұрын
Wannan film din naku ya sabawa addininmu da al'adarmu, kuma kuji tsoran Allah, domin Wannan sabon Allah ne a fili, Allah ya shiyemu gabaki daya ya baku ikon gyarawa.
@sifaone8462Ай бұрын
kafadi gaskiya dan uwa
@aishailyas46313 күн бұрын
Allah ya saka maka da aljanna Dan uwa
@Hawwalawal3 ай бұрын
Masha Allah Alhamdu lillah
@yusufdundu43263 ай бұрын
masu izgili wai koma meye sudai sunkallah saboda masu hankali sunfadi gaskiya ansaba addini da al’ada indai izgili ne kukeyi ADAWA’ SAMUDAWA duk sinyi izgili kafinku amma yaya Karshensu ya kasance?
@HaleemahKabeer3 ай бұрын
The music ❤
@_SafiAisha3 ай бұрын
You should be allowing download option please
@hafsatsulaiman91053 ай бұрын
Gsky akwai gyara a series dn nan ta bangaren addini da Al,adah😮
@ZarahMuhammad-cx3hv3 ай бұрын
Gaskiya kam mai sunan mummy,we re not learning anything fah,Allah yasa mudace
@Nafisa7713 ай бұрын
Amazing 😍 awaiting is over💃🏼
@shamsiyyahassanshamsiyyaha39203 ай бұрын
Turawa sae kwae
@AmiraZubair-i9c3 ай бұрын
Wannan wanne irin film ne aibedaceba ko a addini yakamata ku gyara
@Noal-xr2qv3 ай бұрын
Hypocrite you mustn't watch it especially when you are okay with the Indian and American movies even zee world
@AmeeraAbubakar-e4w3 ай бұрын
Imagination wan kill pesin 😂😂
@balkeesarhaliyu3 ай бұрын
I swear sister oppression wan keee meeeee 😂😂😂
@aishamuhammad11493 ай бұрын
Har ynz baka sa mana nxt episode ba
@Noal-xr2qv3 ай бұрын
Wannan ba film yan taluchi ba ..wanda aka doure sarka doka addini a wuyan zu...Yara masu taluchi su suka dowki addini a kai,ama yaran arziki suna jin dadi rayuwan su.babu ruwan su da wanni sa iddo mara aiki .
@Ayaah.A3 ай бұрын
😂kuma yaran malam shehun ke hauka bah sbd su masu kudi basu yarda da addini bah suji dadi a nan su sha wala kiri a lahira ke ko kina yar malam shehu ki biye su kisha masga a nan sannan a lahira ma kisha walakiri to mai ya kai wannan asara?😂
@sadiklawan37242 ай бұрын
Bana ganin laifin adam a Zango dayasakeki
@Arewa_lawyer2 ай бұрын
I think kannywood film makers are the problem of kannywood film industry. This story line isn't connecting. The script depicts total literary confusion. I was happy at first looking at picture quality and perfect location but became disappointed later on. With a Kannywood Director, a Kannywood Producer and too many Kannywood actors this series is too Kannywood centralized. Kannywood needs to further expand the literary borders beyond mere "wasan kwaikwayo" and break away from the bandage of unspecified story based on highly unrealistic scripts acted by least trained unprofessional actors. Actors have talent irrespective of their industries just train them! Stop rushing your films the market is still there!
@BABANTINKIYA-rk7qw3 ай бұрын
Allah yayi jagora ❤❤
@unravelsheart3 ай бұрын
Amin
@HariraIsah3 ай бұрын
I love is film❤❤
@maimuh66383 ай бұрын
Kai mun gode sosai wlhi
@unravelsheart3 ай бұрын
U are Wlcm
@fivestar25413 ай бұрын
Please allow to download 😏😑 that's why labarina is so good for everyone because you wll downloading it and you watch it at any time you like
@AhmadDahiruIsa3 ай бұрын
Masha allah yyky film dinnan
@ZakaraMamame3 ай бұрын
Very very amazing
@abdulrahmanibrahim57873 ай бұрын
Good job 👍
@tajudeennuhu7203 ай бұрын
Those that complain about some scenes in the series which violate their pseudo cultural or religious practices should boycott the series. Mu mungani sauran kuma yana wajenku 😀
@itsmasudlucky7802 ай бұрын
Gaskiya film dinnan ya burgeni, Just cover your eyes from those negative commentators
@avio3382 ай бұрын
Yanzu idan ita bata da miji shi bayi da matane ya matar takeji😢
@hajjatee16562 ай бұрын
Actually this film is confusing!!! I don’t understand anything. Can someone explain to me meye ake son koyarwa ko kuma film din akan meye ne? Na kasa ganewa. At first an nuna kamar suna neman haihuwa to daga haka kuma naga ana fada kuma kamar only 2 people ne kawai a ciki Mr and Mrs Ash se kuma mamar matan Ash. Please throw more light
@hafsalabib3 ай бұрын
But y is he touching her anyhow dis wrong
@Fadimatumuhammedbello3 ай бұрын
Subhanalla
@basmaabdul48253 ай бұрын
Some men ehn😢
@Arike-e6o3 ай бұрын
I love d movie just the body contact is what I actually hate pls the director should take note of this
@sabiumukhtar44182 ай бұрын
Body contact hmmm seee who they talk
@muhammadyahayayusuf37842 ай бұрын
Incredible script. Please where can we stream the sound track?
@hauwauibrahim94253 ай бұрын
Mu dai mun kalla saura ya rage naku😅😅😅
@yusufdundu43263 ай бұрын
indai izgili ne. ADAWA SAMUDAWA kafiran MAKKAH dik sunyi yaya karshensu ya kasance? kinada suna maidaraja kowa yana laifi amma baikamata kina izgilanci ba wannan nasiha ce dai nake miki
@user-yi8qe1go7c3 ай бұрын
sai ranar da zaki bada shaida ya zo zaki gane ba namu ya rage ba naki ya rage, kiyi bayani, da kika ga anyi ba daidai ba wane hanya kika bi don yin jihadi ,da karginki, dukiyarki harshenki ko shoru kikai.. ba ko daya, goyon baya kikayi.. akwai Kleg a lamarin ki.. ki ji tsoron Allah civilization is not madness nd islma is the most civilized religion. yeah na basu 90% a kokarin su kan series din nan but body contact should not be there, it's not neccessary it still can be perfect without that.. a gyara tunanin mamana😊
@hauwauibrahim94253 ай бұрын
@@user-yi8qe1go7c abunda nake nufi da mudai mun kalla saura ya rage nasu, shine ko an musu magana basaji mu kuma mun riga da mun kalla munyi istigfari saboda bamu san abunda zasu aika ta ba sukuma dasukayi kuma suna sane su ke cikin garari. Ni na fika sanin me nake nufi. Dan akan yan film bazan ja wa kaina shiga wuta ba. Kayi hakuri kaji.
@hauwauibrahim94253 ай бұрын
@@yusufdundu4326 Allah ya raba mu da izigili. Ka fahimce abunda mutun ke cewa kafin ka bada taka fassara.
@abdulmalikmuhammad46653 ай бұрын
Gud film🎉
@abooanwarsada85933 ай бұрын
Waini narasa gane wannan film din Nigeria film ne Koko Hausa film, please someone should help me explain?
@BelloUsman-l4q3 ай бұрын
Naganihhhhhh
@MsMina-z8s3 ай бұрын
❤❤❤❤
@maryamalhassanahmed3 ай бұрын
🎉🎉🎉
@TayyibMadeenah3 ай бұрын
💃🏼🎉
@hauwaahmadummy88983 ай бұрын
Munajin dadin shirin nan gsky
@Noal-xr2qv3 ай бұрын
Who doesn't like this can stop watching..the pretense and lies of people ya yi yawa..haba..a daina munafurchi nan..Mai film nan ta yi? Baya yawanchi masu magana Azzalamai ne a cikin duhu..dunyi ya yana chanza..idan ba bu gan lafi yan india a film nasu,ba mu issa mun gan lafi a wannan film.
@FatimaAliyu-o1c3 ай бұрын
🎉❤🎉
@SidikouNafissatou3 ай бұрын
She is too agitated
@aminasuleiman16483 ай бұрын
The background score 🥹 omg
@SidikouNafissatou3 ай бұрын
H H Hhhhhhh😢😢ohrrrr whyyyyyy
@suleimanaisha26903 ай бұрын
Men ooo
@Ayaah.A3 ай бұрын
Those supporting the rubbish in this film har wasu na yayan masu kudi su sunayi talaka ya damu da addini talaka ai in bai damu da addini bah yagama banuwa cos su masu kudi sun samu a nan a lahira kuma jiki magayi shi ko talaka yasha talauci a duniya yayi wasa da addini yaje lahira yasha walakiri