Muna sauraronku daga Gombe, Nigeria. Allah Kara muku basiran gamsar damu masu sauraronku kuma Muna jinjina muku bisa shirye shirye da kuke Watso mana. Nine Alhaji Muhammad Jalo, PPMC Area office, Gombe
@DCLHausa2 жыл бұрын
Muna godiya kwarai Alhani Muhammad
@SokotoShagari-eb2eb Жыл бұрын
Allah yakawo mana zama lfy Amen 🙏
@adamuabdullahitoka6490 Жыл бұрын
Adamu Abdullahi Toka, yanzu haka Muna sauraroku daga Dumadumi Toka dake K/Hausa LGA Jigawa State, Nigeria.