Allah ya jikan shata..Shata is a great legend nd a hero in the history of black aftican musicians...............History will never forget him...........The only black Africa who song b4 the Americans who cant hear what he was saying,still dancing nd feel very impressive...May he soul through the mercy of Allah rest in peace.....
@musty734 жыл бұрын
Allah ya jiƙan Dr Mamman Shata Katsina
@adamudanbakoibrahim71455 жыл бұрын
Allah jiqan Shata, kuma Allah saka muku da alheri da tunatshemu da shekarun yarantan mu
@issoufougaoh97116 жыл бұрын
Un grand artiste est parti, allah jikan Shata!
@hauwaahmadkofa24394 жыл бұрын
I will always be his fan.
@aliyumusa54225 жыл бұрын
Allah Ya saka muku da al-khairi
@clearvaluetax99753 жыл бұрын
Shata Hassan na husaini me stunstaye
@magajirabiusaraki13488 жыл бұрын
Allah ya jikan Dr Mamman Shata.
@samiralalayekabiru17185 жыл бұрын
Ameen uncle magaji
@muazzamjikamshi79948 жыл бұрын
Allah Ya gafarta ma Mahadi Mai Dogon Zamani
@ibrahimahmed6346 жыл бұрын
Allah ya gafarta maka
@muazuisyaku2277 жыл бұрын
Allah ya jikan iyayanmu
@hamzanaibi40682 жыл бұрын
Good
@shehubichi52406 жыл бұрын
Allah Ya gafartawa wadannan mazajen , Waka daily and Gama ta tun bayan Mamman Shara ya bar duniya . Damben Hausa ya zama lami tun da Dan anache ya bar duniya . To , wai ina ma maza suke ? Allah Ya jaddada rahama ga wadannan bayi name Sa , Amin .
@malamoumar37764 жыл бұрын
YA Allah ni Umar bawanda ina rokonka kasakawa duk Wanda yachirya latcha tcha akan cha anin chara tawuraron hawusawa
@ammanisani89407 жыл бұрын
Allah jikan Mahadi Mai dogon Zamani
@ismailm.rilwan63415 жыл бұрын
Allah ya jikan Mamman Shata, I wish his collections would be aggregated, his house declared unesco site, that is for tourism for which funds would be generated channels to Shata Foundation, and be used to assist his ancestral. community/ people.