Alhamdulilah Allah ya kara wa Annabi daraja. Malam ban karanta ba ina saurara ne kawai ina rubuta wa matata tana gefena wallahi naga ikon Allah. Malam wallahi jikinta kaman Mai jin dari tana nishi mai karfi wallahi da na riki hannun ta ta fizge taja janye hanun abinda bata taba yimin ba tunda muke da ita.
@@SalahaIbrahimYusuf Allah amsa mana Dan karfin mulkinsa da buwaya, ya hayyu ya kayyumu
@Nanah2342 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alkhairi wlh kamar donni kabayar
@Rabilou-e1j15 күн бұрын
Muna godiya
@JummalaZango12 ай бұрын
Allah dai yabiya
@AisamiAbdullahi-i3k4 ай бұрын
Shukran li sayyadi
@FatimaHamzaIsah4 ай бұрын
Tabbas Saayyadi nima naji a jikina Jazakumullahu khaira Malam
@AminaAbubakr-jv6sf2 ай бұрын
Allah yasaka.daalkairi
@khadijakhalid26344 ай бұрын
Allah ya Saka da alkhairi ,Mal har fargabar karantawa nake Amma zan yi in shaa Allah. Sbd Nima Ina Jin Cowon Kai da yanayi daban in Ina sauraronka. Allah ya Kara mana son annabi
@khadijakhalid26344 ай бұрын
A taimaka mu da transliteration din sa, da Kuma Arabic text sbd akwai wadanda zasu anfana da hakan. Banga Wanda aka ce an sa ba a comment section
@alphahalidu41893 ай бұрын
Gaskiya ni bangani wannan aduar ba. Don Allah aturamana
@laminubukarahmad59804 ай бұрын
Allha yakara basira
@yusufonetv99604 ай бұрын
Wlh nima naga abun mamaki sosai malam allah ya biyaka duniya da lahira
@moussamohamed16843 ай бұрын
Aslm alkm malan muna godiya sosai Allah yasaka alkhairi
@Sadiqsulaiman404 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi wallahi malam nima naji abinda ban taba ji ajiki na ba saboda idona yaji ya dinga yi da hawaye sai naji kamar nayi wani aiki wanda ban taba yinsa na gajiya ba allah ya cika dukkan muradi amma bayan wannan me mutum ya kamata yayi malam ko kuma ana karantata koda yaushe nagode
@MurtalaAbdulwahab-t9z4 ай бұрын
Allayabiyaka da kauna annabi
@AnasIbrahim-f2q4 ай бұрын
Alhamdulilahi
@UsmanMohammed-jv9vd4 ай бұрын
Jazakallahu khair
@AbdullahiGyatimi4 ай бұрын
Jazakallahu khairiin
@TraoréFarida-s6t4 ай бұрын
Assalaman alaikum ya sayyadi na gode na gode Allah ya saka da alkhairi wly na saurara ka karanta kuma na bika muna karantawa toh da fari kaman idona zai danyi hazo kawai amma sai naji banajin komai han muka ida karantawa yanzu hankalina ya konta kullum ina tamtaman kode inada aljannu amma yanzu alhamdulillah jiyan da aka aiko tsoro abin ya bani wly amma alhamdulillah nasan matsayina
@TraoréFarida-s6t4 ай бұрын
Amma dan Allah ya sayyadi diyawa sunyi sunji wani abu kenan miye abun yi a bamu wani dafa'i ko jalabi ga mai sihirin ko aljannun
@SaadouOusseini-e6l4 ай бұрын
Allah ya karamaka lafiya malam
@mahammadoumalamissa51854 ай бұрын
بارك الله فيك يا شيخ ربي يعطيك صاحت والعافيه ويطول بعمرك
@SulbalamaBala-eq2yy4 ай бұрын
Malam in mutum yaji wani Abu to me zai yi don wannan matsalar ta kau ko kuma Allah ya yaye mishi kenan in yaji wannan abinda yaji ajikinshi ya warke kena
@UsmanUmarJalli4 ай бұрын
Jazakallah
@younoussayounoussa15314 ай бұрын
Macha Allah 👏👏👏👍👍✅✅
@ibrahimmuhammed5332Ай бұрын
اللهم يا قاسم الجبابرة وكاسر الأكاسرة دمّر كل ساحر وسحره اللهم دمّر السحرة ومن شاءهم ومن نصرهم ومن صنع السحر منهم ومن ذهب إليهم عامدًا متعمدًا اللهم حل ما عقدوا، اللهم فك ما ربطوا، اللهم أبدل ما نفثوا، اللهم أبدل السحر بيانًا، وعِلمًا، وما علمنا منه وما لم نعلم، اللهم أبدل مكان السحر مشروًّا، اللهم أبدل مكانه مدعومًا، اللهم أبدل مكانه ملموسًا، اللهم أبدل مكانه مدروسًا، اللهم أبدل مكانه مطلّقًا، اللهم أبدل مكانه مدفونًا، اللهم أبدل مكانه تحت التراب، اللهم أبدل مكانه تحت الشجر، اللهم أبدل مكانه تحت الحجر، اللهم أبدل مكانه في البحر، اللهم أبدل مكانه في قدر، اللهم أبدل مكانه في القبور، اللهم أبدل مكانه في بيت الساحر، اللهم أبدل مكانه في البدو، اللهم أخرج مكانه في الأرحام من أذى، اللهم أبدل مكانه خيوطًا، اللهم أبدل مكانه مسلسلًا، اللهم أبدل مكانه وديعةً في جسد الميت، اللهم أبدل مكانه من عمل سحر الجان، اللهم أبدل مكانه من عمل سحر الإنسان، اللهم دمّر بيوت السحرة وأحرقها حرقًا، اللهم أبدل ما فيها من آثار، اللهم طهّر هذا الجسد من المس والسحر والحسد، اللهم أحرق كل عاشق من الجن إذا كان عاشقًا، اللهم طهّر أجسادنا وقلوبنا وبيوتنا وأنفسنا، من أعين الإنس والجن، يا من لا يعجزه شيء في الأرض ولا في السماء، يا من إذا أراد شيئًا أن يقول له كن فيكون، بكلمتك العظيمة واسمك الجليل، دمّر من سحر وقرأ وربط، يا الله، يا قادر، يا جبّار، يا رحيم، آمين يا رب العالمين.**
@RabiuDahirurabiu27 күн бұрын
Slm malam Allah yasaka da alhairi,na dauki wannan addua zanjaraba,inabibiyan canal Dinka akai_akai bissalam.
@HafsaHassan-y5e4 ай бұрын
Mlm wlh n rasa Kalmar dazan gode kawai dai allah yasaka Maka d alkhairi y tsawaita mana rayuwarka cikin aminci bijahi annabi alaihissalam
@abbas_sadauki4 ай бұрын
@@HafsaHassan-y5e Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam Ameen ya rabbi 🙏
@MalamBABANGIDA4 ай бұрын
BABANGIDA bello 5:26 5:26
@PromiseKim4 ай бұрын
@@abbas_sadauki1:41
@UmarAbubakar-kq6ro4 ай бұрын
@@abbas_sadauki4:31
@abacarmaman4 ай бұрын
Allah yakarawa rayuwa albarka amin
@KhadijaMuhammad-n4n4 ай бұрын
Slm malan allah ya saka da alheri nidai da inayi karantawa sai naji nayi atishawa kaina kuma yamin nawi allah ja biya da gidan aljanna ameen
@MusaHamma-o5h4 ай бұрын
Dan Allah me kake karantawa
@HabibouMalan4 ай бұрын
Salama alekum malan barka da safiya litinin aturomana adu ,a❤❤❤
@ZainabhassanAbbas4 ай бұрын
Aslm Dan Allah malam mene ne taken addu'a r Allah ya sa ka da al' khairi
@abubakarabdullahi11224 ай бұрын
aslm inaiwa malam fatan alkhairi malam allah yakara kusanci dan shugaba s.a.w
@NuraHaruna-x5z4 ай бұрын
Allah yasaka
@aliyaro35804 ай бұрын
جزاك الله خيرا
@AbubakarMariam-p7u4 ай бұрын
Masha Allah
@WAZIRIYA_TV4 ай бұрын
Wallahi nima naji kamar baniba Malam kamar Raina zaifita
@nabilarunhassan61494 ай бұрын
Assalamualaikum malam barka da warhaka da fatan kuna lafiya Allah saka da Alkhairi. Wallahi malam da na ayi wacce ake sufe Ido Naji wani Yanayi NAFARA wani Kara Anan Bacci ya dauke ni Tunbayan sallah Asuba Sai Karfe Tara na safe Na farka
@nabilarunhassan61494 ай бұрын
Kuma idan Mutun ji wani yanayi wane mataki yakamata yadauka Allah kara lafiya
@nabilarunhassan61494 ай бұрын
Kuma idan Mutun ji wani yanayi wane mataki yakamata yadauka Allah kara lafiya
@AbdoulRahimOusmane4 ай бұрын
Malam Allah y'a biyaku
@Aliyuyusuf-qm9ty4 ай бұрын
Allah ya biya😊
@AminaIbrahimIbrahim-g9t4 ай бұрын
Dan allh wace addu'ar ce
@maryamothman12264 ай бұрын
Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuhu Barka dai mallam Dan Allah mallam a kan aduan nan ne Ina cikin karantawa sai harshena gaba daya ya juya, sai ya koma kaman Ina aduan da wani yare daban.
@muhammadadammuhammad26964 ай бұрын
Allah ya biya
@binusmanbello32264 ай бұрын
Assalamu Alaikum malam don Allah a tura adduar a channel 🙏 jazakAllah khairan
@Kaderilloh4 ай бұрын
Da Allah koutoromouna wannan like na wchap
@MaïmounatouMamanMoustapha-t5r4 ай бұрын
Assalam Aleykoum Dan Allah ya zan samun adu'ar
@harunasani27253 ай бұрын
Zan iya karantawa da daddera
@Modet14 ай бұрын
Allah
@maltasanmagaji46904 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@OusamaneMamane4 ай бұрын
2:42 2:44
@MalamBABANGIDA4 ай бұрын
BABANGIDA bello
@UkashaUmar-s4o4 ай бұрын
Arubuta muna dalarabci don allah
@MalamChaabane4 ай бұрын
❤
@gimbiyasempire6324 ай бұрын
niko ni naga abin mamaki fa, tun jiya gabana ke faɗuwa , yanzu ina saurara senaji gaban nawa ya tsananta bugu, kuma naji wani summmmm haka a jikina Allah ya kara ilimi zan zauna nama kaina
@MuhammadSani-k1s4 ай бұрын
aslm
@RabiouTounkara4 ай бұрын
Allah ya sakama da mafificin Alkairi
@sagirwapakatsina6444 ай бұрын
Ƙara Lpa Imamu
@abubakarkassim72164 ай бұрын
5:26
@fatimatijjani4 ай бұрын
Ni babu watsali nagatsa karantawa
@ibraheemnura34254 ай бұрын
Malam Wanda bai iya karatu ba ana iya karantawa a ruwa a shayar da shi?
@AnasIbrahim-f2q4 ай бұрын
U
@ZainabIbrahim-q6z4 ай бұрын
Ni kaina ya ɗan mun ciwo ina sauraro
@UsmanMohammed-jv9vd4 ай бұрын
Don Allah MLM Ayi mana AUDIO shi asa WhatsApp
@aliyuidris50404 ай бұрын
Nimada hakantake lokacin DA nafararubutawa naga a in mamaki sosai sai najikamar Ina barci sainafarka kafun nagane sauraronake DA rubutu hakan yasa said a nadauki awoyi masuyawa kafun nagamarubutawa