Wani Malami daga Ghana ya yi Jan Hankali Ga Mabiyan Dr. Idris Abdul Aziz. Allah yasa mu fahimchi Su

  Рет қаралды 2,849

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

Күн бұрын

Пікірлер: 24
@auwalunmammada9166
@auwalunmammada9166 24 күн бұрын
Allah sakama da alkhairi kafahimci Idris Abdulaziz sosai
@JAMAL_DIARY
@JAMAL_DIARY Ай бұрын
Masha Allah 🎉
@BashirIsa-s7i
@BashirIsa-s7i Ай бұрын
Allah yasaka ni dan najeriya. Ne Amma banfi shekara biyu da sanin sa ba
@AlioAuta
@AlioAuta Ай бұрын
Allah ya saka da alkairi
@ALARAMMAYahaya
@ALARAMMAYahaya Ай бұрын
Malam Allah ya saka Maka da Alheri , kuma ya tsareka.
@YahuzaAly
@YahuzaAly Ай бұрын
Allah Saka da alkhairi mlm WAllahi wannan gaskiyane
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x Ай бұрын
Zakasha zagi kuwa tunda kayiwa Dr jaki raddi
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 Ай бұрын
Dr ikon she dan
@AbubakaraUsman-eg2we
@AbubakaraUsman-eg2we Ай бұрын
Malam Allah yasaka da alhairi ni dan Nigeria ne ama danasan malam Idris baikai shekara biyuba
@abubakarwando2642
@abubakarwando2642 Ай бұрын
Dr. ikon Allah
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 Ай бұрын
Dr ikon she dan
@abassabdou7340
@abassabdou7340 Ай бұрын
Nima 2022 ne na san chi
@Yahouzamahamadou-h8p
@Yahouzamahamadou-h8p Ай бұрын
Wawa Ghana
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 Ай бұрын
Wallahi wannan gaskiya ne nima da nake Nigeria 🇳🇬 banfi shekara biyu da sanin dr idris ba kuma nafi shekara 20 da fahimtar sunnah Wallahi, amma daliban Dr idris sun kamu da cutar da daliban abduljabbar suka kamu da ita, dr idris yanada cutar hassada ,ga yan uwansa malamai, yana bata kowanne malamin sunnah, Dan yasamu mabiya, dr idris ya koyar da daliban sa raina sauran malaman sunnah, duk kuskuren da dr hauragiya yayi zaita surutu Dan ya kare kansa,dr idris yanayiwa malaman ahlissunna sharri
@yserklass2882
@yserklass2882 Ай бұрын
Kai Wawa ne
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Ай бұрын
Bai San Meye ya ke fada ba. Dan Ghana ne Zan ba shi uzuri. Amma ko Sunnah TV da ya ke fada ai kun san abinda ya sa Akwai mallamai da ake saka su kuma ba a saka wasu.
@abassabdou7340
@abassabdou7340 Ай бұрын
Kuma yanzu ya zubar da mutunchinsu
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Ай бұрын
Da ka san Pantami da ba ka yi wannan maganar ba.
@Despicable_AY
@Despicable_AY Ай бұрын
Isa Ali Pantami, mallamin sunnah ne ko ka ki, ko ka so.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Ай бұрын
@ ba wanda bai ce ba mallamin sunnah ba ne Amma Pantami mu da mu ka san shi sosai mun san dabi’oin sa munana.
@Despicable_AY
@Despicable_AY Ай бұрын
@@Speedyvampir2 Kowa nada irin nashi mummunan dabi'a. Sai dai muyi fatan Allah ya shirye shi, ba mu fito mu rika aibanta shi ba.
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 Ай бұрын
​Pantami Malamin Allah ne... mutumin kirki Ne sosai ... Allah ya yawaita mana irinsu​@@Speedyvampir2 Ka shagala da laifinka kada ka damu da na Wani. Shi Wanda aka aiko da addinin ma watau manzan ALLAH SAW ma kaji abunda Allah ya ce masa a Alqurani وما أرسلنا ك عليهم حفيظا إن عليك إلا البلاغ Sannnan ya Kuma cewa ما على الرسول إلا البلاغ انما عليك البلاغ و علينا الحساب Kaje ka zauna wajen ko Wani malami da ka yadda da shi ya fassara Maka ayoyinnan domin tayi in Maka fassara kace mun ba haka bane....tunda Dr Idris shi kadai ne Mai fassara daidai
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 Ай бұрын
Kaima dan bidia ne dan iska ​@@Speedyvampir2
09 Raddi Zuwaga Dr Idris Abdul'aziz Akn Hudubar Juma'a da Yayi | Sheikh Alkanawi
2:19:09
How Strong Is Tape?
00:24
Stokes Twins
Рет қаралды 96 МЛН
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
Tonon Asiri_Asalin Alakar Shugaba Bola Tinubu da kasar Faransa
10:57
Maluman Nigeria
Рет қаралды 1,3 М.
001 Suratul Dariq
59:56
Malam Ahmad Tijjani Gurumtum Tv
Рет қаралды 13 М.