Allah subhanahu wata'ala ya sakamaka da alkhairi đan zabarma mungode 💪indai yar arziqice zatagane.
@Harounasouley-m4mАй бұрын
Gaskiya day haka bikiyi day dayba ba'ayin jam'i cikin jama'a
@MaimunaAhmad-l3oАй бұрын
Gaskiya yarinyar nan Bata da hankali kuma bata da kunya 🥺
@Aliyaya-it5xbАй бұрын
C'est vrai mon frère
@YahuzaYakubu-k4oАй бұрын
walahi ni want yarinya tana birgeni ashe batasan abinda takayib tu allah yasar bakina
@SanousiSkАй бұрын
Allah ya isa
@aliabubakar6606Ай бұрын
Yn Najeriya bayun Fulani ne suna sedasu kamar awaki segu
@ManiabdoutanimouАй бұрын
Banda zagi yar ouwa kinji soukansou abin basouso kinji
@OumarouAbdou-u4mАй бұрын
Merci mon frère
@LaminouIdi-u8pАй бұрын
🙏👍👍💯
@AbdulmalikiMamansamilaАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@ZaidouHarunaАй бұрын
😭😭🙏
@Mohamed-d6t5hАй бұрын
Baiwar Allah maganarki da akwai kuskure aciki saboda ba dika aka gamu akan zan daiba saboda haka ki dauki alhaki wasu daga ciki ma zauna libiya dik da ciwar ba'a rasa bata gari aciki mu to ama mudai ki dauki hakimu sanan ni bana tik tok ko Instagram saboda ilar dake tatare dasu kishiga hakimu Kuma wlh wlh wlh nidai bazan taba yafemikiba diuniya da lahira Allah ya isa tsakanimu dake Allah ya wulakantaki sakariya jahila mara tarbiya sanan karki manta da akau yan Nigeria anan libiya mata da maza wa anda babu abida suke aciki kasar libiya sai zina da fasukanci akoda yaushe dare da rana Kuma inada garanti akan hakan saboda ansha kama yan Nigeria suna zina ciki azumi da rana ankamasu yafi a kirga bamuce komiba muna musu adu'ar ubangiji Allah ya shiriyesu saboda musan jarabtace daga Allah sanan maganar da kikayi ta yabatarmuna da cewar kisamu karanci tarbiya a gidanku sanan maganata da nayi akan yan Nigeria masu dauko mata daga Nigeria suna kawosu a libiya suna kama musu dakuna suna nemomusu maza suna zina dasu suna basu kudi anan ciki libiya Kuma wanan abine wanda kowa yasan da hakan aciki libiya sanan baganar da nayi akan yan Nigeria masu zaman bariki aciki libiya bince dikansuba saboda ba dika aka gamu aka zan daiba anma kaso 60 daga ciki dari di mazuna tana sanan ina mai kara tina miki zagida kikayi akan yan nijer mazauna libiya Allah ya isa tsakanimu dake Allah ubangiji ya bimuna hakimu Allah ya wulakantaki sakariya da kikiya jahilah
@FrdoesАй бұрын
Assalamu alaikum please sorry brother ma,alashe ni yar Nijeriya ce mazauniya saudiya inamai Baku hakori please karku Kara kulata wllh nataba ganinta tazagemu duk Yan Katsina batason darajana gaba garetaba please sorry mu Yan uwan junane
@fatimahalliru3530Ай бұрын
Nasanta alibya take dazama duka duka bawata wuce 3da zuwaba kuma tonawa mutane asiri dakeyi tana zaginsu wallahi dakisan metake aikatawa da ko kallon banza akace tayima Wani bazatayina don duk kanwar jace bazan tona asirintaba donbakyau tonawa musulmi asiri