Wata Sabuwa: Masu Cewa Sheikh Albani Bai Barwa Iyalan Sa Komai Ba Karya Ne, Yabar Musu (30,000,000).

  Рет қаралды 13,484

Daga Malaman Mu

Daga Malaman Mu

Күн бұрын

Пікірлер: 58
@auwalabubakar-bl6lr
@auwalabubakar-bl6lr 4 сағат бұрын
Bakomai malam. Allah ya saka muku da alkhairi. In sha Allah alkhairi ne zai biyo bayan duk wannan cece kuce
@إبراهيمالنحوي-ب5غ
@إبراهيمالنحوي-ب5غ 3 сағат бұрын
ماشاء الله تبارك الله أحسنت نفع الله بكم وسددكم وتقبل منا ومنكم الطاعات وجعلكم ذخرا وظفرا للإسلام والمسلمين لاحرمكم الأجر والثواب إننا فخورون بكم نسأل الله أن يجنبنا الفتن ما ظهر منها وما بطن
@abubakarhalirubunza6280
@abubakarhalirubunza6280 4 сағат бұрын
To ji don Allah. Sai Kaga mutum yazo yana ta maganganu bai san hawaba bai san saukaba akan Sheik Albany
@ahmednuhu1466
@ahmednuhu1466 6 сағат бұрын
sai hkr fa mlm Abu na jama'a sai kunyi hkr sbd yanayi na al umma Allah yabaku ladan rike Amana
@rabiatimamikara1345
@rabiatimamikara1345 5 сағат бұрын
Allah SWT ya yawaita irinku. Wakafi kuma Insha Allah zecigaba gaskia ya me duk Wanda keson a rushe wakafi BA masoyin Albani bane. Yaushe ne ma Yan kungiyoyin sukafara son Albani munafukan banza
@aliyumuhammadmakarfi1993
@aliyumuhammadmakarfi1993 6 сағат бұрын
Wallahi ala ma taqulu wakil, su kuma masu kawo baraka, Allah Ya shirya dasu
@AboubacarAlassane-f7t
@AboubacarAlassane-f7t Сағат бұрын
Daga Gabon salut Ina tare ku
@muazuyahuza2514
@muazuyahuza2514 4 сағат бұрын
Ubangiji ALLAH ya jikan malam Wlh duk wanda ya kirkiro wanna maganar bai kyauta Ku kuma Ubangiji ALLAH ya taya ku ruko MALAM YAYI DAI DAI WLH sharin makiyane
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 7 сағат бұрын
Wlh duk mutumin kir ki yasan daliban mlm sun kiyaye masa amanar da ya daura musu duk mai zagin su sai sun yi shari.a aaban allah
@Djzaki503
@Djzaki503 3 сағат бұрын
Ameen summa Ameen🤲🤲 y'a Allâh yabaku ikon tshenyi wannan jarba Ameen ya Allâh🤲🤲🤲
@nanaser942
@nanaser942 4 сағат бұрын
Masha Allah. Allah ya baka lada. Haka ake so wallahi. Allah ya rahamche mallan Albany Zaria. Ameen.
@SamailaHashimu
@SamailaHashimu 7 сағат бұрын
Masha Allah... Wannan fa duk illar matarsa ce wlh Allah ya tsare mana zuri'a
@MansurRufai
@MansurRufai 5 сағат бұрын
Allah ya saka da Alkairi. Kuyi haƙuri da maganganun mutane
@arufai
@arufai 47 минут бұрын
May Allah bless you people for handling albani affairs
@BashirDanhajiyaAdamu
@BashirDanhajiyaAdamu 4 сағат бұрын
Allah yasaka muku da alherinsa, Allah ya dapa muku
@samailagado9913
@samailagado9913 4 сағат бұрын
Allah ya saka da alkhari
@AhmadAminuHaris
@AhmadAminuHaris 5 сағат бұрын
Allah ya kara riko da hannayenku Dan sauke nauyin da yake kanku
@usmanisamuhammad6568
@usmanisamuhammad6568 7 сағат бұрын
Prof. Abdu Nafi'u, my lecturer. May Allah continue to guide, and protect
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 5 сағат бұрын
Allah yasakamaku da alkhairy Allah yajiqan malam da rahama
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih 7 сағат бұрын
Amen Ya Allah, Allah ya kawo mafita,munafukai su ji kunya
@saifu547
@saifu547 2 сағат бұрын
Allahumma amen shukuran
@abubakarhalirubunza6280
@abubakarhalirubunza6280 4 сағат бұрын
Allah yasakamuku da Alkhairi
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 5 сағат бұрын
ما شاء الله، جزاكم الله خير ا
@MurtadaMuhammad-p2j
@MurtadaMuhammad-p2j 7 сағат бұрын
MashaAllah ❤ MashaAllah ❤ MashaAllah ❤ Jazaakumullahu Khairan khatheeran
@uthmanabubakar4863
@uthmanabubakar4863 7 сағат бұрын
Jazakumullahu Khairan wa Barakallahu feekum.
@AbubakarAdamjajaye
@AbubakarAdamjajaye 4 сағат бұрын
Allah ya jikan mlm kuma Allah ya saka muku da alkairi
@souphysouphy8280
@souphysouphy8280 6 сағат бұрын
Allah ya saka maku da alkhairi, kamanta baka fadi albani TV da radio ba, ga kuma daukar dawai niyar iyalin mallam tayau da kullum. Gaskiya daliban mallam kun rike amana
@abubakarhalirubunza6280
@abubakarhalirubunza6280 4 сағат бұрын
Amin ya Hayyu ya Qayyum
@ChaibouChoba
@ChaibouChoba 3 сағат бұрын
❤❤❤
@MusaYahaya-h1q
@MusaYahaya-h1q 5 сағат бұрын
Allah yasaka muku da alkhairi,shi kuma malam Allah ya gafarta masa
@fahdgonda3822
@fahdgonda3822 6 сағат бұрын
Allahu akbar ! Allah yashirya zuri'ar malam yasa su fahimci gaskiya kukuma jagororin makarantar Allah yaqara rufamaku asiri yabaku ikon cigaba da yada addinin Allah da iklasi Allah yasa aljannatul firdaussi ce makomarku
@Ouhouabubacar
@Ouhouabubacar 7 сағат бұрын
Allah yasa mudace 🤲🤲🤲🤲
@muhammadnura3244
@muhammadnura3244 4 сағат бұрын
Allah yaganar dasu
@FalmataMohammed-e1c
@FalmataMohammed-e1c 6 сағат бұрын
Allah yasaka da alkhari❤❤❤❤
@abdulgaffaribrahimgambo907
@abdulgaffaribrahimgambo907 5 сағат бұрын
Wlh i am really missing Sheikh Albaniy
@RabeRabe-o2m
@RabeRabe-o2m 4 сағат бұрын
Allah.yajikan.malan.albani.darahama.😭😭😭☝️
@hamdigardening
@hamdigardening 6 сағат бұрын
Aameen
@abdulgaffaribrahimgambo907
@abdulgaffaribrahimgambo907 5 сағат бұрын
Allah ya jiqan shehein mu...
@daudayakubu6196
@daudayakubu6196 7 сағат бұрын
Allah ya sakada alkhairiee
@harunaUkerder
@harunaUkerder 6 сағат бұрын
Allah ya sa kada alkair
@V-Voiceless
@V-Voiceless 5 сағат бұрын
Allah yasaka muku da alheri da kokari da kukeyi. Sai dai suma ya kamata ayi kokari a tallafa musu, rayuwan yau ta wuce tunanin kowa, wanda yake dashima na kuka bare wanda baidashi. Miliyan talatin kuma bawai duka a tsaban kudi ba inka raba wa yawan iyalen albani ay ba komai bane. Nidai ina rokon a duba wa iyalen nasa, inda suna dashi baza aji muryansu ba. Kowa kaga na neman kudi to Yanada matsalan kudi. Ni banga laifin suba kokadan
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 3 сағат бұрын
Ai ba a ce maka ba a tallafa musu ba. Ana yi dai dai gorgodo.
@V-Voiceless
@V-Voiceless 43 минут бұрын
@Speedyvampir2 is not enough in ana maganan iyalen Malam Albani ne. They deserve a 100 million or more
@idrisabdullahi2455
@idrisabdullahi2455 6 сағат бұрын
Good bless you
@MuhammadMunib-n1y
@MuhammadMunib-n1y 7 сағат бұрын
Allah ya Shiga tsakanin Nagari da mugu
@AminaMuhammad-k5p
@AminaMuhammad-k5p 4 сағат бұрын
Nima danaji shieq yusuf sambo rigachukun yayi maganan sai da naji kirjina yayi dam,da inda yace anawa iyalan mlm gori wai har ashanan gidansa sai ance an sai musu.
@KabiruUsman-nt7ry
@KabiruUsman-nt7ry 6 сағат бұрын
Malan kuyi hakuri Allah yayi maku jagora
@Human.424
@Human.424 3 сағат бұрын
Get out masu ci da addini kawai. Kubasu makarantarsu su kula dashi
@khadimulansartv
@khadimulansartv 6 сағат бұрын
Su yaran ne suka fada ai ba mutane ba, Abdulrahman yace Bai bar komi ba sai takarkace
@muhammadfaisal9284
@muhammadfaisal9284 5 сағат бұрын
Abdurrahman kan ya fada cewa an bar musu gado Kuma sun gada, daga ciki ya gadi motar malam
@khadimulansartv
@khadimulansartv 5 сағат бұрын
@muhammadfaisal9284 Malam kudi yace babbansu Bai bar musu ba kaje ka sakeji.
@SalimYahuza-z3l
@SalimYahuza-z3l 6 сағат бұрын
Karya kaki Wawa kucekanko
@ahmadyusuf6098
@ahmadyusuf6098 6 сағат бұрын
Allah Zai Muku Sakayya da Abin da ka gaya masa
@TukurAlhajiali
@TukurAlhajiali 4 сағат бұрын
Kubasu hakkinsu Kawai shine mafita
@SAIFUSYS
@SAIFUSYS 3 сағат бұрын
Jahili ba gaskiya kakeso ba, ra'ayinka kakbi
@SHAWARATV-r1e
@SHAWARATV-r1e 56 минут бұрын
Allah ya kawo mana zaman Lfy Ameen
@ibrahimyusufyawale2180
@ibrahimyusufyawale2180 4 сағат бұрын
Allah ya saka da alkhari
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН
Mahangar Zamani tare da Bello El-Rufai
29:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 28 М.
Hassada ga Albani Zaria
2:33
Kabir Abubakar Asgar
Рет қаралды 11 М.
ÇA SENT MAUVAIS POUR LA CEDEAO, LE SÉNÉGAL SE RAPROCHE DU MALI DONC DE L’AES
11:47
KANTE J.VISIONNAIRE LE VRAI
Рет қаралды 4,3 М.
DA BAZARMU: MARYAM NA DAKON SOYAYYAR SANI DANJA ?
25:00
DW Hausa
Рет қаралды 5 М.
Bayan maganar mijin Aljana. An 'kara samun wani sabon hatsabibin
5:30
Kundin shahara
Рет қаралды 171 М.
003 Maraba Da Watan Alkhairi
57:53
Malam Ahmad Tijjani Gurumtum Tv
Рет қаралды 1,1 М.
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН