Allah dai ya taimakemu buhari ya tsallake wannan kuncin da ake ciki a Najeriya.
@MunirAbdullahi-m5wАй бұрын
To gaskiya buhari ya dade yana jefa alumma cikin garari da damur rayuwa, harya kawo abunda muke ciki ayanzu fatammu dai shine allah ubangiji yasaka mana, masifar da ya jefa yan nigeria aciki.
@hassanmusasada4251 Жыл бұрын
Sanadiyar Rushewara mulkin Farar Hula Bahari ne. Karshe Rushewar Tattalin arzikin Nigeria Ayau shine Allah ya sawake
@muawiyashuaibu Жыл бұрын
Allah ya sa mu dace
@rabiuisa9378 Жыл бұрын
Ashe dadadewa tsinannene Allah yasakamana
@IsmailUsman-on4cr Жыл бұрын
Ka ce abun a jini ne toh Allah ya kyauta
@IsanDauya4 ай бұрын
Buhari daman tunchan mugune wllh ALLAH yamana maganinsa
@basirumatiahmad76064 ай бұрын
Buhari Dan wahalane da ma
@balarabacikaji9259 Жыл бұрын
Allah ya qara nisan kwana Baba Buhari Allah ka sa yayanmu sumaye gurbinku mazan jiya🤲
@danbakaryatv20 күн бұрын
Buhari na Yan yara inji kakanmu
@kamilabdallah206210 күн бұрын
😂😂😂😂
@rabiubala-xx4ntКүн бұрын
Ashe Daman tsohon mugu ne 😢😢😢
@sanimuhammad8125Ай бұрын
Kai jama'a ashe Buhari yadaɗe tsohon macuci wallahi
@YusufMusa-zt8xx2 ай бұрын
Allah ya kyauta makwaci
@abdullahiaminu5044 Жыл бұрын
Wannan labarin akwai gyara a kai, ya kamata a tuntubi daya daga chikin wadanda suka yi juyin mulkin.