Yadda Gobara Ta Kone Babbar Kasuwar Maiduguri Kurmus | VOA Hausa

  Рет қаралды 4,197

VOA Hausa

VOA Hausa

Күн бұрын

‘Yan kasuwa a Maiduguri babban birnin jihar Borno sun tafka asara ta miliyoyin naira sakamakon mummunar gobata da ta kone babbar kasuwar Maiduguri kurmus.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZbin: bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #elrufai #zaben #nigeriaelection2023 #nigerianelections #zaben2023
- - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
- - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZbin, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер: 1
@amnurahdam56
@amnurahdam56 Жыл бұрын
Allah ya maida mafi alheri🙏🏽
Labaran Talabijin na 21/09/17
10:01
BBC News Hausa
Рет қаралды 192 М.
Hukuncin Kotun Daukaka Kara Kan Rikicin Masarautar Kano
3:35
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
Abin da ya sa nake rawa a Gidan Gala - Tahir Fagge - BBC News Hausa
13:14
Boko Haram: Abu Umma Da Mai Sayar Da Nama | VOA Hausa
2:11
VOA Hausa
Рет қаралды 2,1 МЛН