YADDA NA KASHE KUKASHENI KAMAR YADDA NA KASHE KARAMIN YARO DAN TA'ADDAR GARKUWA DA MUTANE

  Рет қаралды 163,787

Hali Dubu Hausa Movies Tv

Hali Dubu Hausa Movies Tv

3 жыл бұрын

Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
Kindly Visit Our Website: halidubu.com
Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
--
#HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic

Пікірлер: 87
@MpAminu-sp5cz
@MpAminu-sp5cz 5 күн бұрын
Allah ya issanmu
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 3 жыл бұрын
inna lillahi wa inna illahirra ju'un Allah yasa mufi karfin zuciyarmu ya Allah ka tsare mana imaninmu ameen, duk wannan alamomi ne na tashin alkiyama kuma da sharrin azzaliman shuwagabanni da muka hadu dasu.
@ahmadidrisidris8893
@ahmadidrisidris8893 3 жыл бұрын
Allah ubangiji yajikanshi Yakuima shirya Wanda yai wannan aiki inmai shiryiwa ne
@user-on9ko9gn6s
@user-on9ko9gn6s 4 ай бұрын
Innalillahi wainnan ilaihirrajiuna Allah yarabamu damummunar qaddara Allah yajiqanwanda akakashe shikuma Wanda yakashe Allah yasa aimishi hukucin dasharia tatanadar domin yazama izina gamutane Allah yasauwaqe mana dukkammasifa da dabala yahayyu yaqayyum🤲🤲🤲
@SamdudeennasirIbrahim
@SamdudeennasirIbrahim Ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya kiyaye
@oumarouabdoulazizi3236
@oumarouabdoulazizi3236 3 жыл бұрын
Allah ya gafar tama wannan yaro chikouma wanda yakachechi Allah dai yasan yanda zai dachi
@ahmedibrahim4590
@ahmedibrahim4590 5 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilahir raji, un Kai wannan bala, I ubangiji Allah ka tsaremu da zur, armu daga aykata dukkan abunda zai rabamu da imanin mu wanda zai jawo zubar da jinin wani Dan adam
@aishatushehumuhammad5432
@aishatushehumuhammad5432 Жыл бұрын
Allah yakiyayemana zuriyarmu hanu da hannuwa
@dfdfcfsdswdxx3560
@dfdfcfsdswdxx3560 3 жыл бұрын
Ya Allah kashirya manazuria kashirya Alumar manzon Allah kaijamaa wannan masifadmetaikama
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 3 жыл бұрын
Allah ya shirye shi
@rachidousalifou5735
@rachidousalifou5735 3 жыл бұрын
waiiziya billahi abo kamar a flim Allah kiyeye mu daga son zouciya 'ya Allah ameen
@aishamuhammaddanlami7165
@aishamuhammaddanlami7165 4 ай бұрын
Inalilahi
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 3 жыл бұрын
Innalillahi allah kashiryamana zuria
@asmauharuna2964
@asmauharuna2964 3 жыл бұрын
Dan allah shima akasheshi
@moussaassayid7519
@moussaassayid7519 3 жыл бұрын
Walai ga abin tossayi .kaitcho
@ummuaishahi3529
@ummuaishahi3529 3 жыл бұрын
Wayu Allah na wanan waci iran rayuwaci Allah kake womana dauki ya hayyu ya gayyum😭😭😭😭😭😭😭
@roqaya6074
@roqaya6074 3 жыл бұрын
Allah yashiya mana zuri a
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 жыл бұрын
Ameen Ya Allah
@fatimaabdullalahi3088
@fatimaabdullalahi3088 3 жыл бұрын
Ameen y Allah
@abdulnasirjafar4112
@abdulnasirjafar4112 3 жыл бұрын
innalillahi wa innailaihirajuun
@Yawale-gk2bw
@Yawale-gk2bw 3 ай бұрын
Ameen
@user-rq2mu7yj2y
@user-rq2mu7yj2y 4 ай бұрын
Asm inahkira gaguwnatotun Nigeria dah Arika Katherine masuwannah aiki
@kmuhd9473
@kmuhd9473 3 жыл бұрын
Wayoo inalilahi ya Allah yashirya mana al umar musulmi ya Allah😭😭
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 3 жыл бұрын
Ni wlh inama mamakin yaya akai zuciyoyin wasu mutanen suka zamo haka 😭 yanzu mutane ahaka zamu zauna a irin wannan musiba wanne irin abune wannan? Kullin sai kaji sabon abu mara dadin ji da gani.. ka rasa mema zakace kullin sai kaga sabon musiba ka rasama me zakace laifin mutanene kokuma laifin gwamnati.. allah Ubangiji ya tsare mu da fadawa cikin irin wannan mummunan aiki idan kuka lura irin wannan aikin a lokutan baya yan arewa basusan wannan ba..menene ya faru? tayaya akai mutane suke kokarin zama haka? Laifin su wanene da hakan take faruwa? Addu'a kurum zamu cigaba dayi domin wannan ba karamin babban bala'i ne yake tunkarar muba
@abdullahimuhammedabdullahi9688
@abdullahimuhammedabdullahi9688 3 жыл бұрын
Subhananllah Allah kasa mufi karfin zaciyan mu
@user-gd2ip4mv6y
@user-gd2ip4mv6y 4 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun
@user-gd2ip4mv6y
@user-gd2ip4mv6y 4 ай бұрын
Allah yasa mufikarfin zukatanmu
@user-ux4lq8zr5r
@user-ux4lq8zr5r 2 ай бұрын
Allah yaraba mu da masifar koya da karshen zamani
@user-si6tr6ho9i
@user-si6tr6ho9i Ай бұрын
😅 2:30
@nabilaibrahim8442
@nabilaibrahim8442 3 жыл бұрын
Allah ya Allah katsaremana zukatanmu kashiryamu
@samirahassan2147
@samirahassan2147 3 жыл бұрын
Innalillahi wa,Inna ilaihir,Raju,un Ya Allah kasa mufi karfin zukatan karabamu da Rudin duniya
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 4 ай бұрын
Allah yashirya
@jamiluyusuf9973
@jamiluyusuf9973 3 жыл бұрын
Waiyazubillahi Allah kashiryimu
@HalimaSadiya-yr7nl
@HalimaSadiya-yr7nl 5 ай бұрын
Anas
@user-sf5jy7tr8v
@user-sf5jy7tr8v 4 ай бұрын
Innalillahi wainnailahi rajuun Allah ya gafarta masa yasa Aljanna Makuma 😂😂😂
@aminugarba3716
@aminugarba3716 9 ай бұрын
Ya allah ka tsaremu karmukashe kar akashemu
@user-on9ko9gn6s
@user-on9ko9gn6s 4 ай бұрын
Kucigaba dahukunta wayanda sukayi kisankai haka allah yace dokar allahne yin hukunci indaace tunfarko kunayin haka dakisankai yayisauqi
@IbrahimSalo-mn4df
@IbrahimSalo-mn4df 4 ай бұрын
allah katsare damummunar kaddara😭😭🚗
@moussaassayid7519
@moussaassayid7519 3 жыл бұрын
Walai Yan arewan Nigeria kunayin abin koumia anan douniya har a lahira
@rachidousalifou5735
@rachidousalifou5735 3 жыл бұрын
Amman baguda tausayi haba dan Allah kuji storon Allah yen najeria kufa musulmai ne
@user-on9ko9gn6s
@user-on9ko9gn6s 4 ай бұрын
Kaibakasan komaiba duk kashe kashen da akeyi anajeria WA akata6a yiwa hukunci Katina dahaka da.ace anayin hukunci daba akawo har warhaka anakashe mutane abanza dawofiba sucigaba dayin hukunci haka Allah yace
@palkisuadam5501
@palkisuadam5501 3 жыл бұрын
Inna nillahiwa inna elehim rajiun Allahu ma ajirni fimasibatihi wa.akhrinli khairan minha 😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@hamdekalide985
@hamdekalide985 3 жыл бұрын
Wai dan Allah su wane irin mutane ne basusan wataran zasu mutu ba
@umaribrahim28
@umaribrahim28 Ай бұрын
Allah ya tsare mana ku police din Nigeria
@dogoali8067
@dogoali8067 3 жыл бұрын
Allah saka
@abdoullahimahamadou5247
@abdoullahimahamadou5247 3 жыл бұрын
ina'lilahi wa'ina ilaihi rajou'aun
@zainabmusa9936
@zainabmusa9936 3 жыл бұрын
Maganar Baza wlh duka lokaci dá Naga ya garkuwa dá mutane suna kashesu Ama bazaku nuna adauki hukuci ba whi ya Nigiria ide bazaku gyaraba ide hukuma batasa Ana yake hukuci dá addini musulici yazu dashi to whl matsala aruga kalota mutune anunawa duniya ya kashe mutu da uwasa Ama babu aboda akayimasa Yadawu Yana rayuwa to meya zaisa suju tsoro wlh hukuma duka kuka bada hayar Barna Ida Ana hukutaso duka wada ya kashe akasheshe duka wada yayi sata ayakimasa anusa wlh dawana Barna adina Ama Wai Sai mutu yayi laifi ko ya kashe dá uwasa Wai kaji Yana cewa ayi hakuri shere shedane bashi dá hakali lokaci DAYA kashe muslimů dá uwasa
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
Gsky ne wlh
@mbbvnnb1272
@mbbvnnb1272 3 жыл бұрын
Allah ya tsaremu
@fatimaabdullalahi3088
@fatimaabdullalahi3088 3 жыл бұрын
Allah yasa mufikar fin zuciyar mu
@nazifiiliyasu4694
@nazifiiliyasu4694 3 жыл бұрын
Ameen yah Allah
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 жыл бұрын
Ameen Ya Allah
@moussaassayid7519
@moussaassayid7519 3 жыл бұрын
Walai musulmine Nigeria kuji tsoron Allah.
@YaubayusufYusufYola-mn6cy
@YaubayusufYusufYola-mn6cy 11 ай бұрын
Yauba yusuf yola adamawa ganye new market
@smaloney3215
@smaloney3215 3 жыл бұрын
Allah kasa mufi karfin zuciyar ameen ya Allah
@hajiyasafiyasafiya3954
@hajiyasafiyasafiya3954 11 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ileyhi rajhoun
@user-ir9fx2lw7l
@user-ir9fx2lw7l 4 ай бұрын
Yah salam Astagfrullah Allah yah shirya
@user-lq4rd9ox1l
@user-lq4rd9ox1l 3 жыл бұрын
انالله وانااليه راجعون
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭😭😭😭
@marakisiyyagarba8300
@marakisiyyagarba8300 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@hajiyabababimaabdulrahaman7808
@hajiyabababimaabdulrahaman7808 3 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirraji uun.😭😭😭😭😭
@sayyadah1940
@sayyadah1940 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@aminuusman8651
@aminuusman8651 3 жыл бұрын
Ya kamata akasheshi yadda y nema agaban jama’a domin ya zama izna ga sauran masu aikata haka
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 3 жыл бұрын
Hakane in kuma an kasheshi Allah ya amshi tubansa
@hajiyabababimaabdulrahaman7808
@hajiyabababimaabdulrahaman7808 3 жыл бұрын
@@bbmubarakmubarak7899 wannan yaregeshi da Allah.amman inarokon Allah yashiryar da musulmai gabakidaya.😭😭
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 3 жыл бұрын
@@hajiyabababimaabdulrahaman7808 amin yaa rabbi wannan abu yana firgitani wlh
@maijiddamuhammedmaijidda6378
@maijiddamuhammedmaijidda6378 3 жыл бұрын
A kashe shi sabo da izinah ga yan baya,Allah ya karbi tubansa😭😭
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 3 жыл бұрын
@@maijiddamuhammedmaijidda6378 amin yaa rabbi kuma ayi public din kamar yadda ya fada wlh zaifi
@hajiyabinta1192
@hajiyabinta1192 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭
@user-fq8tz3yi8u
@user-fq8tz3yi8u 3 жыл бұрын
أنا الله اليه راجعون 😭😭😭😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔💔💔🤔🤔😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@asmaououmarou5989
@asmaououmarou5989 3 жыл бұрын
Ubangiji ya chiryemu
@tahiraloveabdullahyamta4998
@tahiraloveabdullahyamta4998 3 жыл бұрын
Anyway he tired
@maijiddamuhammedmaijidda6378
@maijiddamuhammedmaijidda6378 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭💔😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔
@user-bt1cn2yl5t
@user-bt1cn2yl5t 4 ай бұрын
Money is the root of evil
@freshgirlmaigatayargol9615
@freshgirlmaigatayargol9615 3 жыл бұрын
Astaga firullah
@tahiraloveabdullahyamta4998
@tahiraloveabdullahyamta4998 3 жыл бұрын
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un i can't watch this video the killer omg I'm pity him
@susueslamnewhiwete6540
@susueslamnewhiwete6540 3 жыл бұрын
, 😭😭😭😭😭😭😭
@prince-rc5pv
@prince-rc5pv 3 жыл бұрын
Don't forgive him,
@tahiraloveabdullahyamta4998
@tahiraloveabdullahyamta4998 3 жыл бұрын
Nigerian English
@abdulnasirjafar4112
@abdulnasirjafar4112 3 жыл бұрын
Allah ko
@tahiraloveabdullahyamta4998
@tahiraloveabdullahyamta4998 3 жыл бұрын
the whole police can't speak English
@fatimarabiujibril271
@fatimarabiujibril271 3 жыл бұрын
And so?
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd 4 ай бұрын
Allah yashirya
@user-pp5hz7fl4z
@user-pp5hz7fl4z 5 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihin rajun
@shsjsjfjsjdk3867
@shsjsjfjsjdk3867 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭
Wani mai Kasuwancin Naman Mutane.
13:51
Verified News
Рет қаралды 192 М.
WATA MATA TA KONE GIDAN TSOHON MIJINTA SABODA KISHI
14:38
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 113 М.
ПАРАЗИТОВ МНОГО, НО ОН ОДИН!❤❤❤
01:00
Chapitosiki
Рет қаралды 1,4 МЛН
КАРМАНЧИК 2 СЕЗОН 6 СЕРИЯ
21:57
Inter Production
Рет қаралды 445 М.
Chips evolution !! 😔😔
00:23
Tibo InShape
Рет қаралды 42 МЛН
Cat story: from hate to love! 😻 #cat #cute #kitten
00:40
Stocat
Рет қаралды 15 МЛН
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 1,4 МЛН
BRODASHAGGI RENTS ROOM IN DAVIDO'S BANANA ISLAND HOUSE TO CHARLES OKOCHA
14:29
official BRODA SHAGGI
Рет қаралды 5 МЛН
USAID, IITA's Brown Field Day observed at Cowpea Demonstration plot
1:05
MACE ME KAMAR MAZA TAYI MAGANIN YAN DAMFARA A NIGERIA
25:43
SALAHA MEDIA TV
Рет қаралды 728 М.
WANI KARAMIN YARO DAN TA'ADDA YA TONA ASIRIN KIKAU DA  YADDA YAKARKE AKAFARSA
5:07
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 99 М.
ПАРАЗИТОВ МНОГО, НО ОН ОДИН!❤❤❤
01:00
Chapitosiki
Рет қаралды 1,4 МЛН