Yadda 'yan bindiga suka yi ajalin Sarkin Gobir Alhaji Isa Bawa bayan garkuwa da shi a Sokoto

  Рет қаралды 9,724

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 32
@FatimaAbdullahi-u6w
@FatimaAbdullahi-u6w 5 ай бұрын
😢😢😢😢 wayooo Allah Sarkin mu mu Gobirawa Ubangijin Allah ya tona musu asiri duniya da lahira
@zainabsale7147
@zainabsale7147 5 ай бұрын
Innalillahi Wa Inna ilaihi Raji'un, Allah Yasa Yana Rate din, Allah Kuma Ya Isamashi, Allah Ya Kubutar Da Sauran Mutanan Da Ke Hannun Su Ameen🙏
@shamsiyatsalisu8877
@shamsiyatsalisu8877 5 ай бұрын
Allah ya isa 😭
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 5 ай бұрын
Lahaulla walakuwata illabillahi Aliyal Azim wai dan Allah Idan Har dagaskene nageria yaakeso
@ramadankarim3401
@ramadankarim3401 5 ай бұрын
Inna lillahi wa Inna alaihim raju'un allah yaji kansa da rahama yasa aljannah ce makoma su kuma dasuka aikata masa ta,addanci allah ka tsinemusu albarka allah ka dauwamar dasu a wutar jahannama
@nuramurtala7759
@nuramurtala7759 5 ай бұрын
Allah Yayi muna maganin su ta hanyar da yakamace su
@shuaibuisamuhammad867
@shuaibuisamuhammad867 5 ай бұрын
Hassbunallahu.wa ihmal wakil
@zayyanuabdullahi6185
@zayyanuabdullahi6185 5 ай бұрын
Hasbunallahu wani imal wakil
@shehusani7241
@shehusani7241 5 ай бұрын
Allah yah jikansa
@ABUBAKARBabasadik
@ABUBAKARBabasadik 5 ай бұрын
Allah Ya mishi rahama
@shuaibuisamuhammad867
@shuaibuisamuhammad867 5 ай бұрын
La haula wala kuwata illa billahi😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@kudiratlasisi6727
@kudiratlasisi6727 5 ай бұрын
Inna lillahi wà inna ilayhi rajiun, abin ba dadinji wallahi. May Almighty Allah forgives his shortcoming.
@AdamMuhammad-vj1yi
@AdamMuhammad-vj1yi 5 ай бұрын
Tarihi ya maimaita Kansa, Haka kakan waddanan yan ta addan wato kasurgumun Dan ta adda Dan fodiyo ya kashe kakan wannan sarkin "umaru bawa Jan gwarzo, Amanar Allah tachiku fulani kamar yarda kukaci amanar hausawa a kasar Hausa
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 5 ай бұрын
Kaje kasan tarihi tukunna kafib kazo ka kunna fitina tsakanin musulmai. Dan Fodio yayi fada ne da yayan BAWA JAN GWARZO bayan Sarki Bawa ya rasu.
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
@@AdamMuhammad-vj1yi Wallahi tarihine ya maimaita kanshi sun maimaita abinda ɗan fodiyo ya koyamusu
@BalaAbdu-e4t
@BalaAbdu-e4t 5 ай бұрын
Waifa. Akwaigwamnatikenan anajiriya Allah yasakamana
@Frdoes
@Frdoes 5 ай бұрын
Innalilahi wa inna ilehi rajiun,,,😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@AbdurrahmanAbdullahi-ll1no
@AbdurrahmanAbdullahi-ll1no 5 ай бұрын
Na rantse da girman Allah in Ina cikin iyalin sarki duk Wani jamiin gwmmanti yazo Muna taaziya sai nayimasa rashin mutunci yanzu zakaga yadda jamian gwammanti zasuje gidansa taaziya
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
@@AbdurrahmanAbdullahi-ll1no ya kamata Gobirawa ku kori duk wasu Fulani daga kasarku wallahi kafin su karasa kasheku
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
@@AbdurrahmanAbdullahi-ll1no Daman ɗan fodiyo ya kashe kakansa kuma gashi yanzu jikokin ɗan sun maimaita kullum zasu rinka kasheku matukar baku koresu daga yankinku
@shamsiyatsalisu8877
@shamsiyatsalisu8877 5 ай бұрын
Wlh nima haka nafada
@aliyuabdullahitoranke7994
@aliyuabdullahitoranke7994 5 ай бұрын
😭😭😭
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
Tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kashe kakansa kuma gashi yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita Aikin ɗan fodiyo
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 5 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
Matukar Bahaushe baiyi fito na fito da Fulani to haka zasu rinka kashemu kullum saboda yan uwansu ne sarakuna da yan siyasa babu abinda Baza'ayi
@BoyiBapeto
@BoyiBapeto 5 ай бұрын
Allah yakyauta
@annushuwatv
@annushuwatv 5 ай бұрын
Akwai zalunci a lamarin nan
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
Hausawa muna cikin Bala'in mulkin Fulani muda kasarmu garuruwanmu amma wata kabila daban tana juyamu yanda sukeso
@ibrahimjinaidaliyu8785
@ibrahimjinaidaliyu8785 5 ай бұрын
Wallahi kuwa,
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 5 ай бұрын
@@ibrahimjinaidaliyu8785 matukar Gobirawa baku kori Fulani daga yankinku to haka zasu rinka kasheku kullum domin wallahi Fulani sunyi Alkawarin kauda Hausawa a doron kasa
@ABUBAKARBabasadik
@ABUBAKARBabasadik 5 ай бұрын
Hasbunallahu Wani imal wakil
@Fatima_flth
@Fatima_flth 5 ай бұрын
😢😢😢😢
Mun fara kama 'yan bindigar da matsin lambar sojoji ya ko
7:32
DCL Hausa
Рет қаралды 3,1 М.
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
My scorpion was taken away from me 😢
00:55
TyphoonFast 5
Рет қаралды 2,7 МЛН
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
Гениальное изобретение из обычного стаканчика!
00:31
Лютая физика | Олимпиадная физика
Рет қаралды 4,8 МЛН
Ana murza gashin baki a jam'iyyar NNPP ta Kwankwaso Kano
5:28
DCL Hausa
Рет қаралды 1,9 М.
A karshe Sheikh Bello Yabo ya magantu kan yarjejeniyar SAMOA da Nigeria ta saka Hannu
20:10
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 69 М.
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН