muna godiya yawan shan ruwa xai taimaka mana sosai kenan ko dunda inkanasha bakajin yunwa
@addawiyya8692 жыл бұрын
Dan Allah sister inada tambya tayaya ake rage nauyi
@rukyabdul83322 жыл бұрын
Dan allah kifadamana abincin dabasu da calories
@physio_inaminute2 жыл бұрын
Abinci daya na sani da ba shi da calories. RUWA!
@ramziyyaabdullahi93263 ай бұрын
@@physio_inaminute green tea
@bilkisuuthman56152 жыл бұрын
Inada tambya plx reducing calorie din ynx for example quantity din abinci da muke ci kenan zamu rage kaman in kana cin indomie 2 ka koma daya kenan pxx explain more
@physio_inaminute2 жыл бұрын
Eh zai iya nufin hakan ma. Akwai hanyoyi da yawa da za a iya reducing calories. Zan yi magana akansu a daya daga cikin videos din weight loss series din inshaAllah