Maman izalan nagéria ,inkana neman chédanay karka nemo nabioussou ,yaou allah yahoré muna makamay damuna iyya spiony kowayé inday Yana nuffimu dacharri , gawani albichir duk Wanda yakulla alaka da France inchallah Say yahaddassa bala'i akarsa munussan France kamar hanzin cikinmu malamay da ciyassa imba nagéria ba ? Kayi concentrat kan addini koda Konan ambaroku ,ciyassa munafurtché gachi kunssa kanku ciki , this a problème between two gouvernement ,tun zuwan tunubu kugamana alkhayrin da yakamaku , chin inacé izalan gida chaydan inada dalili (mi kaffara dachi akan matsalar tiani tunubu ,ka karé dazancén akida )
@NasserNasserou6 күн бұрын
Wannan wlh gaskiya cé
@Moutariadamou-e5j5 күн бұрын
Anyi walkia munganku, gaskia sawran malamai kunji kunya.mabarata a villa assorok
@AboubakarMahamadouMalamNaigue5 күн бұрын
Malam katafi Akaramaka kudi Kay mala'ikane
@MamanMassaoudouDanchibo3 күн бұрын
Ba a malanta da kwadai Allah ya jikan su Albani zaria
@AdamAAudiusoumn4 күн бұрын
Nuhu Rubadon Shima mayaudarine Kuma Dai mllm wannan yanuna Kuba goyon Bayan Tulumbu Akan duk Abubuwan Dake faruwa Arewa cin Nageria
@souleymanehamidou81033 күн бұрын
To Malam shi Nuhu Rubado malaika né ko?
@jabirsalisu2015 күн бұрын
Ya danganta ga irin shuwagabannin da muke da su. In da ace suna da gaskiya to da wallahi ko jaki aka gayawa ba zai yarda ba. Saboda gaskiyar su. To amma basu da gaskiya.
@AdamAAudiusoumn4 күн бұрын
Toh mllm Atsai Da motar mana Asake Direban saboda Chan dama Bashi Da Inganchi
@Lawanisiaka-d6p5 күн бұрын
munafucinku zaikare kanku wallahi
@AdamAAudiusoumn4 күн бұрын
Inshaallah
@rabiatam.sanusi48284 күн бұрын
Kar muka kallonki, duk kuna da naku kaso cikin mugun shugabanci zalunci da ake, duk abunda kukayi kan munbari da majalisunku zakufaɗi gaban Allah. Maciya Amanar Al'umma. Subaka duniyar da kuke nema.
@MikaIlu-j9i5 күн бұрын
Mallam miyamatamu Baka arewa tayammane
@AdamAAudiusoumn4 күн бұрын
Nuhu Rubadon Shima mayaudarine Kuma Dai mllm wannan yanuna Kuba goyon Bayan Tulumbu Akan duk Abubuwan Dake faruwa Arewa cin Nageria