I'm so so sorry for your loss. I'm not shi'ite. I'm muslim salafy. It was really uncalled for. It was very sad indeed. It is in no way justifiable. Stay safe and always be careful please.
@fakhruddeensani29252 жыл бұрын
Ya Allah! I have never seen a man like zakzaky and his family the are noble example of life of prophet Muhammad and his noble family. I became shiite Muslim after the incident of Zaria Massacre. It open my mind to the reality of Islam. Ya Allah bless me with a noble shiite sister as wife and noble childeren. Grand us shaddah.
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Ilahee ajib 🙏🙏🙏🙏
@MuhammadUsman-po5uh2 жыл бұрын
Allah yasaka maku kuma duk mai murna da zalincin da akaimuku wlh bashi da imani
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Muna godiya da tausayawa
@MuhammadUsman-po5uh2 жыл бұрын
@@shahidanmutv matar nan tasa ni zubda hawaye, amma ga shawara maizai hana ku shawarci mallam Ibrahim elzakzaky yabar mabiyansa su shiga siyasa a sirrance wata rana wannan zalincin ba'aisa ayi mukuba duk dai da munsan zalinci baya dorewa amma aduba dai saboda lokacine na democracy
@AlhAbdul-eh7bk2 жыл бұрын
SubhanAllah. Ko wannan ya isa jawo wannan masofar. Allah Ya sauwake
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Amin ya Allah
@harunamohammad54662 жыл бұрын
Kaicooo Allah Sarki har Kuka nakeyi ganin Wannan labarin
@ibrahimmodibbo48032 жыл бұрын
Assalamu alaikum. It's been over 5months since I saw this. I really shed tears listening to all this. I'm Salafy Ahlus-sunnah, from Kaduna, not far from Zaria, Nigeria. I feel so sorry for you all, for what happened to you dear brothers and sisters. I'm so concerned kuma over you all, your health, and well-being waAllahi har ga Allah. Don Allah you should always abide by law regulations kawai to avoid all this saga. Please! There should be leaders that can always stop the youth from doing anything that could result to any problem of this manner. Stay safe! 💖
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Thanks
@DdDd-hj6be2 жыл бұрын
Allah ya isa Allah ya saka muku😭
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Amin ya Allah
@harunamohammad54662 жыл бұрын
Wallahi tun daga kashe Yan shi'a tun Daganan Allah Yacire Albarka cikin mulkin Buhari da mulkin elrufai Tabbas buhari da elrufai kunyi Zalunci Allah ya sakamuku mu hausawa bazamu manta da Gwamnatin Buhari ba Wllh Anci Amanarmu hausawa
@MuhammadUsman-po5uh2 жыл бұрын
Wannan hakayake
@mubarakbashir93392 жыл бұрын
Haba maln, maganarka magnr banza ce, nasan cewa sojoji sunada matsala, Amma a kaidar kasa shugaba guda akeyi, wayasu su tare shugaban sojoji, buhari baisa akashe kowa bah, tare shugaban sojoji najeriya a hanya shine ya janyo musu wannan
@harunamohammad54662 жыл бұрын
@@mubarakbashir9339 Shin tarewa sojoji hanya shine Zai kawo ayimusu kisan kiyashi ??? Shin Yanzu haka mahaifan Turji dan Fulani suna Raye Shima Turji Yana Raye ??? Shin Yanzu tarewa sojoji hanya shine ya kawo akayimusu Wannan kisan kiyashin ?? Lallai Idan hakane bahaushe yasha Wuya a karakashin Wannan gwamnatin domin shine Bashida Gata Muna Gani gashinan Mutanen kudu da Yan ta'addar Fulani suna kashe sojoji da Al,uma haryau ba,aje anyimusu ruwan Wuta ba sai Yan uwanmu hausawa Ake kashewa da sunan Banbancin Addini,,kaico duk Wanda baya tausayawa Yan shi'a Wallahi mamaki yake bani domin Nasan ba Bahaushe Bane mudai Yanzu hausawan mungane Ana Mana kisan mummuke ta wata hanyar daban,kamar yanda sauran kabilu musamman Fulani suke kishin yam uwansu to Wallahi Nima yanzu Ina kishin bahaushe Dan uwana ko kitistane balle Mai sallah ni yamsu na daina Wannan wawanci dan uwana nakeso ko ya kasance
@mubarakbashir93392 жыл бұрын
@@harunamohammad5466 hakane maganarka, Nima Ina tareda Kai, ni banaso akashe Dan uwana musulmi, ko bahaushe ko ba bahaushe bah, hatta Wanda ba musulmi bah as far as he's innocent, tabbas wannan kisan da akayiwa yan Shia bayada dadinji Kuma abin bakin ciki me, Amma Dan uwa idan har muna son junanmo dole muhana juna yin banna, Yan Shia Basu yarda da gwamnatun najeriya bah, Kuma baa gwamnati biyu a kasa, a haka Yan Boko Haram suka Fara, babu banna a kasa Kamar yin jayayya da gwamnati, domim hakan yakan jawo masifa babba Mai wahalar karewa, a haka Iran suka fara
@harunamohammad54662 жыл бұрын
@@mubarakbashir9339 Wllh a shekarun baya mukayi mistake sai yanzu Nagane naka shine naka duk lalacinsa ni Yanzu ko kitistane Wallahi matukar bahaushene to Ina kaunarsa balle Mai sallah kuma bazanso a cutar da shi ba
@muhammadsulaiman98032 жыл бұрын
Allah ya saka muku, wlhy an zalince ku Kuma sai Allah ya saka muku.
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Amin
@nusaibaabdulhadi78512 жыл бұрын
Ameen😭😭
@salisuaminualolo96432 жыл бұрын
Subhanallahi Allah kayi Mana da kyau Amma nayi jimamin wannan Al,amari muguwar gwamnati Allah saka mana
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Ilahee ajib
@rabiliali9rabiliali9222 жыл бұрын
Ya slam Allah sarki
@nusaibaabdulhadi78512 жыл бұрын
Allah sarki Yaya😭😭😭😭
@bellosalisu89882 жыл бұрын
Allah ya isar maku😭😭😭😭😭.
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Amin
@ufodiyobala2 жыл бұрын
Regardless of the circumstances surrounding the invasion in the first place, killing of unarmed civilians, including women and children, should stand condemned and unjustifiable. Deeply sorry for your losses.
@yaseeraliyu9962 жыл бұрын
Kuyi hakuri but next time ku daina fito na fito da hukuma. Kowa yanada limit a rayiwa. Allah shi kadaine bashi da limit
@nasirdantiye28262 жыл бұрын
Shine abinda ya bawa zakzaki matsala kam. Baa fito na fito da gwamnati wai Dan kana tinanin kana da gaskiya, wani abin kanaji kana gani kake haqura, yanzu da ace ya daure ya danne da yayi saving lives din da aka rasa. Fito na fito da government bazai taba bawa mutum good result , dama kuma kasan yan shi'a da mugun baqin jini a idon mutane, in banda yanzu da ake Dan karatuttuka da ake Dan basu uzuri cewa su ba kafirai bane ba. Amma ko lokacin da aka kashesu ma wasu ai murna sukeyi. Allah ya kiyaye gaba yazaunar mana da qasar mu lafiya
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Amin ya Allah Amma ai zuwa sukayi har gida suka fara kashe mutane kaga Ina maganar da ya daure tunda ba'a nemi a tautauna ba SAIDE kawai mukaji harbi
@mubarakbashir93392 жыл бұрын
@@shahidanmutv toh ai shi suka zo bida, saboda shi ya jagoranci tagiyar, dole kuwa haha kalubale
@mubarakbashir93392 жыл бұрын
@@shahidanmutv Kuma ai Kuma tare shugaban sojoji kukayi, Kuma ga kaidar soja baya juyawa idan Kuma ya juya to dawowarsa akwai matsala, kun hanashi shiga zaria Kuma zakzaki yasaku, sukuma basa daukan rainin hankali, Kuma a Muslinci haramum ne yin fito na fito da gwamnati, bakin cikinmu shine innocent lives da abun ya shafa wallahi, Amma duk Mai jayayya da gwamnati dole ya fuskanci wahala
@harunamohammad54662 жыл бұрын
Kaico Buhari da elrufai kunci Amanar Musulmai Kun Zalunci bayin Allah Tabbas buhari akwai sakayya Cikin gwamnatinka Allah Ya Isa buhari
@alaminmalami33612 жыл бұрын
Yayan ka Jonathan fa?
@mubarakbashir93392 жыл бұрын
@@alaminmalami3361 ai shine tambayarshi?? Bayada hankali ga alama shima dan Shia ne
@ummibature16772 жыл бұрын
Allah yasa kugane gsky
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Amin ya Allah
@dairatutajulizziazarechapt20792 жыл бұрын
ALLAH zai saka muku
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Insha Allah
@nusaibaabdulhadi78512 жыл бұрын
Inshaa Allah😭
@ismailalo5762 жыл бұрын
Ya hayyu ya kayyum
@adodaniya59982 жыл бұрын
Ku Dena fito na fito da gwamnati said ku zauna lafiya
@shahidanmutv2 жыл бұрын
To mun gode
@abduldaura57612 жыл бұрын
Yan shi a sabon salon rainin hankali kaji iyayen karya
@shahidanmutv2 жыл бұрын
Allah sarki
@uzarirabiu98322 жыл бұрын
kaki kasar mu dama akan yan gari suka iya aiki amma ga yan ta,ada an kasa musu komai she yan gari