Baare, I am so proud of this true Hausaman. Finally, an authentic Bahaushe. ❤
@tahiranka60195 ай бұрын
Why are you proud of him?
@CerraMirriah5 ай бұрын
@@tahiranka6019 unappologically authentic to his true core! No gimmicks, no coonery nor buffonery! I wished thé northerners were this hard core selfves.
@Kebbifestival4065 ай бұрын
Because hi is not criminal@@tahiranka6019
@nusaibaabdulhadialiyu96605 ай бұрын
❤❤thanks
@Souleymane-xl2wh5 ай бұрын
😊
@andrewe.igbanugo65515 ай бұрын
I like this old man for fact that I love traditions so much, kudos to you bro
@Khady123455 ай бұрын
Allah yashirye shi,kuma don Allah yana bada maganin mayu da aljannu
@Ahmadabdullahiahmad-vp1lx5 ай бұрын
Allah ya shiryeka baba yadawo dakai addinin musulunci
@Lebeni-d5c3 ай бұрын
Tabas shine namu hausawa ba larabawa ba ❤
@ManumanuAbubakar21 күн бұрын
Atta allah ya shiryaka addinin islim
@kanomikia5 ай бұрын
Assalamu alaikum warahmatullaah Dan Allāh a Ina wannanutum yake Kuma ya za'ayi in isa zuwa gare shi Dan Allāh Ina son INYI masa da'awa ne Izuwa Musulunchi addinin tsira In Shaa ALLĀH SUBHĀNAHU WATA'ĀLA
@DAWAHAUSATV5 ай бұрын
08134468659
@muwafaqumar11435 ай бұрын
Atta hwaqo. Hatsabibin Dan tauri, muna yara munsha kallon wasarsa. Komai girman karfe sai ya kare. Yaransa basa yankuwa. I could remember akwai wata shekara yarinyar sa ta taso daga primary aka daukota akata yankata kuma bata yankuba. I know this man for the past 25years.
@ABBASBOYTV5 ай бұрын
naga an rubuta sunanshi bamaguje, bamagujen asali ne ko inkiya ne kawai? kuma awani gari yake
@Danalhaji90285 ай бұрын
Ba Bamagujen asali bane inkiya ce kawai. Bazamfare ne na kasar Anka@@ABBASBOYTV
@ABBASBOYTV5 ай бұрын
@@Danalhaji9028 nagane
@ahmadadamu78865 ай бұрын
Yaje ya kashe Bello Turji
@AlameenAbba-g8v5 ай бұрын
Dan Allah in kana da lambarsa ka taimaka min malam muwaffaq na gode
@SSABUBAKAR10215 ай бұрын
A'uzhu billaah minash shaidanir rajiim.
@MamoudouBaba-x5t3 ай бұрын
Shedan baya jifan shedan kai allah ya shirya tsufa yakama
@SAaduAliyu-zg7mh5 ай бұрын
Yanzu mai irin wnnn shekarun ace baya Sallah koda yake ba a yanke kauna Allah mai gafarane ga bayisa Allah yabaka ikon tubah na gsky kuma Allah yabamu ikon gamawa da Duniya lpy alfamar mazon allah sallahu alehi wassalam
@RabiouMaazou-pg5br5 ай бұрын
Amin ya rabbi allahu akbar 😢😢😢
@umaryaro59935 ай бұрын
Yama tuba Yana Sallah akace yanz
@ibrahimjinaidaliyu87855 ай бұрын
Ai gwanda shi da musulmi munafiki kamar yantaadda yan bindiga gwara wannan mutumin dasu
@Kebbifestival4065 ай бұрын
Kaje Saudiya da Kasashen Larabawa kaga ni Wasu har su mutu basa Sallah. Kuma Muslunci Daban Hausa daban
@ibrahimjinaidaliyu87855 ай бұрын
@@Kebbifestival406 suna dayawa kasan mu hausawa kowani wawa ya bude baki yayi magana
@MannirSaminu-o6pАй бұрын
Slm dawaday atta
@Lebeni-d5c3 ай бұрын
Shine na kwaray baba ❤❤❤❤
@jaafarcommando97585 ай бұрын
Alhaji Atta Bamaguje. (Atta Faƙo).
@umarabubaka98145 ай бұрын
Allah kashirya mu kashirya janaar annabi saw
@adoabubukarmohammed14724 ай бұрын
Habawa indai Gaskiya ne ga Su Timnibu nan ai kasan sunan su. Ku fada masa muji gobe shi da mataimakinsa sun Mutu. Kowa ya samu guri sai yayi ta Shararota.
@ibrahimbellobature77685 ай бұрын
Wannan bai Sanin girman Allah har sai yakaima kabari ziyara
@hassandanhaire51535 ай бұрын
Muna Mai Addua Allah Ya Shirya Shi.
@Hasneem5285 ай бұрын
Namiji wan namiji Maza gumbar dutse
@isaado48705 ай бұрын
Allah ya nufeka da tuba ka Musulunta, domin kuwa baka makara ba. Kuma Allah yasa 'Yan Tauri su dinga tallafawa rashin tsaro.
@nasirabdullahi98595 ай бұрын
Dan ahlla ina son lambar wayarsa🙏🙏🙏
@AuwaluHusaini-yg7jz5 ай бұрын
Bakasamu ba😂
@Basyirjaja5 ай бұрын
Lalle kam sheɗan bai jifar sheɗan. wannan ai ba abin dariya aciki. Allah Ya shirye shi, kafin ƙarshen rayuwa
Dan Allah baba yanada waQa da akamai ko bayada WaQa
@FannaShirem5 ай бұрын
Allha yasa kanada rabo
@AmosEric-l5c5 ай бұрын
Ameen
@auwalharuna47495 ай бұрын
Slm daga garin lagos 😅🎉
@Kebbifestival4065 ай бұрын
Abun Alfahari Bahaushen Asali Ba dole ne ko wane Bahaushe sai ya zama Muslimi ba
@Danalhaji90285 ай бұрын
Har photo na ta6a yi da Atta Fako shakara 35 da suka wuce lokacin Ina primary school
@tijjanisani84785 ай бұрын
Dan Allah ina bukatar ganinsa
@nurayahaya29725 ай бұрын
Katafo Zamfara Zaka Ganshi
@Muzakkiridris.5 ай бұрын
Allah ya qara tsarkake mana zuciyarmu,
@AboubacarTamaske-r7s5 ай бұрын
كي جميع ال يكوت عمي عمي
@SalihHiron5 ай бұрын
أنا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل سبحان الله 😭😭😭😭😭😭
@djibrilloukarfe22015 ай бұрын
Yayi taimako akkan yan taada
@MassaOudou-k9i5 ай бұрын
Amine suma amine
@aliyuadam98495 ай бұрын
Lallai anyi asarar rayuwa anan gaskiya😢😢😢
@ZakriaZekra5 ай бұрын
❤❤❤❤
@AbubakarUmar-qd2ws5 ай бұрын
Baba Kaci amanar mutanen jahar zamfara ga baki Daya dakabari har Yan bandits suke kokarin karesu
@tasiusulaimanadam95535 ай бұрын
😂😂 karyar banza ihun kawai
@amiami66705 ай бұрын
Amma yasan wannan yabar su Bello Turji da Dogo gide suke kashe mutane
@tasiusulaimanadam95535 ай бұрын
Ai tabbatar karyar kenan😂
@SYSH-c1m5 ай бұрын
Allah yashiryashi ya muslunta yadaina tsafi
@major92925 ай бұрын
Irin wadannan maguzawan ne idan ka hadu da marasa imani suke rikida suna kashe maharba
@Kebbifestival4065 ай бұрын
Kaji Wani Sharri. Saboda Yana Bahaushe ko
@AlameenAbba-g8v5 ай бұрын
Muna bukatar lbar sa Dan allah
@JereMohammedA.G.LaminuMegaScho5 ай бұрын
Hasararren tsoho kenan Allah ka shiryar damu tafarkin ka madaidaici Shi kuma wadda yakai wannan àrnen Makkah Allah ya isa. Munyi tir da Allah wadai
@HauwauAbubakar-s2z5 ай бұрын
Dan Allah yana nan raye kuma ina son number da za'a iya magana da shi
@nasirabdullahi98595 ай бұрын
Dan Allah inson numéro ka🙏🙏🙏
@MustaphaUssaini-q5e5 ай бұрын
Subhana
@amiami66705 ай бұрын
Ikon Allah
@tanimounesaadou44095 ай бұрын
لاحولا ولاقوة الابالله العلي العظيم واتوب اليه استغفرالله العظيم الذي
@RabiuRabiu-cn8wv5 ай бұрын
Stoho kayimuna maganin yan taadda da masu sasumuna turawa kayimaga ninsu
@mohammedlawal37215 ай бұрын
😂 wallahi yaban dariya Wai can inda suke jefe jefensu
@ashafaumar4695 ай бұрын
Nice update ❤❤❤❤
@ZakariazakariaZakariazak-ng4hw5 ай бұрын
❤
@HamzaMuazu-gq9sk5 сағат бұрын
Ajt
@Nashman901tv5 ай бұрын
Subhanallah
@rilwanuabubakar5945 ай бұрын
Faduwan Gaba Asaran Namiji, Kowa Ya Tuba Dun Wuya Ba Lada
@adamibrahim90985 ай бұрын
Subhaanallah
@bilkisaalhabbas70885 ай бұрын
Dan allah muna son nombar sa
@muwafaqumar11435 ай бұрын
Atta h'aqo
@MustafaMuhammadAdam5 ай бұрын
Dan Allah zan samu number shi
@tahiranka60195 ай бұрын
Bayada waya
@alhajimuhammad77975 ай бұрын
Tou me yasa ka bar Su Bello Turji da Dogo Gide
@kilodegorahtv24005 ай бұрын
Ai baisan faqoba Kuma shibaba baisan magajiba
@Mohammedaboubakar-o3s5 ай бұрын
😢😢😢إن رآلله وإن إلله رجعوا 😢😢
@HasNdd3 ай бұрын
Jb
@rabiusharefbabina28445 ай бұрын
Dan manzan Allah abamu number
@aliyuadam98495 ай бұрын
DAN ASARA KENAN WAI MAKKA YANA KALLO ANA SALLAH😢😢😢😢😢😢
@BrainstormFRW5 ай бұрын
Wannan mutumin yana buƙatar a yi masa tambayoyi don a rubuta iliminsa. Akwai ilimi na gargajiya wanda zai iya amfanar mutane a abin da ya sani. Ko wani daga cikin 'ya'yansa ya rubuta wasu abubuwa daga cikin iliminsa.
@Kebbifestival4065 ай бұрын
Kwaran Gaskiya Amma da yake Siyasar Fulani tayi tasiri a Zuciyar Mutanan Arewa sai aka Wofantar da shi