Ai da matsayin ku na Magada annabawa yadda annabawa Allah suke damuwa da Al ummansu wai ace yau A Nigeria mafiyawan mutane suna kwana da yunwa Amma malamai duk Masu cewa kada ai zanga zanga zaka Gansu a koshe mabiyansu arame to Yaya zaku iya bada fatawa akan abin da baka da iliminsa kukira malam da suke tare da al umma suna kwana basuciwa suyini basuciba sune zasu bada fatawa ina fatan za agane
@AlaminHabubakar3 ай бұрын
Ai da matsayin ku na Magada annabawa yadda annabawa Allah sike damuwa da Al ummansu wai ace yau A Nigeria mafiyawan mutane suna kwana da yunwa Amma malamai duk masu cewa kada ai zanga zanga zaka Gansu a koshe mabiyansu arame to Yaya zaku iya bada fatawa akan abin da baka da iliminsa kukira malam da suke tare da al umma suna kwana basuciwa suyini basuciba sune zasu bada fatawa ina fatan za agane