Allah Ya kara tuna mana asirin 'yan siyasar mu, masu cutar damu Allah Ka yimana maganinsu. Dan Bello Allah Ya kara maka albarka da kariya.
@fatimaabdullahi47824 ай бұрын
Gaskiya ne malam Allah ya qara maka lafiya ya amsa du,a ih
@hamisumusa55724 ай бұрын
Allah ya kara kareka akan makiya❤amin ya Allah
@ImamuAbubakar-b2n4 ай бұрын
Dan Bello Allah ya bashi kariya alfarmar fiyayyen halitta SAW
@AhmadAbubakarSalihu4 ай бұрын
Allah yakara basirah dan bello
@Masta-badamasi4 ай бұрын
Assalm alaikmk wrhmtllh brka da warhaka hasbunallhu wanni imalwakkil❤
@AhmadAbubakarSalihu4 ай бұрын
M bazu Allah yasaka mun gode ya jikan m nasiru
@KhadijaMukhtar-w2x4 ай бұрын
Bello turji za akama ba Dan bello ba
@Masta-badamasi4 ай бұрын
Assalm alaikmk wrhmtllh brka da warhaka hasbunallhu wanni imalwakkil❤ 1:14
@MuktariSalisu-jv6ek4 ай бұрын
Dan Bello Allah ya bashikariya
@ELSirajMohammed4 ай бұрын
Allah ya kare shi inshallah Babu a binda zai faru dashi
@زيتزيت-د6ع4 ай бұрын
Allahumma Ameen yahayyu yaqayyum Malam Allah yasakamaka da alhkairi
@maryamtanko38644 ай бұрын
Allah ya kare ka Dan Bello
@maryamtanko38644 ай бұрын
Allah ya kara tone ma Azzaluman shu'agabanemmu asiri
@زيتزيت-د6ع4 ай бұрын
Dan bello in sha allahu kafiqarfinsu Allah yakareka aduk indakake
@musaabdul26874 ай бұрын
Wallahi zasu kara mishi farin jini, da kuma kara tunzara jama'a.
@Isaayouba4 ай бұрын
Merci 🎉🎉🎉dan bolle
@elhibrahimoumarou33524 ай бұрын
Allah yakara tonamusu asiri
@AdawiyyaMuhamud-my2uk4 ай бұрын
Allah yakareshi daga sharrin su dama dukkan abinqi
@GaddafiHussain-ts5ki4 ай бұрын
Ameen y Allah
@AdawiyyaMuhamud-my2uk4 ай бұрын
Ameen malam
@idrissdaya11364 ай бұрын
Gaskiya ne dan bello
@BelloMubarak-y8h18 күн бұрын
Wllh amin
@AbdullahiAbdullahi-dg6us4 ай бұрын
Kaji tsinannu wadanda Basa kishin qasar 🇳🇬 su DA Al-ummarta
@jibrinalkhaseem52784 ай бұрын
Gaskiyane malam mutane munhaukace bamusaniba
@Sulemanismailsuleman4 ай бұрын
gaskiya ne Dan Bello tuna maso asiri
@habibayakubu12834 ай бұрын
To malam suma barayin mutane sunsan biyansu akayi suyi sata subata Zanga zanga
@MustaphaMagaji-dh9hp4 ай бұрын
gaskiya yakefada
@zinariyawaziri36894 ай бұрын
Basu labarin Ɗanbellon ya ma fi Tunubun daraja a America ba,balle har a je da kamo shi.
@jibrinalkhaseem52784 ай бұрын
Shegu barayin banza komi kuce akama ko akashe kuntadade bakukamaba
@AbubakarMaisaida4 ай бұрын
APC GOVT
@nabilaabdullahi63654 ай бұрын
Ai tinda yayima malamai kazafi ya fidda alert na karya yace an ba malamai kudi to wlh bazai taba gamawa da duniya lfy ba sai ya hadu da bala'i da musiba in dai bai tuba ba ya daina ma mutane kazafi ba
@GaddafiHussain-ts5ki4 ай бұрын
@@nabilaabdullahi6365 karyar me yayi ba a basukudinbane inda b ba a basuba mai basufuto sunfadi gaskiyar ba kamar yadda yafada
@aboumaharadjimammaneabouma52494 ай бұрын
A wajen ki yake kazafi
@masudmoluwajuwanlo93364 ай бұрын
Nima Ina da tunani irin naki babu wanda zai ci naman malamai ya zauna lafiya
@zynarbmustapher65884 ай бұрын
Suda suke cin amanar talakawa da da cin mutuncin malamai su Kuma su zauna lafiya ko? Toh Allah baya koyon zalinci.
@zynarbmustapher65884 ай бұрын
Kai kaga ya fito da receipt kodai mutane sun hada receipt shidai yace an bawa malamai 16m Kuma da gaske ne an bawa wasu suma sun fada wasu daga cikin malaman sunce an bawa wasu kudi Amma Basu fadi wadanda suka karba ba.
@Masta-badamasi4 ай бұрын
Assalm alaikmk wrhmtllh brka da warhaka hasbunallhu wanni imalwakkil❤