Allah yakara daukaka mlm bello yabo yatsare muna rayuwar shi da imaninshi da mutuncin shi Allah yasa yacika da imani Shikuma mlm murtala Allah yaganar dashi gsky yabashi ikon binta
@aliabubakaralidamalibaba9702 жыл бұрын
Allah ya sasanta tsakanin malaman mu na sunnah dama sauran malamai amin
@harounasani15882 жыл бұрын
Aminn
@ajibrinauwami44232 жыл бұрын
Inna lillahi wai miyasa ba kwa son barin wannan abun ya wuce wallahi duk San da naji wannan abun to sai hankalina ya tashi sabo da wannan abun BA taimakon sunnah bane rusa sunnah ne don haka rauni kuke Sawa mabiya sunnah kwai idan BA haka BA dan mi abun da an sasanta kuma wani yazo ya tada
@anassanatare45462 жыл бұрын
Gaskiya ne babban Aliyu Bello yabo ❤️❤️
@faridaalimadinah16892 жыл бұрын
Toh Allah ya kyara tsakaninsu mudai bamuji dadin hakamba Allah ya tsare gaba
@ibrahimabubakar21762 жыл бұрын
Allah y kyauta....🤔
@omargaladima10862 жыл бұрын
har muma da ke zama a Turai muna amfanuwa da wa'azin Bello yabo bama son malaman sunna suna cece kuce domin yana ƙara raba kan al'umma ne
@fatimausman8112 жыл бұрын
Allah ya shiryemu baki daya amma sumbatar kafa bakyau ayafi junade Allah ya yafe mana kurakuranmu baki daya
@abdumuhammad86642 жыл бұрын
mlm murtala gaskiya ya fada allah yasa fadan gaskiyar ya amfaneshi
@balarabacikaji92592 жыл бұрын
Amin Allah ya saka da alkhairi
@yusufsani62332 жыл бұрын
Gaskiya ne malam Allah yakara lpy nibamalamibane Amma naga kuskuran mlm murtala Asada
@ibrahimhamza77392 жыл бұрын
Gaskiya Allah wanan hudubabar tayi wlh
@zainababdulkadir39532 жыл бұрын
Allah ya tsare mana imanin mu amma wallahi bamuji dadin abinda sheikh murdha yayi ba dan wallahi lokacin da naga title din wallahi kwana biyu ban iya budewa naji ba
@zeelahabdulhameed83322 жыл бұрын
Wanna gaskiyane yaba shek bello yabo hakuri inatareda shek bello yabo
@mahamadoubagare31502 жыл бұрын
مشا الله
@nanarabe2 жыл бұрын
Dan Allah malamammu ku qara dagewa da wannan rigima ta malamai
@illiassouabdoulhamidmouham45892 жыл бұрын
مشا الله شيخ جزاك الله خيراً
@JAMAL_DIARY2 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi.
@lsmailabdoulahi20892 жыл бұрын
Allha yayafe mana kurakuran mu to ni wh dah nadauke shi amajayin yasan kiimar nagaba daci amma tun lokashin da yashi mutun cin sheikh bello YABO har yanju banaganin kiimarci
@sulemanrabiusulemanrabiu64452 жыл бұрын
Allah ya yakarawa malan yawancin kwana
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@salisuabdullahi12142 жыл бұрын
Ai babba in na ALLAH NE bawanda ya Isa ya kaskanta dashi kuroki yabu sharin da yakema mutane da kazafi ya fito ya tuba ya nemi gafarar ALLAH mu ba jahilai bane Mai girma da karamci a gurin ALLAH shine Mai tsoroshi ALLAH Muna Neman temakonka
@aliyugbukargbukar28472 жыл бұрын
malan allayesaka
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@abbaahamadking87492 жыл бұрын
Murtala belle allah ya karikada sheriunsu Ameeeeen ya allah
@anassanatare45462 жыл бұрын
Allah yabiya malam
@ibrahimusman60322 жыл бұрын
Gaskiya mlm murtala yana da gwaautsi, a cikin lafizan shi. Ama ayi mai afuwa, yana da kurci tare da shi
@lislamtv94612 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi 🙏
@nuraabdulrazak19802 жыл бұрын
Assalamu alaikum wannan shi ne gaskiya masha Allah
@siditvta2 жыл бұрын
Wlh wannan gaskiya ne allah ya Kara hada kawunan malanman mu
@maigadagadnmry42152 жыл бұрын
Asalam allaikum malam ai dama haussawa sukace bin nagaba bin Allah to Allah ya shirywmu amen
@aishamuhammad78242 жыл бұрын
Allah ya shiryar dasu duka damu baki daya
@alameenibraheemhameed43462 жыл бұрын
Wai dama wannan malamin yafara xama popular ne, savida ni'ena ganinsa free a bauchi
@saadlawalbasallafetv68302 жыл бұрын
Gaskiya murtala YAhi kuskure sosai 😭😭😭😭😭😭
@امشكرىامشكرى-ظ2ض2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasakadaalkairi
@nigermonbeaupaysniameymaca54652 жыл бұрын
Masha Allah malan Allah ya saka da mafificin alkhairi
@bilalsaadou68202 жыл бұрын
Malam Abou Aïcha Ina sonka sossaye wallahi amma ka zan nura da kalamomi kake ufani da shi wajan rubuta kanu labari acikin wanan matsala
@abounaz70122 жыл бұрын
Amin 🤲🤲 Amin 🤲🤲.
@musamuhammadgunda59482 жыл бұрын
Wannan ba dai-dai bane abun da ya wuce ake tona shi ba, kuma wannan Dan jaridar ba adali bane yayi taking side adaina son zuciya wajen aiki, dole Murtala Asada yace ba Yi mishi ADALCI ba Allah Ya kyauta!
@muhammadusauki8972 жыл бұрын
Wanan mallamin na bauchi Allah shisakamasa da Alkhairi
@sadikmaccido43892 жыл бұрын
Allah shisakamaka da alkhairi malam
@fatimakeraukerau48762 жыл бұрын
Masha'allah
@bashirshehu60032 жыл бұрын
Malam Mai-Gabatarwa!!!! Ya kamata kaja hankalin wadannan Malammai, kamarsu Bello Yabo, Malam Musa Lukuwa da Malam Idris akan irin yadda suke kiran sunayen mutane masu alfarma suna zaginsu ba. Kana ganin cewa Bello Yabo nada wani mutunci da idan har an keta shi wani mutum zai ji zafi. Har ila yau kakara sanin cewa wannan Uslubi na da'awa tahanyar kiran sunayen mutane ana zaginsu ana yimasu kazuffa ba manhajin Sunna bane.
@yakubuyahaya23002 жыл бұрын
Gaskiyane
@nouhoubadamassi612 жыл бұрын
A gaskiya malam mourtala bai kyautaba
@abdoulghanimouhamadadamoua85582 жыл бұрын
اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى
@muhammedbappa75602 жыл бұрын
Shi Bello yabo Yana ganin kiman wasu manyan ne
@salahasalisu83022 жыл бұрын
Masha allah
@MohammedUsman-qf3ur2 жыл бұрын
Gaskiya malam ya kyauta
@nuhuadam99802 жыл бұрын
gaskiya murtala bai kyauta ba dan baza muce malam ba amma Bello yabo ai baban sane
@garbasharubutu96832 жыл бұрын
Amma in mallam mallam ne to ya dena kawo sunayen mutani yana zagin su. Kaman gwapnoni da sultan.
@abounaz70122 жыл бұрын
Allah Akbar
@officialabz53972 жыл бұрын
Bafa abinda yafada wanda bai faru da bello yabo ba sbd zai bashi hkr sannan shiya fara masa mgn ay idan bakada audios din kaman mgn zan turama
@stalent8902 жыл бұрын
Gsky mal Al-furqan ku daina maida hannun agogo baya ba kunata kara yayata wannan fadan Ya wuce shikenan. Kukuma kawai YOUTUBING kawai ya dameku, Allah ya kara hada kan Malamanmu, mu kuma ya bamu ikon bin gsky.
@abounaz70122 жыл бұрын
S.A.W
@fatimaabdulmalikabubakarma62512 жыл бұрын
Allahumma Amin.
@ayoubagarba92472 жыл бұрын
Mashallah 🇹🇬🇳🇪
@ashirsani82 жыл бұрын
Belloyabo
@mahamadoudjatau7152 жыл бұрын
Macha allah
@salisousaley26332 жыл бұрын
🇳🇪👍🤲🤲👍
@ahmedibrahim45902 жыл бұрын
Ubangiji allah ya Saka Maku da mafificin alkhairi gsky ban TABA Jin dadi irin na yau ba
@sheshikyakubu38882 жыл бұрын
Mallam idris, Tambaya ta shine, ka manta irin zagin da shi Bello yabo ya ma Buhari?Buhari bai girme shi ba.ko a addini musulunci ance kawai sai wanda ba dan sunna ne ya hallata a zage shi.
@abuazzuzfallata27272 жыл бұрын
Kai dai ka dauki bangare daya kawai zakace
@muhammadgonia.29462 жыл бұрын
Ku gayawa Babanku ya daina zagi a cikin Wa'azi. Kuma yana gayawa Shugabanni maganganu marasa kyau wanda mai Wa'azi yakamata ya kaucewa, kuma yayi amfani da kalmomi masu hikima Kuma ya sani Shugaba Buhari ya girmeshi da shekaru idan yana son gyara sai ya bi hanyar da ta dace ba cin Mutunci. Idan Mutum yana so Kada a zage shi toh! Kada ya zagi Mutane. Wallahi wani lokaci har kunya nake ji kan sakin bakin sa. Allah yasa mu gyara, wannan abinda ya faru darasi ne a gare mu duka. Wanzami baya son jarfa!!! Our duty is to deliver a clear message
@Mukhtar_jnr2 жыл бұрын
Inaga da uwarka ce ko ubanka ko wani naka aka sace shi aka tafi da shi ai bazaka fadi haka ba...I mean no offence.
@muhammedbappa75602 жыл бұрын
Ni Dai Ina tare Da Murtala
@aishamuhammad78242 жыл бұрын
Mudai dake sokoto mun san abunda ankayi ma mal bello yabo, yayi daidai da abunda yake yi ma nagaba dashi..
@usmsydds17052 жыл бұрын
Kai malam ba a gyara haka, ka Fadi daya bangaren ka bar daya, da kana burgeni Amma wlh yin hakan ya zubar maka da wani bangaren a wajena, dukkansu malamaina ne.
@nasiha-islamtv58512 жыл бұрын
Allah ya gyara zukatan mu ya kuma karemana malaman mu
@hauwaubintahmad11812 жыл бұрын
Ba haka bane mallam
@umarsalisu38952 жыл бұрын
We Stick to truth Shaikh Murtala Should remain firm nothing will happen except good
@salissouharouna67982 жыл бұрын
Wannan tadarigima ne
@muhammadbellohassan17902 жыл бұрын
Inajin wanan maganar ya kamata Ade nata domin Kamar yace maganar ta wuce Kuma ya daina magana akan matsalar
@fiddausiismailhadi76152 жыл бұрын
sulhu alkairi ne amma gaskiya yacimasa mutumci sosai wlh Naga hakurin Malan shak ballo yabo dabai kulasaba haryabuda kofar dayan bidi. a suke mana dariya
@rabiulecturer40512 жыл бұрын
Halinka duk bana malumai bane Kuma bana Yan jarida bane towai Kai awa???
Wllh bakuyiwa murtada adalciba komu bazamu zabi atikuba....
@umarsalisu38952 жыл бұрын
قل لشيخكم أن يكف عن الإساءة في كرازته وأن يضع حكمة نحن ضده بسبب عادته السيئة
@danjumamuhammad5702 жыл бұрын
Jakuna mahaukata jahilai
@umarsalisu38952 жыл бұрын
نحن نكرهه بسبب شخصياته السيئة نتمنى أن يكون تلميذًا جيدًا ولا أعتقد أنه لديه طالب حتى لو كان لديه فسوف يقللون من ذكائهم إذا بقوا معه
@ibeebagudu41562 жыл бұрын
Na bibiyi channel dinnan akan wannan case, Gaskiya malam duk kan alamu sun nuna cewa kana bangaren su bello yabo, kuma su kake supporting, sbd akwae video da sheik malam murtala yayi na kare kansa daga zargin da ake masa amma harda shi baka saka ba, wannan duk ya samo tasiri a dalilin su bangaren bello yabo atiku suke so kaima kuma atiku kakeso, shi kuma murtala ba atiku yake ba, Kuma kada malam murtala ya bada hakuri, sbd bnga inda yayi laipi ba gaskia, don duk abinda ya fada akan Malam bello yabo babu Karya a cikinsa
@Idreez22 жыл бұрын
Saboda bakasan darajar manya ba ko, ai mutum ko ba malami bane idan harya ya haifeka to ahaqqu akanka ka girmamashi, balle malami Mai Karantarwa Kuma ma wai akan Yan siyasa fisabilillahi 🤌
@umarsalisu38952 жыл бұрын
Allahu Yabama Lada Mal.Murtala Yagayi gaskiya
@ibeebagudu41562 жыл бұрын
@@Idreez2 da gani kaine bakasan darajar mnya ba, sbd kalamanka sun nuna haka
@aliyutukur62492 жыл бұрын
@@Idreez2 Ai Shugaba Buhari ya haifi Mal. Bello Yabo amma me yasa Malamin ke yi masa cin mutun ci duk da kasancewar babba kuma shugaba? Wannan karantarwar Manzon Allah (SAW) kenan? Maganar gaskiya itace...abunda Bello Yabo ke yi, shi ne akayi masa Abunda ya kamata shi ne ku ja hankalin Mal Bello Yabo shima ya gyara Isulubin karatun sa. Wannan shi ne gaskiya Kuma idan ba'a daina mayar da martani akan Murtala Asada ba toh fa zaku cigaba da rura fitinar ne kawai.
@umaribrahim50892 жыл бұрын
@@aliyutukur6249 gaskiyane malam bello yabo ya ringa ragema buhari domin shima aragemasa kowa na yin kuskure, kuma inayin atiku tabbas azahiri shiya cancanta. Allah yasa mugane amin!!!
@ahmedibrahim45902 жыл бұрын
Ubangiji allah ya Saka Maku da mafificin alkhairi gsky ban TABA Jin dadi irin na yau ba