Yanzu-yanzu: Ba zan janye labarin da na bayar ba - Mansura Isah ga Hisbah

  Рет қаралды 30,488

Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ай бұрын

Jaruma Mansura Isah ta yi ƙarin bayani kan labarin da ta bayar wanda Hisbah ta nemi ta janye

Пікірлер: 75
@abdulazeezibrahim1801
@abdulazeezibrahim1801 Ай бұрын
Wallahi nafi yarda da malam, kuma nayi imani idan gaskiya ta fada malam bazaiyi bari a karyata maganar taba,
@HauwauBello-zm8gi
@HauwauBello-zm8gi Ай бұрын
Allah yayimaki Albarka fita butunsu anty mansura daman ae kasanar nan Alfarmaci kawai kija bakinki kiyi shiru idan kinga abu in zaki iya taimakawa ki taimaka in babu hali kyalisu allah yama zuriar ki Albarka anty mansura
@zubaidahsalihu6211
@zubaidahsalihu6211 Ай бұрын
keep trying dear God is by your side never mind them truth is bitter Allah ya Taya ki jagoran ci
@UmmulAyman-gw8fh
@UmmulAyman-gw8fh 28 күн бұрын
Allah sarki Allah ya biyaki Wlh Kuma ko gobe kiga abin da zai cutar da mu ki fada mana
@bilkisumusbahu5268
@bilkisumusbahu5268 27 күн бұрын
Allah yamiki jagora
@user-ne9ch4um6b
@user-ne9ch4um6b Ай бұрын
Keep doing the good work Mansura. God knows you better. Har yaushe zama daina boya zunubi. Shin da gaskiya mun tasorun Allah? Wandana abubuwa na farawuwa, amma sai yan kashin dangalin akaiyi da ruwana mutune. Never stop saying the right thing and truth it will help others. Be encouraged Mansura❤
@abubakarlubabatu1282
@abubakarlubabatu1282 Ай бұрын
Himmmm Nigeria kaina
@mustaphaabubakar5489
@mustaphaabubakar5489 28 күн бұрын
kiji mansurah kima daina wani natsuwa game da ,wayannan yansiyasa ,wayansu daga cikin suna sa Toronto Allah
@user-xr6wb9yo2w
@user-xr6wb9yo2w Ай бұрын
Laifinki daya, yadda kika fitar da labarin. Masalar mu mun zama mutanen da komi ke faruwa munason su yada shi ta social media. Wannan abun laifi ne da yakamata ki boyeshi, ki samu mahukunta ki fadamusu ta sirri. Babu kyau a dinga terere da abunda bai dace ba. Ina baki shawara nan gaba irin wannan, ke dena yadawa, don zaki iya samun zunubi ma ta fadan. Allah ya datar damu
@user-ne9ch4um6b
@user-ne9ch4um6b Ай бұрын
This is not true! Parents have to know how to care for their children. Social media is also a place to bring awareness and educate people.
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid Ай бұрын
Allah sarki wllh gaskiya tana da walan fada akasar mu mudai iyaye fatanmu Allah ya shirya mana zuria Allah yaka re mana Al aurar su a duk inda suka shiga Dan karamcin shugaba alaihassalatu wassalam
@SalmaAbubakarsadiq
@SalmaAbubakarsadiq Ай бұрын
😢😢 Allah sarki ai dama ba gaskiya a kasan nan
@MamanAreefAyusha-gn6mk
@MamanAreefAyusha-gn6mk Ай бұрын
Ai yanzu mutane basajin tsoron Allah ubangiji yabaki sukuma yashiryesu muma yashirya mana Zuri,a Baki daya
@YOBEADDAAWAHTV-dz8ys
@YOBEADDAAWAHTV-dz8ys Ай бұрын
Allah yana tare dakee ,don Allah kikeyi badon mutum ba .
@aishamyunus1307
@aishamyunus1307 Ай бұрын
Gaskiya aduba akwai kamshin Gaskiya tareda Mansura
@youssoufadamou2958
@youssoufadamou2958 Ай бұрын
Allah yasa mudace ❤
@zainabhassan8724
@zainabhassan8724 Ай бұрын
Gaskiya ne maman iman ❤❤
@enochgyeni1478
@enochgyeni1478 Ай бұрын
Akwai Allah negeria sai hakuri
@AUWALUMARBALA-yh7dk
@AUWALUMARBALA-yh7dk Ай бұрын
K'arshen Zamani kenan Jahilai ke Fatawa su b'ata su b'atar,Mutuncin Mutane Abune Mai tsada Amma A yau yazama Araha,Shari'ah CE Gatanmu ,Rashin Shari'a yasaka kowa zai fad'i Abun data dama ya kwana Lafiya
@mumabdul7145
@mumabdul7145 Ай бұрын
Alhamdulillah mudai iyaye mungode sosai da tunatar damu da kikayi akan tarbiyyan yaranmu mun gode sosai😢
@tukurbaguduambursa2545
@tukurbaguduambursa2545 Ай бұрын
Hajiya mansura kinmanta lamarin duniya damben duhu ne? ai duk wanda ya sa ki na sa baki shi ne za a doka! don haka duk abinda za ki yi don Allah go ahead kiyi kawai Allah zai zamomiki gata!
@user-mu9vv1lj4f
@user-mu9vv1lj4f Ай бұрын
Allah sarki kasarmu Wlh nayarda damaganar Mlm Jafar Allah yajikansa dayace duk wanda akahalitta a Nigerai anjarbashi, Ya Allah ka kawomana dauki akasar mu badan halin muba
@ishqmar
@ishqmar Ай бұрын
Allah ya kyauta. Gaskiya ya zama masifa a Kasar mu
@user-fx4er7gb2u
@user-fx4er7gb2u Ай бұрын
To Allah ya bayyana gaskiya
@ummindangote8822
@ummindangote8822 Ай бұрын
Wallahi maganar ki gaskiya ce anayin yafi haka hmm Allah dai ya karemana zuriyar mu
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 Ай бұрын
Hmmm Allah yana tare dake
@mukhtarumar1228
@mukhtarumar1228 Ай бұрын
allahu yatemaki gaskiya aduk halin wuya
@BinMuhammad-ri8qw
@BinMuhammad-ri8qw Ай бұрын
Gsky ne mansura amma dai maganarta abin dubawa ce
@Hagee1
@Hagee1 Ай бұрын
Walh kuwa ai walh duk wanda yakeso gamawa lpy toh yakiyaye shiga gwamnati ta Nigeria Sbd duk yadda kakai wata rana zasu iya chanjaka
@aishazanna6017
@aishazanna6017 Ай бұрын
Gaskiya irin abubuwan nan Suna faruwa acikin al umma.nida kaina na kama yara acikin gidana,Kuma najawo hankulan iyayensu.sun dau mataki sosai
@aishausmangaiya5160
@aishausmangaiya5160 Ай бұрын
Don't mind them my aunty, Allah yakara miki lafiya Allah yasaka miki da alkhairi yakara kareki, su kuma Allah yaganar dasu
@AuwalpepeTV
@AuwalpepeTV Ай бұрын
Allah yasa mudace
@user-qu3cj6xm2t
@user-qu3cj6xm2t Ай бұрын
Wlh maganar Mansura gaskiya ce
@MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf
@MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf Ай бұрын
Maji magani dake dasu waye Mai gaskiya da bayaninki da hisba Anyi hannun riga
@user-gv7fj5op6r
@user-gv7fj5op6r Ай бұрын
Wlh karya take
@hauwakhalil3875
@hauwakhalil3875 Ай бұрын
Wlhi siyasa ce ta shigo
@Alialmou
@Alialmou 28 күн бұрын
Kita hakuri
@oumarououmoulhair
@oumarououmoulhair Ай бұрын
Gaskia Mansura Issa laifin ki guda da kika yada wanan bayanin bai kamata ki yadaba domin wanan aboun kounya ne kamata yayi ayi bincike a cikin sirri.
@AminAmin-iy3sn
@AminAmin-iy3sn Ай бұрын
Fadar gaskiya a wannan lokachin sai a hankali
@DjOtaTvLyrics
@DjOtaTvLyrics Ай бұрын
Allah yakara lpy hajiyar mu
@nasirabubakar1658
@nasirabubakar1658 Ай бұрын
Mufa muna bayan daurawa wlh
@Sam-kamba
@Sam-kamba Ай бұрын
Ga alama tana da gaskiya sosai, but da akwai wasu abu( labarai) da bai kamata a bari su fita al'umma su ji ba saboda za su iya tayar da hankalin alumma fiye da yadda ake zato, allah ya kara shirya alummar annabi Muhammad (SAW).
@amkatmas2532
@amkatmas2532 Ай бұрын
HMM. NIGERIA KENAN. DAGA GYARA KAYANKA SAI YA ZAMA SAUKE MURABA. HAJIYA KIYI HAKURI. SUFA DUK WATA RUFA-RUFA DASUKE ITACE KARE MUTUNCIN MAKARANTAR DA MA'AIKATAR ILIMI. WULLAHI UWAYE KU KULA DA YAYANKU. ALLAH YA KYAUTA
@fiddausiahmed3949
@fiddausiahmed3949 Ай бұрын
ALLAH YASA MUDACE
@MoussaMahamed-dl7xd
@MoussaMahamed-dl7xd Ай бұрын
Ameen fidausi
@abdsadibrhim6073
@abdsadibrhim6073 2 күн бұрын
Amin 🙏🙏🙏
@Houssaiui
@Houssaiui Ай бұрын
👍
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h Ай бұрын
😢😢😢😢😢
@ismailaadamushitu8970
@ismailaadamushitu8970 Ай бұрын
Makaryaciya kawai
@prettyhafsattv2915
@prettyhafsattv2915 Ай бұрын
Fadar gaskiya a yanzu acikin kasarmu sai ya zamewa mutum balai Allah ka kare yaranmu😢😢
@user-mu9vv1lj4f
@user-mu9vv1lj4f Ай бұрын
Ameen ya Allah, Wlh Nigerai him muna bukatar addua sosai musamman mu iyaye dolemudage akanyayanmu, Allah yasa mudace 😊
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 Ай бұрын
neman suna kawai
@user-mu9vv1lj4f
@user-mu9vv1lj4f Ай бұрын
Wlh kwara ita ta nama tahanya fadakar damutane wasu kuma tahanyar lalata tarbiya sukenemannasu sunan, Wlh bawakanmu adalci duk abinda mudum yaibatsiraba Allah ya sa mu dace
@alaramaabdoulazizioumartah6658
@alaramaabdoulazizioumartah6658 Ай бұрын
Allah ya isa sakanimmu dake da wannan karya da kikayi kika sa mutane cikin damuwa akan karya
@user-qf7ry8up5z
@user-qf7ry8up5z Ай бұрын
Allah ya shirya mana yaranmu bisa sunna ke kuma Allah yasaka miki da alkhairi
@abubakarmuhd5296
@abubakarmuhd5296 Ай бұрын
Karya ne
@user-mu9vv1lj4f
@user-mu9vv1lj4f Ай бұрын
Him
@badamasibadamasi2317
@badamasibadamasi2317 Ай бұрын
Karya ta kiyi taki tsayawa agidan muji zata hada masifa akano
@fivestar2541
@fivestar2541 Ай бұрын
Adunga yin bincike kafun ayi magana akan abu bawai kawai afuto social media afadiabu ba
@anasabubakar6702
@anasabubakar6702 Ай бұрын
To kije ki nunawa mutane yaran da ki ga wani wanda aka lalata
@sulaimanshehu5025
@sulaimanshehu5025 Ай бұрын
Zakiyi wa kotu cikakken bayani
@user-mu9vv1lj4f
@user-mu9vv1lj4f Ай бұрын
Sabidamai?
@sulaimanshehu5025
@sulaimanshehu5025 Ай бұрын
@@user-mu9vv1lj4f Sabida taki janye karyar da tayi
@user-ir9fx2lw7l
@user-ir9fx2lw7l Ай бұрын
Astagfrullah
@user-pu9dv4wq3d
@user-pu9dv4wq3d Ай бұрын
واوايا
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st Ай бұрын
Durin uwarki
@alaramaabdoulazizioumartah6658
@alaramaabdoulazizioumartah6658 Ай бұрын
Allah ya chirke'ki komai mutun yaggayi to Allah zai basa labari kina karya masayin'ki na uwar yara sakanin'ki da allah mi yahhana kiyi musali da yar'ki ko bakida diyane
Yanzu-yanzu: Mansura Isah ta bayyana asalin soma soyayyarta da Sani Danja
1:23:19
Sprinting with More and More Money
00:29
MrBeast
Рет қаралды 172 МЛН
$10,000 Every Day You Survive In The Wilderness
26:44
MrBeast
Рет қаралды 130 МЛН
Они убрались очень быстро!
00:40
Аришнев
Рет қаралды 2,9 МЛН
Её Старший Брат Настоящий Джентельмен ❤️
00:18
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 7 МЛН
Saurari Shirin In Da Ranka 11-06-2024, tare da Samira Sa'ad Zakirai
16:45
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 1,9 М.
WATA SABUWA: Baba Ari ya bayyana abin da ya ke tsakaninsa da Ali Jita a Kannywood
5:07
DAGA BAKIN SU- SANI DANJA
8:13
BTV Hausa
Рет қаралды 12 М.
Yadda Mansura Isah Take Rarrashin Sani Danja Idan Yayi Fushi Da Ita
6:03
Saurari shirin In Da Ranka 10-06-2024
16:28
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 3,5 М.
Sprinting with More and More Money
00:29
MrBeast
Рет қаралды 172 МЛН