Hisbah ta yi ƙarin bayani kan zargin da Jaruma Mansura Isah ta yi na aikata badaa a wata makaranta

  Рет қаралды 8,188

Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

28 күн бұрын

Mataimakiyar Babban Kwamandan Hisbah ɓangaren mata Dr. Khadija Sagir ta yi ƙarin bayani kan zargin da Jaruma Mansura Isah ta yi na aikata baɗala a wata makarantar Gwamnatin Kano

Пікірлер: 44
@aishamarwa1978
@aishamarwa1978 25 күн бұрын
Hisba kenan iyayen qarya wallahi wasunku suna rantsewa akan qarya yanxuma munsunra tafiko gaskiya
@user-gw3se6wd7p
@user-gw3se6wd7p 26 күн бұрын
Gaskiya kiji tsoro Allah kema uwa ce kuna kare makaranta ne don mansura tace wlh bazata janye ba don gaskiya ta fada ku zakuji tsoron Allah
@MoulanaMallamBashir
@MoulanaMallamBashir 25 күн бұрын
Allah kashiryar damu hanyarka madai dai ciya katsaremu daga Sharrin shedan da rudin duniya kakiyayemu daga Sharrin shedan
@aminaahmad1496
@aminaahmad1496 26 күн бұрын
Hisba kuji tsoro allah Allah yana sane da kowa
@amkatmas2532
@amkatmas2532 26 күн бұрын
WANNAN BAYANIN NAKI YANA NUNA. KUDAI KUNA RUFA-RUFA NE DOMIN KARE MAKARANTAR DA KUMA MA'AIKATAR ILIMI. GYARA KAYANKA AI BAI ZAMA SAUKE MURABA. ALLAH YA KYAUTA.
@justmagaji
@justmagaji 26 күн бұрын
Nima Abunda na Gani Kenan kawaii Suna Don kare Makarantar ne
@GarbaMediwani
@GarbaMediwani 18 күн бұрын
To allah yada mudache amin
@kareemgbolade5617
@kareemgbolade5617 26 күн бұрын
To Mai ya sa Baku bari mansurah ta shiga gurin da kuka Yi test ba. Allah ya na sana da komai
@aminaahmad1496
@aminaahmad1496 26 күн бұрын
Allah ya shiya mutanen nigeria gaskiya tayi yuya
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid 26 күн бұрын
Mudaiji storon allah allah yana kallon kowa allah kuma yaba wa mai gaskiya gaskiyar shi
@aishausmangaiya5160
@aishausmangaiya5160 26 күн бұрын
Wannan mgn naki ba gaskiya, me yasa baku shiga tare ba? Ko nice ita bazanyi video ba. Kawai dai kuna kare maradin kune
@DjamilouAboubacar-yx5sk
@DjamilouAboubacar-yx5sk 26 күн бұрын
Macha allah allah ya saka muku da alheri dunia da lahira allah ya kara daukakaku❤❤❤
@MansurBashir-hh1je
@MansurBashir-hh1je 26 күн бұрын
Kidaiji tsoran Allah kuma kiyi koyi da babanki domin ni dalibinsa ne nasan halinsa mutumin kirkine
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 26 күн бұрын
Fadamata dai, Ko nawa aka bata !! Shame on her 😕
@abdullahiharunayau4090
@abdullahiharunayau4090 25 күн бұрын
Allah Ya sa a samu masalaha da za ya yi wa kowa dadi.
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 26 күн бұрын
Makaryata
@HauwauBello-zm8gi
@HauwauBello-zm8gi 26 күн бұрын
Munafukan banza wadannam yan hizba din suma yan cin hancine allah dai ya kyauta
@md.ajijjiga.6083
@md.ajijjiga.6083 26 күн бұрын
Hisbah suna rufa-rufa ne, meyasa da suka je asibitin da mansuran basu shiga Dakin gojin da ita ba, me dalilin da yasa suka hanata shiga amma kuma suka shiga commander, meyasa da suka fito basu nuna mata result din gojin ba. Gaskiya akwai lauje acikin Nadi....
@justmagaji
@justmagaji 26 күн бұрын
Gaskiya Abun Akoi Rufa Rufa Amman Gaskiya Ne Mansura Ta Fada
@user-jg9ul2zl3d
@user-jg9ul2zl3d 26 күн бұрын
Gaskiya husbah baza su taba rufe wani abin ba, sai dai ko mansurah tayi kuskure
@khadeejahibraheem983
@khadeejahibraheem983 26 күн бұрын
Ikon Allah
@MoussaMahamed-dl7xd
@MoussaMahamed-dl7xd 26 күн бұрын
Hhhhh Khadija
@muhammedAliDoc
@muhammedAliDoc 25 күн бұрын
Daga jin maganar wan nan matar muna fuka ce Allah babu alamun Gaskiya a baya nan
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 26 күн бұрын
Mansura yan zama dole amma kaita kotu
@HabibaIbrahimTassaou
@HabibaIbrahimTassaou 15 күн бұрын
Hisba ke da gaskiya
@user-fx4er7gb2u
@user-fx4er7gb2u 26 күн бұрын
Dole se anbatawa kanawa suna
@aishahassan3568
@aishahassan3568 26 күн бұрын
Ai munsura tashiga uku,makarya ciya,wlh kukaita kotu.
@justmagaji
@justmagaji 26 күн бұрын
Karyan Me Tayi Babu WANI Karya A Ciki Gaskiya Ne
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 26 күн бұрын
In an kaita kotu a nigeria me zasu mata, Me akawa wanda ya kashe ermu HANIFA 😢😢 me akawa Hafsa chuchu 😢😢me akawa Maryam sanda 😢😢 case na kashewa wanda aka tabbatar sunfi 50 wanda na sani ba abinda kotun nigeria tayi duk akan eu kudi qalilan tir ,,,bare wannan koda qarya ce ba abinda suka isa suyi Kaico sheikh daurawa bawan Allah ya gamu da sharrin leaders din 🇳🇬 zasu kaishi su baro😢😢😢😢
@khadeejahibraheem983
@khadeejahibraheem983 26 күн бұрын
Ynzu Mansurace me gsky KO hisba😂
@MoussaMahamed-dl7xd
@MoussaMahamed-dl7xd 26 күн бұрын
Wllh Khadija abin ne akoi daurin kai
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 26 күн бұрын
Mansura
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 26 күн бұрын
Mansura ce,duk me hankali ze gane sede miki Allah zece karya take😢😢
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 26 күн бұрын
Daurawa ya pada tarko, zega bala'i da makircin leaders dimmu😢😢 bawan Allah sun kaishi sun baro😢😢
@MoussaMahamed-dl7xd
@MoussaMahamed-dl7xd 26 күн бұрын
@@NafeesaMB-fh3yp hmmm nafeesa
LABARINA SEASON 9 EPISODE 5
1:13:25
Saira Movies
Рет қаралды 820 М.
HADIZA GABON: Bosho ya bayyana mini wasu abubuwa da ba ku taba sani ba.
32:29
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 59 М.
Bro be careful where you drop the ball  #learnfromkhaby  #comedy
00:19
Khaby. Lame
Рет қаралды 43 МЛН
it takes two to tango 💃🏻🕺🏻
00:18
Zach King
Рет қаралды 30 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nasir na Daɗin Kowa
6:33
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
المظبي والرز الحضرمي
0:48
ابو حزام
Рет қаралды 454 М.
第一次自己去看的演唱會是誰的? #粵語
2:01
我就翻一下(是醉猫呀)
Рет қаралды 3,1 М.
Yanzu-yanzu: Ba zan janye labarin da na bayar ba - Mansura Isah ga Hisbah
11:17
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 29 М.
10 Min Side Booty Exercises 🍑 At Home Hourglass Challenge
11:19
Chloe Ting
Рет қаралды 45 МЛН
Ba wanda ya isa ya raba ni da Sani Danja -Mansurah Isah
4:59
Aminiya Trust
Рет қаралды 254 М.
【經典】鍾樹根 |建制派唐伯虎
8:52
AHHEI
Рет қаралды 68 М.
Na Yiwa Mahaifiyata Wani Abu Da Ta Kasa Mantawa | Waye Malam Daurawa 05 ​⁠
13:48
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 21 М.